Wae ita zakiya maisa duk abunda takeso shi takeyi neh Dan nasan yanxu zaku ce zata cire siyama a gidan ta bello ya aura Haba dan Allah ya kata asirin ta ya tonu 😢😢😢 kun fata film din nah Haba
A Gaskiya Mahmoud yaci Amanar bello, Ya Rabashi Da Matarsa Siyama, Ya Auri Siyama Da Zakiya, Wasan Hausa Ko Shirme. Allah shi Kyauta 🙏 Allah Ya saka mini lokacina da kuka sani na bata😢
Wlh bankai karshe ba Amma naduba comment naji anata korafi harnaji films din ya fita rai ai ya kamata ace duk rintsi duk wuya ace zakiya bata cinasara akan mahamud ba
GSky ykmt ayiwa sym adlch dmn kuwa harynx sym batasan dadin aureba a wannan series din,gidan bello badadi sannan ace gidan mahmud ma kuma badadi,kaga series baibada ma'anaba kenan,gaskiya director kasake tunani,kokuma mudaina following,domin kuwa mu masu kallo munaso ayiwa kowa adalchi,kodayakedai ba gaske bane,ammakuma ai wani abun yanaxama darasi gamai irin wannan halayyar,to gaskiya yakamata aduba
Mashaallah ❤
Wow Masha Allah
Masha Allah Abuyayi
Can't wait to see next episode Amma Dee Dan Allah akyale siyama agidanta😢
Allah yayi jagora❤❤
A gaskiya ba,a kyauta wah siyama ba😢😢😢
hakane nima nagani
Gaskiya wannan aunty hauwan ta zatse haba dallah 😡
❤❤❤gsk an cuci siyyama wllh
Very very amazing Rariya
O zakiya iths ber good
Mundaina kallo wawaye kawai
Masha Allah watching 👀 from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬🤞
Daga yau nadena kallonku haba dan Allah
Masha Allah
Mtwessss an cuci siyama Mahmoud Allah sa zakiya taci kaniyarka
❤❤❤❤❤❤❤
Wae ita zakiya maisa duk abunda takeso shi takeyi neh Dan nasan yanxu zaku ce zata cire siyama a gidan ta bello ya aura Haba dan Allah ya kata asirin ta ya tonu 😢😢😢 kun fata film din nah Haba
Wlh kuwa wai ace duk abunda zakiyya takeso shi take samu ai ba haka rayuwa yake ba
🎉🎉🎉
A Gaskiya Mahmoud yaci Amanar bello, Ya Rabashi Da Matarsa Siyama, Ya Auri Siyama Da Zakiya, Wasan Hausa Ko Shirme. Allah shi Kyauta 🙏 Allah Ya saka mini lokacina da kuka sani na bata😢
Yakamata datta yazauna abirsim
First to comment amma na kusa daina kalla 😢
But why 😂😂?
Gaskiya kulalata film dinan wlh 😢
Series ya zama shirme!
Ezo ❤❤❤❤❤❤
Bello Kuma angamada shi ankoce mishi matah duka biyu
Masha allah nice to see
Mhmmm 😢
Brk❤🎉
😮😮❤❤❤
Nice series
Da kyau 🇳🇬🇳🇬
Wlh anty hauwa gaskiya bakiyiwa siyama adalci a nan ni banji dadin hakan ba
❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Director nikam wlh banji dadin Auren zakiyya da Mahmud ya karayi ba an cuci lulu gaskiya
Wlh bankai karshe ba Amma naduba comment naji anata korafi harnaji films din ya fita rai ai ya kamata ace duk rintsi duk wuya ace zakiya bata cinasara akan mahamud ba
Ayi ko siyama tashiga uku saboda zakiya baxa ta barta ba
GSky ykmt ayiwa sym adlch dmn kuwa harynx sym batasan dadin aureba a wannan series din,gidan bello badadi sannan ace gidan mahmud ma kuma badadi,kaga series baibada ma'anaba kenan,gaskiya director kasake tunani,kokuma mudaina following,domin kuwa mu masu kallo munaso ayiwa kowa adalchi,kodayakedai ba gaske bane,ammakuma ai wani abun yanaxama darasi gamai irin wannan halayyar,to gaskiya yakamata aduba
Tou zakkiya ta gama iddah ne
Shirmen banza da ammabari zakiya tagane kuskurenta irinsu zakiya basa gane kuskurenta
Amma kun gama rena muna wayo 😅
❤❤❤❤❤
❤❤❤❤❤
❤❤❤