Dan arewa mai abin mamaki yanzu awanan lokacin dan Allah duk me hankali cikeke daukan hoto matsalar ka Kai Allah kyauta wlh Yan kudu sunyi gaskiya yan arewa basusan ciwon kansu ba
Kul, ba haka bane shi duk wanda kika ga an kausasawa harshe to dama a baya anyi masa wa'azin bai dauka ba, yanzu da ace a misali Prof. Yalwa zai fito yace shifa bai yi kuskure ba to babu wanda shima zai daga masa qafa!
Wallahi Allah, kudai 'yan Izala baku tabbata 'yan Ahlissunnah ba. Wallahi yau abunda yafaru da wannan yaron na Dr Mansur isa, da shima kansa Dr idan da wannan abun daga wajen wani dan Dariqa ya faru, da babu yadda zakuyi musu hanzari, kundinga yamadidi kenan, amma yau dan abun ya faru da irin naku, sai faskwarima kukeyiwa abun. Yanzu kusan ashe kuma kingpin kuskure. Wallah lamarinku duk yaudarace da son zuciya, Allah kuma zaici gaba da bayyana ko suwaye ku.
Gsky gsky wasu mutanen akwai son zuciya acikin lamarin su Allah yaji Kan albani da sheikh jafar da suna raye da BA ruwan su da akida haka irinsu Dr Idris
Kai ma a nan son zuciyar ka ce kawai ka kawo . Hotunan da Video din na rashin kunyar , ai a social media su ka watsa domin kowa ya gani . Kai har ma cewa a ka shi Professor yelwa din ya yi kokarin kare dan shi da cewa ai matar shi ce , wanda idan da dan wani ne ya yi haka , da yanzu ya na a kan mimbari ya na sukar abin . Allah ya sauwake da son rai irin na ku
Allah ya saakaa da Alkhairi Maalan. Naseehaa taa shiga.
Macha allah allah ya saka ma malan da alheri dunia da lahira ❤❤❤
Acikin masu cecekucen nan wallahi allah kadai yasan tsiyar da sukeyi,sai kace wa inda sukayi tsurara ,ba matarshi bace dan Allah kowa yaji da kansa
Malam Allah ya muku albaraka, hakané daga yayi wannan kuskure shikenan haba yakamata amishi ouzuri
Jazakal-Lahu Khayran
❤❤❤kaman masu jira aikin banxa sekace wanda sukai tsirara
Allaah yaqara lfy!
Kaji aikin Hankali
Simple fact. Jazakumullahu khairan wa zaadakumullahu ilman
Kaji magana tamasu hankali Allah yasaka da Alkhairi mlm
Gaskiya kam amma Dr idris ya fito ya na ta magana ta rashin fahinta
Allah ya kara ilimi malam
Allah yasa ka maka da alkairi malam
Dan arewa mai abin mamaki yanzu awanan lokacin dan Allah duk me hankali cikeke daukan hoto matsalar ka Kai Allah kyauta wlh Yan kudu sunyi gaskiya yan arewa basusan ciwon kansu ba
Allah bada lada
Amma Kai makiyin allah yanzu da Dan izalane kuskure ko Amma inba Dan izalane shirkace
Kul, ba haka bane shi duk wanda kika ga an kausasawa harshe to dama a baya anyi masa wa'azin bai dauka ba, yanzu da ace a misali Prof. Yalwa zai fito yace shifa bai yi kuskure ba to babu wanda shima zai daga masa qafa!
Nazata wani abun kirkine ke magana ashe wata tsiyace
Allah samudace
Allah yasakada gidan aljanah malam
🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋
Family issue🥳🥳🥳 ai abin da kuke yiwa sauran malamai kenan da ba yan kungiyar ku bane. Saboda haka ba kan ku za ku bari ba😅
Wallahi Allah, kudai 'yan Izala baku tabbata 'yan Ahlissunnah ba. Wallahi yau abunda yafaru da wannan yaron na Dr Mansur isa, da shima kansa Dr idan da wannan abun daga wajen wani dan Dariqa ya faru, da babu yadda zakuyi musu hanzari, kundinga yamadidi kenan, amma yau dan abun ya faru da irin naku, sai faskwarima kukeyiwa abun. Yanzu kusan ashe kuma kingpin kuskure. Wallah lamarinku duk yaudarace da son zuciya, Allah kuma zaici gaba da bayyana ko suwaye ku.
kai bakamasan menene ahlushunba kaji wani yace basuyi kuskure bane dama ahlushunna ma'asumaine su shikanshi yaron ya amsa kuskurensa
Kai Maison zuciya ne ,Allah ya shirye ire iren ku
Akwai warin son Zuciya.
Wllh Mln hassane
Muji tsoran ALLH pls
Amma idan wasu ne ai bakwa daukan wayar kuyi masa mgn saida kufara yimasa raddi
Gsky gsky wasu mutanen akwai son zuciya acikin lamarin su Allah yaji Kan albani da sheikh jafar da suna raye da BA ruwan su da akida haka irinsu Dr Idris
Wlh kanada gaskiya malam maganarka haka yake
kai ma fah haka kake.... kasha kiran sunan Dr gumi da sunan gyara.....
S a w
Shin me yasa kuka dauki abun da yayi a matsayin kuskure, amma idan 'ya'yan wasu ne kuke kafurtasu direct
Wlh da dan makari ne yy haka misali bazaku masa uzuri bh
Malan muji tosron Allah hakakuke zagin jamaa akanmynbari dan haka kumakuji kukafurta musullimi akanmunbari ku aybanta mutane
Aqa'idar yen izala dai mahaukatan banza 😂😂😂
😂😂toh ai rashin irin adalcin da ku ke yi wa wasu kenan. Ku ci gaba da haka munafukai makiya Manzon Allah SAW.
Mtsw
Kai ma a nan son zuciyar ka ce kawai ka kawo . Hotunan da Video din na rashin kunyar , ai a social media su ka watsa domin kowa ya gani . Kai har ma cewa a ka shi Professor yelwa din ya yi kokarin kare dan shi da cewa ai matar shi ce , wanda idan da dan wani ne ya yi haka , da yanzu ya na a kan mimbari ya na sukar abin . Allah ya sauwake da son rai irin na ku
Matsalar shine kuke wa'azi da kushe da irin hakan ay kuma sai ta faru akanku so ananne kuke da yadda za'ayi ku gyara abun
Gaskiya ne malam daya ne
Kaima munafukine
Toh don An yi kuskure ba za a fito a fada ba. Ai a media aka sako hoto dole a fada musu gaskiya.
Ka daina wani kawo qabli da ba'adi.
JazakAllaahu Khayr!
To dai sa'idon da akasamasu yyi yawa hadda zaman jiran ta Baci kowa da nashi Allah kadai yasan daidai yauwa
Meye kuskuren da akayi har kake cewa haka?
😅😂😂😂
😂😂😂😂😂
😂😂😂😂
Kasar hausa muyi hali😅
😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
Bawani kudai ba kosan gaskia, ku yan sanrai neh , baza a ce yayi kuskure ba shiwaye shi uban waya aike shi
ji shirme mtcheeew
@yusrasanimagaji7274 dallah Dan wahala anma in da yaran wasu ne xa su magana ai , anma tinda dan mallam ne shi ai ba ya laifi yan san zuciya.
Iskancin banza Yan iska wahabiyawa a haka zaku Kare tsinannnun banza matsyiyata
Shehu wahabiyawa kune matsalar duniya gaba dayan ta
Allah ya shiryeka Danuwa. Allah yasa mu gama da duniya lafiya
@SuperAbumuslim kaidai wahabiye marasa son zaman lafiya
Saboda lalacewa Yan iskancin naku junan ku ku ke yiwa
Allah ya ganar dakai ya Nuna maka illar harshe
Duk za'aje gaban Allah ,zaku maimaita wannan zagin kuga lada za'abaku ko zunubi ,Kuna musulmai Kuna zagin juna