@Tinjimingari Gaskia ne amma dai a dan kara lokaci kan, san nan kuma shi Sharu Mamuda tare suka tashi da sarki,tare aka shaa su,tare sukai karatu,kuma har Sharu Mamuda ya rasu sarki yana hidimta masa,akwai suran abokan sa irin su Dan Masani,Walin Kano,Galadiman Kano,Galadiman Katsina Maman Nasir,Alh Aminu dantata,da sauran Su. Muna jin dadin shirin,Allah ya taimaka
Akwai abokinsa Sharu Mamuda a nan galadanci,banji ya fade shi ba.
@malam fahad ai kasan a takaice ake shirin saboda lokaci