IN DAI KANA YI KULLUM ZAKA DINGA GANIN IJABA DA SAURI INSHA ALLAH

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 22 янв 2025

Комментарии • 29

  • @HarunaSalisu-c5r
    @HarunaSalisu-c5r 27 дней назад +4

    Yallah kasharewa wannan bawa naka hanyarsa tazuwa qabarinsa saga qabarinsa zuwa filing alkiyama zuwa tsallake siradi dagasiradi zuwa tafkin annabi sallallahu alaihi wasallam lafiya ameen ya hayyu ya qayyumu

  • @BadiaHamisu
    @BadiaHamisu 27 дней назад +2

    Allah yaqara daukaka.allah ya qara sutturah.allah ya dauwamar Maka da farinciki duniya da lahira.allah yashirya Maka zuriya akan sunna

  • @AbdoulAzizHassoumi-o5j
    @AbdoulAzizHassoumi-o5j 27 дней назад +3

    Mouna godia malam

  • @NouraBarmaAdamou
    @NouraBarmaAdamou 27 дней назад +2

    Allah ya saka da alkhairi sayyadi ❤❤❤

  • @AuwalIsah-l7n
    @AuwalIsah-l7n 27 дней назад

    ❤ Allah yasaka da mafificin alkhairi bijahi nabiyikal mustapha s a w Amin yahaiyu yaqaiyumu jazakallahu Khairan Masha Allahu barakallahu ❤

  • @FatimaMahammad-j6q
    @FatimaMahammad-j6q 27 дней назад +1

    Jzkl khairan

  • @muhammadadammuhammad2696
    @muhammadadammuhammad2696 27 дней назад +2

    ALLAH YA BIYA

  • @adamumusa6218
    @adamumusa6218 26 дней назад

    Masha'allah

  • @RabiuHambali
    @RabiuHambali 27 дней назад

    Jazakallahu bi kair

  • @JamilaYahaya-h5p
    @JamilaYahaya-h5p 27 дней назад +1

    Allah ya saka da gidan aljanna malam

  • @sagirwapakatsina644
    @sagirwapakatsina644 27 дней назад

    Alhamdulillahi AkaramaKAllahu ❤

  • @ElhadjiImrane
    @ElhadjiImrane 27 дней назад +1

    Muna godiya allah yayi albarka

  • @TassiouHlolo
    @TassiouHlolo 27 дней назад +2

    Mun gode Allah.sakada.Alheri

  • @abubakarsulaiman3926
    @abubakarsulaiman3926 27 дней назад

    Allah y saka d Alkairi Bijahi Rasulullah Sallallahu Alaihi wasallam

  • @محمدجددهمحمد
    @محمدجددهمحمد 27 дней назад +1

    الحمد لله رب العالمين منقودى

  • @BarakahYAliyu
    @BarakahYAliyu 27 дней назад

    Sayyadi Allah ya saka maka da alkhairi yasa ka gama lfy. Mundode sosai

  • @JAMILAMUHAMMADALMAI-m1g
    @JAMILAMUHAMMADALMAI-m1g 27 дней назад +1

    Muna godiya malam

  • @LawaliAbdullahi-ev1tg
    @LawaliAbdullahi-ev1tg 27 дней назад

    Allah ya Kara kusanci ga annabi Muhammad (saw)

  • @IbrahimMuhammad-f7h
    @IbrahimMuhammad-f7h 27 дней назад +1

    جزاك الله خيرا يا سيدي

  • @kabirumohammed244
    @kabirumohammed244 27 дней назад +1

    Masha Allah

  • @maltasanmagaji4690
    @maltasanmagaji4690 27 дней назад

    ❤❤❤❤❤

  • @yusifYunusa-b3z
    @yusifYunusa-b3z 27 дней назад

    Aslm allah yasaka da alkairi

  • @MuhammadTahir-pi3xu
    @MuhammadTahir-pi3xu 27 дней назад

    MALAM NAYI MAFARKIN NASA LIGA GABAN YANA BAYA BAYAN YANA GABA HAR HAN KALINA YA TASHI DAN ALLAH MENE FASSARAR MAFARKIN NAN

  • @AyoubaNamirou-ss8jl
    @AyoubaNamirou-ss8jl 27 дней назад

    Barakallahu fikum

  • @ZunurainiUsmansufee-c3u
    @ZunurainiUsmansufee-c3u 27 дней назад

    Allah ya kara taimakawa

  • @JAMILAMUHAMMADALMAI-m1g
    @JAMILAMUHAMMADALMAI-m1g 27 дней назад +1

    Assalamu Alaikum warahamatullah wabarakatuhu,

  • @HappyCamperVan-dq1tk
    @HappyCamperVan-dq1tk 27 дней назад +2

    Malam nayi Addu'ar وعنده مفاتح الغيب
    Akan wata baiwar Allah Sai nayi Mafarki Ina koyar da Ita qurani ina karantawa tana karantawa itama
    Bayan haka wani daren nayi wannan addu'ar Sai nayi Mafarki Ina tilawar Suratul Baqara wajen Ayoyin nan Duka Da ka na kawo su kuma malamina da dan uwana Suna matukar saurarona
    Ayoyin sune tun daga ياأيها الذين آمنوا كتب عليكم القصاص Har Zuwa Karshen Rubun Wato zuwa إلى الحكام لتاكلوا فريقا من أموال الناس با لا ثم وأنتم تعلمون
    Yasayyadi Maulana A Duba min Afwan
    Ita yarinyar ma Sayyadi a zahiri Babanta yace zai bani Ita idan jira lokaci Kadan
    Kuma Sayyadi akwai aikin nan wanda ka bayar na إنه من سليمان وانه بسم الله الرحمن الرحيم الا تعلوا علي واتوني مسلمين 21
    Da Suratul الا خلاص 41 dinan
    Kullum in nayi sai nayi Mafarki wlh
    Amma Sayyadi Suma duk zan rinka fada maka wanda nayi su gaba daya
    Allah yasa kada Alkhairi Ya Imam