Mlm allah yasaka maka da alkairi duk wanda yake da hannu acikin wannan zalincin ubangiji ka hanasu jin dadin duniya dana lahira 😭😭 saboda Muhammadu rasulillah
Ai kobashi yakamasuba ai dasaninsa akakamasu Kuma yanada iykon dazaice asakesu Amma yayi shiru yaqyalesu Har watauku saboda haka Yanada hannu dumu dumu
To kaimalam akalamanka kace kadauka tuni kesdinsu yawuce to dama bakwai bibiyan Kesdin? Amatsayinka na daya daga cikin masu Kiran yaran.kuma kunsan ankamasu

Malam qoqarin dakukayi yayi tasiri gashinan ansakosu alhamdulillah allah yasaka muku da alkhairi allah yaqarfafa manaku atafiyar matasa🤲🤲🤲
❤ hakka yayi Allah ya biya malam Allah ya ba da tsaa❤❤
Voice of voiceless ✊🏼
Mashaa Allah
In shaa Allah
Allah ya saka da alkahairi
Amin
Allah ya kara lafiya malamma
Kuma ya kamata kasani cewa ba shugaban kasa ya kamasu bah kuma bashi yayi shari'ar ba koto ce bah shugaban kasa ba
Ok haka kace😢
Ai kobashi yakamasuba ai dasaninsa akakamasu Kuma yanada iykon dazaice asakesu Amma yayi shiru yaqyalesu Har watauku saboda haka Yanada hannu dumu dumu
Amma baku bada rayuwnku Akan hausawan da fulani suke kashewa ba ko ?
Malam muna tare dakai
Wannan gaskiyane mlm
Amin
😂😂😂😂😂😂
Gaiskiya
Malan ya kamata kacire kabilanci a wanna maganar