Allahumma salli ala sayyidina muhammadin azimul jahil salatan tubdhilu biha anni sihiran sahirina wa hasadan hasidina wa makiral makirina wa qufulal qafulina wa kaidal ka'i'dina wa ala alihi wa sahbihi ila yaumiddeen x 55/92/111 kullum Idan kana son ganin abun ajaibun shi wato mamakinsa kafun kayi shi ka fara karanta salatin ibrahima x21 sannan kayi shi
Ni kuwa ina ganin canji saboda a yanzu kome na sanyawa gaba sai nayi nasara har wasu na fad'awa da suyi Kuma suna ganin canji abinda na riqe sosai shine kullum sai na buge haihala 1000 da Istigifari 1000 da salatin Manzon Allah 313. Haka bana wasa da in Salamun qaulin min rabbirrashin 1000 sai addu'ar k'arya Shirin maqiya da ya ajiye mana a chennel na Whatsapp wato bissmillahista'antu wa bissmillahistajartu wa'atasantu wamataufuqi illahbillah.... Har qarshenta qafa daya safe da marece sai wannan addu'ar Mai sauqi yi da kawo mafita akan sharrin maqiyi wato wakafa billahi waliyyan waka billahi nasira qafa 21 kullum safe da mare ce da wasu aiyukan Amma dai wannan da na lissafo kullum sai na bujesu sai idan dare yayi na d'auki Wanda zan iya awa biyu zuwa uku inayinsa. Ku jara yinsu wlh sai kunga mafita. Li'ilafi qafa 11 sai ayar da ke cikin suratul baqara aya ta 6 ita Kuma qafa 7 safe da marece ina yinsa. Na rantse da Allah ina ganin ijaba. Ku had'a da Ya Rak'ibu qafa 7 duk idan kun had'u da maqiya wlh sai kunga suna tsoronku. Allah ya biya mana buqata.
Allahumma salli ala sayyidina muhammadin azimul jahil salatan tubdhilu biha anni sihiran sahirina wa hasadan hasidina wa makiral makirina wa qufulal qafulina wa kaidal ka'i'dina wa ala alihi wa sahbihi ila yaumiddeen x 55/92/111 kullum
Idan kana son ganin abun ajaibun shi wato mamakinsa kafun kayi shi ka fara karanta salatin ibrahima x21 sannan kayi shi
Masha Allah Allah ubangiji yasaka da gidan aljanna yah saiyyidi
شكرا جزيلا
Allah ya Kara kusan ce ga annabi Muhammad ( saw)
ما شاء الله ما شاء الله ما شاء الله. . . ❤
Allah yaska da alkhairi
اللهم صلى على سيدنا محمد الفاتح لماأغلق والخاتم لماسبق ناصرالحق بالحق والهادي إلى صراطك المستقيم وعلى إله حق قدره ومقداره العظيم
Maashaallah Dan Allah Aa taimaka manna da na hausa ta
Saw saw 😭 saw 😭 saw 😭 saw
Jazakallahu kairan
جزاك الله خير
Allah ya saka da alkheirii
Salamu alaikum Malam sakon Gaisuwa daga Ghana 🇬🇭 ❤
Jazakallahu khairan
Wlkm slm warahmatoulahi wabaraka tuhu malan allah yasaka da alheri muna barar adou'a
Masha Allah
Sayadi wallahi nayi da yawa da tchikin ayukan wannan gidan nan aman wallahi sa dai godya ba changi
Walay ni ma Haka walay 😭💔😢
Ni kuwa ina ganin canji saboda a yanzu kome na sanyawa gaba sai nayi nasara har wasu na fad'awa da suyi Kuma suna ganin canji abinda na riqe sosai shine kullum sai na buge haihala 1000 da Istigifari 1000 da salatin Manzon Allah 313. Haka bana wasa da in Salamun qaulin min rabbirrashin 1000 sai addu'ar k'arya Shirin maqiya da ya ajiye mana a chennel na Whatsapp wato bissmillahista'antu wa bissmillahistajartu wa'atasantu wamataufuqi illahbillah.... Har qarshenta qafa daya safe da marece sai wannan addu'ar Mai sauqi yi da kawo mafita akan sharrin maqiyi wato wakafa billahi waliyyan waka billahi nasira qafa 21 kullum safe da mare ce da wasu aiyukan Amma dai wannan da na lissafo kullum sai na bujesu sai idan dare yayi na d'auki Wanda zan iya awa biyu zuwa uku inayinsa. Ku jara yinsu wlh sai kunga mafita. Li'ilafi qafa 11 sai ayar da ke cikin suratul baqara aya ta 6 ita Kuma qafa 7 safe da marece ina yinsa. Na rantse da Allah ina ganin ijaba. Ku had'a da Ya Rak'ibu qafa 7 duk idan kun had'u da maqiya wlh sai kunga suna tsoronku. Allah ya biya mana buqata.
❤❤
Allah yasaka
❤❤❤❤❤❤
👍👍👍
❤
Munagodiya
ززك الله بخير
Assalamu alaikum malam dafatan kanacikin qoshin addo a wandakayi bayni na kunce duk wani mugun qulli ba asashi acoment dinba don allah asashi
Dan Allah sayyadi ate Maka asa mana shi salatin ibrahimiyya din ko a ina za a Sami salatin?
Banga link din ba wa Jazakallahu bikhair
Jazakallahu kairan
Jazakallahu khairan
Allah yasaka
Masha Allah
Masha Allah
Masha Allah