Yanzu Yanzu Labari me Dadi Shugaban Yan Bindiga Dogo Gide Ya Bada Mamaki Sako Zuwa Ga Bello Turji...

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 26 июн 2024
  • Subscribe AL-Ishara TV

Комментарии • 19

  • @Abdu-m9

    Allah yasa gomnnati ta yarda da sulhun da kuma cika alƙawarin da tayi

  • @ibrahimmuhammad2307

    Alhamdulillah alhamdulillah alhamdulillah

  • @ibrahimmuhammad2307

    Ya Allah kashiryi barayin nan

  • @mubarakgarba6566

    Aameen Ya hayyu ya qayyum Malam 🙏

  • @idealsfor

    Abin farin ciki ne kwarai Alhamdulillah. Amma mu sani sani satin nan da ya wuce aka kaddamad da iri na shuka wanda Masha hurin mai kudi wato Bill Gate ya jagoranta. Akkalla yanzu haka bamu da irin shuka namu wato hybrid Sai GMO wanda Bill and Milinda foundations suka kawo. Wato sun samu dama da suke bukata yanzu duk wanda zai koma zaa bashi wannan iri na GMO ne. Allah ya sawwake mu chi gaba da addua.

  • @JacquelineDua-bd3hd

    To kuma in dai da gaské yake macha allah allah ya yafemasa kurakuren sa baki daya

  • @HusainiLauwal
    @HusainiLauwal 21 день назад

    Allah yasa da gaskine har cikin zuciyasa ameen

  • @AmadouMohamed-cg7fw
    @AmadouMohamed-cg7fw 28 дней назад

    ماشاء الله تبارك الله مالم صدقة مرحبا

  • @ibrahimmuhammad2307

    Allah kasa iymani azuchir mutanennan sudaina kamawa da kwache kwache dakisa ga jama'a

  • @JacquelineDua-bd3hd

    Gaskia ni najidadi allah ya chiriye chi dari bisa dari allah ya sa bar ta addanthi

  • @ibrahimmuhammad2307

    Allah kabamu zaman lfy

  • @user-cf3eg9eb6x

    Muna fatan haka,

  • @user-tu2zk1rc1w
    @user-tu2zk1rc1w 28 дней назад

    Alla yasabawani Sabon salon yadara bane Suka zodashi

  • @NuhuUsman-pp7oy

    Allah shi sagaskene

  • @IshakAdamou

    To ku hausawa kugane wayannan mutanenfa mayaudarane walh karyace zunzurutu karku yadda dasu azzalumaine karku yadda dasu ku hausawa kullum wadannan dabbobi kuna bari suna yaudararku yanzu bazasuyimuku sai anfanin gona yakai suzo suce agirbe akaimusu gidajensu imma basu kadhekuba yaudarace tsagesronta amma in kunneyaji jiki yatsira

  • @umardahiru4640

    To waishi wannan dogo giden nawa ne ba naji ance an kasheshiba