Huɗubar Juma'ah Mai Taken Anji NaKu Saura Nawa || Dr Idris Abduaziz Dutsen Tanshi

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 30 ноя 2024

Комментарии • 47

  • @suleimanisah918
    @suleimanisah918 2 дня назад +2

    Dr Idriss Abdul Aziz IKON ALLAH Mujajdid JAZAKUMULLAHU KHAIRAN

  • @hassannuhammadinuwa6835
    @hassannuhammadinuwa6835 2 дня назад +2

    Dr Idris Allah yatemakeka

  • @LawaliTOROGao-sq2tz
    @LawaliTOROGao-sq2tz 2 дня назад +2

    Allah ya taimaki mujadaddi tawhidi.allah ya tsaremakai dr idiris Rana merabama kowa aiki 🇳🇪👈

  • @mamaneoumarou543
    @mamaneoumarou543 2 дня назад

    Qu'Allah te protège Dr Idriss.
    Je t'aime en Allah.

  • @NASIRUYAKUBU-q7g
    @NASIRUYAKUBU-q7g 2 дня назад +1

    Allah ya ja kwana Dr

  • @muktaribuba417
    @muktaribuba417 2 дня назад +1

    Allah Ubangiji ya baka lafiya nisan kwana mai Albarka. Allahumma Amin

  • @abdulhakeemtajudeen-ji2fv
    @abdulhakeemtajudeen-ji2fv 2 дня назад +1

    Dr may Allah grant you more guidance

  • @AbubakarAbudullah
    @AbubakarAbudullah 2 дня назад +1

    Allah yasaka Ina yinka malam wlh Ina Lagos wlh munata sauraronka malam kullum wlh dr

  • @SamailaSouleymane-y7l
    @SamailaSouleymane-y7l 2 дня назад

    Macha Allah, Allah ya biyaka Dr

  • @maghroufsidiemoud6823
    @maghroufsidiemoud6823 2 дня назад +2

    حفظ الله من عدو يا شيخنا الفاضل جزاكم الله خيرا

  • @lawalibrahim5181
    @lawalibrahim5181 2 дня назад +4

    Dr mazajen Sunnah. ALLAH ya kareka

  • @MARWAGUIDE
    @MARWAGUIDE 2 дня назад +2

    Allah ya kara basira Mallam..wallahi muna fahimtar da"awar nan iya fahimta..Allah ya tabbatar damu akan sunnah

  • @Ibrahim-bg1ey
    @Ibrahim-bg1ey 2 дня назад +1

    Allah ya.bada.lada Dr.tauheedi.yasa.ka.gama.da.duniya.lpya❤

  • @iddizango6419
    @iddizango6419 День назад

    Hudubar Jumma da surutu kawai😢💔💔💔

  • @MUBARAKSAMBO-w2i
    @MUBARAKSAMBO-w2i 2 дня назад +3

    Allah ya biya Dr Idris da aljanna Firdausi

  • @UsmanAlichiroma-k4d
    @UsmanAlichiroma-k4d 2 дня назад +2

    Shek Dr idris kenan malamin malaman nigeria

  • @uthmanabdullahi3063
    @uthmanabdullahi3063 2 дня назад

    Masha Allah

  • @labirumahmoudbala2052
    @labirumahmoudbala2052 2 дня назад

    Allah ya Kara ikhlasi

  • @Makhammad
    @Makhammad 2 дня назад +3

    Dr barsu hasada mugun ciyo🤝🇳🇪

  • @RabeaAbubakar-yb7qx
    @RabeaAbubakar-yb7qx 2 дня назад +1

    allah allah ake aji kuskuran dr

  • @mamaneoumarou543
    @mamaneoumarou543 2 дня назад +1

    Après sheick Jafar, sheick Albani Zaria, aujourd'hui Dr Idriss est le seul imam qui est qui est sur la voie des salafs,les autres sheicks sont autre voie.
    Nous sommes fiers de toi Dr Idriss, nous te souhaitons tout le bonheur du monde.
    Qu'Allah te récompense en bien.
    Qu'Allah te protège contre les traditionnistes, contre les innovationnistes...

    • @LawaliTOROGao-sq2tz
      @LawaliTOROGao-sq2tz 2 дня назад

      Sa ce vrais dr tawhidi ikon allah Rana merabama kowa aiki Allah ya saka da alhairi dr idiris mujadiddi Tawhidi ❤❤ 🇳🇪👈

  • @riyasyusuf4301
    @riyasyusuf4301 2 дня назад

    Allah yakare mana Dr.

  • @Kwame966
    @Kwame966 2 дня назад +3

    Dr tauhidi to the world ❤❤❤

  • @HarounaAli-s3t
    @HarounaAli-s3t 2 дня назад

    Ma sha Allah DR tauheedi

  • @HajaraUmar-sg1hy
    @HajaraUmar-sg1hy 2 дня назад +1

    Dr iKon Allah

  • @BoubacarBoube-v5e
    @BoubacarBoube-v5e 2 дня назад

    Allah yabiya

  • @Adamugadam
    @Adamugadam 2 дня назад

    Sautul hikimatul Daawah 🎉

  • @AboubacarAlassane-f7t
    @AboubacarAlassane-f7t 2 дня назад +1

    Daga Gabon salut Ina tare kai

  • @Adamugadam
    @Adamugadam 2 дня назад

    5:33
    5:40

  • @khadimulansartv
    @khadimulansartv 2 дня назад

    Wannan duk acikin huduba ne koh😂

  • @AlhajimoduAbdusalam
    @AlhajimoduAbdusalam 2 дня назад

    Dr Idris Abdulaziz Daman Mun fahinta Yau Sai Dai masu karanshin fahima Yanzu Na su gani ambasu halinsuba

  • @dayeebsuleman5543
    @dayeebsuleman5543 2 дня назад

    Kai naka AI hauka ne

  • @AccentuateMedia
    @AccentuateMedia 2 дня назад

    Wannan mutum shi dai ba zai yarda yayi kuskure ba. Sai kwane-kwane kawai yake yi. Allah Ta’ala Ya shirye ka Dr.

  • @IbrahimBuba-uu6th
    @IbrahimBuba-uu6th 2 дня назад

    Gaskiyane

  • @muazunuhu1654
    @muazunuhu1654 2 дня назад +1

    Dr ya raina wa mutane wayo, baya yarda in an masa gyara 😅

    • @abdullahiibrahimusman8135
      @abdullahiibrahimusman8135 2 дня назад

      Karya kakeyi sai dai in ba gyaran akayi ba. Mallam fa ba gyara sukeyi mishi ba chanza masa magana sukeyi, to don me yasa zai yarda, ka chanza mini magana kuma in yarda da kai? Kaima kasan haka ba zai yiwuba ya kamata ku fahimci makircin da ake yima Dr. Magana suke chanza masa sai suce wai sunyi mishi gyara yaki gyara wa, Allah ya shiryesu,in masu shiryuwa ne.

    • @AccentuateMedia
      @AccentuateMedia День назад

      Lamarin sa sai dai addu’a fa domin yayi nisa. Kawai baya son daukar gyara ne kawai. Kuskure kowa yana yi, amma yaqi yadda cewa yayi kuskure.

    • @AccentuateMedia
      @AccentuateMedia День назад

      @@abdullahiibrahimusman8135Babu wani qarya. Magana ake ta gaskiya. Idan yaga dama ya dauka, wannan ya rage ruwan sa. Girman kai dai ba abu ne mai kyau ba.

  • @Despicable_AY
    @Despicable_AY 2 дня назад

    Dr. Idris lawyer 😂

  • @abdulhakeemtajudeen-ji2fv
    @abdulhakeemtajudeen-ji2fv 2 дня назад

    Most of those Mallam are uncivilized

  • @AdamSulaiman-s2m
    @AdamSulaiman-s2m 2 дня назад

    Daga libya ina sauraron ka duk sati amman hudu barka duk sati maida raddine kawai

    • @riyasyusuf4301
      @riyasyusuf4301 2 дня назад

      So seimei. Kadei na saura ro mana muna fiki

  • @YusufNamiji
    @YusufNamiji 2 дня назад +1

    Allah saka da alkhairi dr imam idris jagoran tauhidi