Wata Sabuwa Sabon Addini Yashigo Nigeria Mace Tayi Limamci a Garin...

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 17 янв 2025

Комментарии • 104

  • @bashirsalihu6835
    @bashirsalihu6835 Месяц назад +8

    Subhanallah, mudai musulmi mun shiga uku

  • @AbubakarMohammad-g4n
    @AbubakarMohammad-g4n Месяц назад +6

    Wallahy nan ba Nigeria bane👉👉

    • @MY-ml7bs
      @MY-ml7bs Месяц назад

      Ina ne? Accent din kamar na Yarabawa.

  • @AishaIbrahim-dw4hg
    @AishaIbrahim-dw4hg Месяц назад +4

    🇧🇯🇧🇯🇧🇯🇧🇯🇧🇯🇧🇯🇧🇯🇧🇯 benin

  • @seba_alhawsawy
    @seba_alhawsawy Месяц назад +4

    Wannan irin sallah haka na shiririta haka... Allah ya shirya

  • @AichatouAlassan
    @AichatouAlassan Месяц назад +1

    Wa alaikum Salam , Mai yiwuwa basada ilmin salane kuma sunson musulinci dans Allah anemasu

  • @salihuibraheem1484
    @salihuibraheem1484 Месяц назад +2

    Duk wasa wasa amma banda wasa da sallah😢

  • @LawanSani-k4q
    @LawanSani-k4q Месяц назад +1

    Wannan kam ba Nigeria bne innalillahi Dan Allah anemesu abasu ilimi na sallah

  • @IbrahimBoubacar-w1j
    @IbrahimBoubacar-w1j Месяц назад +3

    Subahanallah😭😭😭😭

  • @UsainiySharif
    @UsainiySharif Месяц назад +3

    Allah ya tabbatar da mu a tafarki Mai kyau

  • @MaimunaDangana
    @MaimunaDangana Месяц назад +3

    I think Mallam is the duty of our Islamic organisation to look for them and educate them.

  • @SaniNasir-h7t
    @SaniNasir-h7t Месяц назад +2

    Allah karabamu da 6ata

  • @madamomar6717
    @madamomar6717 Месяц назад

    Soubahananllah 🥺🥺

  • @ShawalMohammed-k2u
    @ShawalMohammed-k2u Месяц назад +2

    May Allah help us from this life

  • @belloumarmilgoma3224
    @belloumarmilgoma3224 Месяц назад +1

    Malam kafadi Gaskiya dan Allah kudaina domin wannan ba musulmai bane sannan ba haka ake sallah ba
    Kudinga nisanta musulunci ga ire iren wadannan kungiyoyon

  • @aminahassan5922
    @aminahassan5922 Месяц назад

    Ta6.....Innalillahi wa'inna elaihi rajiuun Allah kasa mu dace wane irin fitina ce kuma ta shigo mu rana tsaka...Kai jama'a

  • @rakiyamusa845
    @rakiyamusa845 Месяц назад

    Ya salam

  • @ShuaibuIsamuawiya
    @ShuaibuIsamuawiya Месяц назад +4

    malam don Allah ayi kokari adakile wayannan kungiyoyin shaidanu.

  • @hafsatibrahim4090
    @hafsatibrahim4090 Месяц назад

    Ikkon Allah. Allah Ya ganar da su. Allah Ya shirye mu gaba daya

  • @AbdurrahmanDawud
    @AbdurrahmanDawud Месяц назад +1

    Ya Allah

  • @خديجه-ق1م
    @خديجه-ق1م Месяц назад

    😭😭😭 Atagafirula

  • @ChantouChantou-k5b
    @ChantouChantou-k5b Месяц назад +1

    A kama su a yi masu bulala wallahi. Haba dan Allah

  • @FatimaYakubu33
    @FatimaYakubu33 Месяц назад

    Ya Allah katemaki musulum ci aduk in dayake

  • @SagiSagi-b5d
    @SagiSagi-b5d Месяц назад +1

    Allasaukake

  • @AyubafardiZigani
    @AyubafardiZigani Месяц назад

    Subhaanallah 😢😊

  • @hassanharuna5640
    @hassanharuna5640 Месяц назад

    Kar a bata lokaci akan wadancan abubuwan na tabbata ba ma musulmi ba ne ba kawai tsokanace, suna neman kulawane. Idan su musulmi ne tun suna yara za su koyi yanda Ake sAllah...

  • @babangidaumar7885
    @babangidaumar7885 Месяц назад +2

    Ba Nigeria bane

  • @ummaAminuAbba
    @ummaAminuAbba Месяц назад

    Subhallahi! Ya Allah ka kashemu cikin Muslunci

  • @IsmaelIlella
    @IsmaelIlella Месяц назад

    de Bénin 👉 🇧🇯🇧🇯🇧🇯🇧🇯🇧🇯🇧🇯🇧🇯🇧🇯

  • @Oman-hv6th
    @Oman-hv6th Месяц назад

    Ya Allah 😢😢😢

  • @sanioumarou-f1s
    @sanioumarou-f1s Месяц назад +2

    Malam wannan fa ba sallah suke ba wani abune sukeyi daban ba sallah ba

  • @alkasimmusa-hg3vy
    @alkasimmusa-hg3vy Месяц назад

    Auzubillahi,Wai da Allah da ayoyinsa suke ma izgili.

  • @MdmominHossain-y8c
    @MdmominHossain-y8c Месяц назад

    Tu sbhanaallah

  • @KabiruIBRAHIM-wr3kr
    @KabiruIBRAHIM-wr3kr Месяц назад +1

    Inaga ba Nigeria bane wannan Sallah.

  • @MaimunaTijjani-x6l
    @MaimunaTijjani-x6l Месяц назад

    Innalillahi wa inna ilaihi Raji Un Allah ya shirya

  • @AbbasSaeedu
    @AbbasSaeedu Месяц назад +1

    allah yakyauta

  • @MADUGUdannamijiMADUGU
    @MADUGUdannamijiMADUGU Месяц назад

    لاحول ولاقوة الابالله العلي العظيم

  • @SumaiyaAbdullahi-v2d
    @SumaiyaAbdullahi-v2d Месяц назад

    allah ya Kyu ta

  • @IsmaelIlella
    @IsmaelIlella Месяц назад

    Bénin

  • @HANATUBAWA-re7su
    @HANATUBAWA-re7su Месяц назад +1

    👍

  • @OussamaBadi-l3q
    @OussamaBadi-l3q Месяц назад

    🤔🤔 انا لله وانا اليه راجعون

  • @FatihuTamimun
    @FatihuTamimun Месяц назад

    Inalillahi wa ina ilahirajiun Allah inaroqonka Allah kaiyamuna kamuna magani

  • @alkalikalli8918
    @alkalikalli8918 Месяц назад +1

    Wal iyyazu billah

  • @ShuaibuIsamuawiya
    @ShuaibuIsamuawiya Месяц назад +1

    Irin sallan yahudawa.

  • @MAHASHER022
    @MAHASHER022 Месяц назад

    😂🤣🤣🤣 iskanci ne kawaii ni a ganina

  • @babangayougayou1094
    @babangayougayou1094 Месяц назад +1

    Wasu kaya sai amali 😂😂😂😂😂😂

  • @Mohinmilon-l7l
    @Mohinmilon-l7l Месяц назад

    anemo su aci kutumar ubansu kai amma gaskiya mun shiga uku

  • @walidiallahi
    @walidiallahi Месяц назад

    Ba Nigeria Togo ne

  • @AliyuBawan-AllahIsa
    @AliyuBawan-AllahIsa Месяц назад

    Wannan Wasa ne ba Sallah ba

  • @adamoumoutali6894
    @adamoumoutali6894 Месяц назад +1

    Wannan ba sabon abaneba ga mazamnan kasar Togo soune akekiransou dan bodou a nan kasar togo

  • @MubarakAltijani
    @MubarakAltijani Месяц назад

    Karya baya da kyau.. ku daina karya.
    Wannan ba nigeria bane. A kasar Togo da Benin suke. They combine traditional idol worship and Christianity and islam as one.

  • @GaskiyaDayaceTv1
    @GaskiyaDayaceTv1 Месяц назад +1

    Allah ya kyauta😂😂😂😂

  • @StreetsonIbrah
    @StreetsonIbrah Месяц назад

    Ba Nigeria bane wannan garin Ghana ne wata kasa da ake kira Aflao sakanin border Ghana da Togo

  • @jummaisaiduhajara5792
    @jummaisaiduhajara5792 Месяц назад

    Toww

  • @usmanhassanidris4072
    @usmanhassanidris4072 Месяц назад

    Wannan alamune na matsafane, kuma shin a Nigeria ne kuwa???

  • @SalimAbdoullahi-o7t
    @SalimAbdoullahi-o7t Месяц назад

    Wlh wannan izgili ne suke muna a addinin mu na musulunci

  • @MisteurBeby-i5m
    @MisteurBeby-i5m Месяц назад

    😮😮😮😮😮😮😮😮

  • @h.n1977
    @h.n1977 Месяц назад +1

    Wannan ba Musulunci suke ba, shakiyanci suke

  • @mohamedaghali-c2m
    @mohamedaghali-c2m Месяц назад

    Inalilahi

  • @HassanNasrallah-niger-zider
    @HassanNasrallah-niger-zider Месяц назад

    Sallah housfiya che souke

  • @MUAZUISAH-dd3dw
    @MUAZUISAH-dd3dw Месяц назад

    ba Nigeria bane

  • @MY-ml7bs
    @MY-ml7bs Месяц назад

    Da jin harshen su zaka gane Yarabawa ne.

  • @lamimusa3530
    @lamimusa3530 Месяц назад

    😭🥺🥺🥺🥺

  • @DjafLeroi-lx4cu
    @DjafLeroi-lx4cu Месяц назад

    Gaskiyar Magana in kabilar Togo a Lomé agoe km3 da ungurmu arnane masu bawutar gunki da ake kirada turun goro

  • @DanladiGambo-y7u
    @DanladiGambo-y7u Месяц назад +1

    Nifa banyarda wa,annan musulmai bane wlh. Kilama arnane ke isgilanci wa addinin muslunci

  • @JamilaAdamu-r2u
    @JamilaAdamu-r2u Месяц назад

    😮😮🙄🙄🙄🙄

  • @ZenabDjibo-py8mk
    @ZenabDjibo-py8mk Месяц назад

    Wanan à Togo 🇹🇬 ne tutayene

  • @bashirmuhammad8181
    @bashirmuhammad8181 Месяц назад

    Perhaps it's at one of these West African countries along the coast. It's not Nigeria.

  • @saidumusa604
    @saidumusa604 Месяц назад

    Mace tayi linamanci, batashi ake ba #domin ba sallah sukeba bale aduba ingancin limanci ko akasi

  • @MalanHassan-cm9yz
    @MalanHassan-cm9yz Месяц назад +1

    Wai Dan Girman ALLAH Da MANZON'SA Daman Wannan Sallar a Nageriya Ne....?

    • @رضوانربيع-خ5ض
      @رضوانربيع-خ5ض Месяц назад

      Gaskiya inaga ba a Nigeria bane

    • @MalanHassan-cm9yz
      @MalanHassan-cm9yz Месяц назад +2

      @@رضوانربيع-خ5ض To ai Shiné Ni Abun Ya Dauremin Kai
      .Amma'fa Ni Na Dan Kwana Biyu Da Nagga Wannan Vidéo ba Awannan Shafin Bané Ganina Na farko'ba.

  • @DjafLeroi-lx4cu
    @DjafLeroi-lx4cu Месяц назад

    Niko ina kasar Togo a agoe zongo su Kuma suna agoe

  • @nuhumaishanu6944
    @nuhumaishanu6944 Месяц назад

    Dole a gano wayannan mutanen a dakatardasu kafin su yada barna

  • @Abdousamad-q2o
    @Abdousamad-q2o Месяц назад

    Ivory cost pagans gishiri su ka kewaya da kwarya su ajiye a bagan ta . Arnan Ivory cost ke irin wannan amma ba da Allahu Akbar ba.

  • @aminagarba6052
    @aminagarba6052 Месяц назад

    Wannan ba musulmai bane
    Christine mutan Ethiopian, haka suke addinin su

  • @TidjaniAtoumaneAbari-wu6xv
    @TidjaniAtoumaneAbari-wu6xv Месяц назад

    Ba musulmi ba ne. Nigéria ku yi hankali da yahudu da nasara . Zanchen limanci mâche bay tasso ba. Mallam a mayar da hankali da kiyayewa.

  • @uthmanumaruthmanumar5856
    @uthmanumaruthmanumar5856 Месяц назад

    Anya ko musulmine

  • @blackmambablackwidow9700
    @blackmambablackwidow9700 Месяц назад

    To yarbawa wani addini suka sani. Su addini ma bai da mesu ba . shiyasa suka fison junan su yarbawa akan musilmai....ko na Arewa ko nawasu bagare

  • @musaibrahim6872
    @musaibrahim6872 Месяц назад

    Wanda nan ba musulmai bane

  • @SARATOUSara-d2q
    @SARATOUSara-d2q Месяц назад

    Sallar ma basu iyata ba

  • @muslihuhabib8579
    @muslihuhabib8579 Месяц назад

    Ena kumgiyoyin musulci na garin

  • @LaminuSaley-h6n
    @LaminuSaley-h6n Месяц назад

    Malan,ka,iyadakanka,sai kaga,sufikadaraja,a,gurin,alla

    • @Adamu-x5c
      @Adamu-x5c Месяц назад

      Wane Allah?

    • @NaziruMurtala-si2lk
      @NaziruMurtala-si2lk Месяц назад

      Wannan waca magana ka ke yi

    • @SaniNasir-h7t
      @SaniNasir-h7t Месяц назад

      Kai dai jahiline wlh Kacey sufi malam daraja wlh karya kakeyi munafiki jahini daqiqi

  • @tunganciiga6864
    @tunganciiga6864 Месяц назад

    Assalamu alaikum.Abinda ya kamata mukara maidana hankali shine kafirai na turai da yahudawa da yan korensu basa kaunar musulmi don haka suna tsammani kawai jahilci da propaganda zai sauya matsayin musulunci wanda bazai yiwu ba.Don baka wannan dai ba baka ake Salah ba.Allah ya rufa mana asiri

  • @malashatima
    @malashatima Месяц назад +1

    Malam sai hakury duniyace tazo karshe

  • @Hussainikabirumagaji
    @Hussainikabirumagaji Месяц назад

    Yoruba ne ko?

  • @bashirrabiu-x8e
    @bashirrabiu-x8e Месяц назад

    Ai muncewannan ba musulinci bane, kamata yayi ayi bin cike sosai

  • @eedreezm
    @eedreezm Месяц назад

    Ina ganin wannan film suke acting

  • @MuktarIsah-bs7kr
    @MuktarIsah-bs7kr Месяц назад

    Kujezuwa.dawa.tagaskiya..awaiting.mastala..awaiting.jan.aiki.agabanku.masu.dawar.muslunci.

  • @umarsamaila9674
    @umarsamaila9674 Месяц назад

    Mal. Kaima kayi kuskure da Kiran wannan salla direct.

  • @basiruwali-cv1ky
    @basiruwali-cv1ky Месяц назад

    du afirika baida adini misilici yalala.iri.nijeriya

  • @AdamuamuhammadMuhammad
    @AdamuamuhammadMuhammad Месяц назад

    Pls is not a real Muslim

  • @SARATOUSara-d2q
    @SARATOUSara-d2q Месяц назад

    Sallar ma basu iyata ba