Allah yakarawa.dr mlm Bello lfy gaskiya Allah yabamu yabamu shugabanne nagare don Alfarmar najamul huda ameen ya hayyu ya qayyu mu wacthing from saudia Arábia
Malam malaman addini su ka Bata komai basu yi abinda Allah yaceba lokacin dakuka ga masifa komawa Allah siyasa suhada kankasa suce farko munyi kuskure yanazu muyita adua munemi zabin Allah
Daace malman dasuke dagajijiyar waya suke kanfen sai azabi atiku ba kunya batsoron Allah madadin su za sukira ga abinda Allah yace ayi in zaayi zabe yazo ko in masifa yazo ga abinda zaayi Amma sun zubar suntake
Allah yasakawa Dr Abdallah alheri
Allah yabar Mana malamai irinku malam koyi kokari cigabada yagan shedan Allah yabaku ikon kiyyaye Allah mungode
Allah ya kwauta. Allah ya mana zabi mafi alkhairi. Allah yasa ayi zabe lafiya. Malam muna godiya Jzk khairan.
Ameen ya Allah
Allah yasakawa malam da alkhairi 🤲
Allah yakarawa.dr mlm Bello lfy gaskiya Allah yabamu yabamu shugabanne nagare don Alfarmar najamul huda ameen ya hayyu ya qayyu mu wacthing from saudia Arábia
Masha Allah ❤️❤️
dr Abdullah muna gdy sosai Allah yakara lfy ya kuma Albarkance zuri a ameen wacthing from saudia Arábia
Allah yasakada alkhairi
Allah yasa mudace duniya Da lahira 😭
👍👍👍👍👍👍😭😭😭😭
Thanks
Malam malaman addini su ka Bata komai basu yi abinda Allah yaceba lokacin dakuka ga masifa komawa Allah siyasa suhada kankasa suce farko munyi kuskure yanazu muyita adua munemi zabin Allah
wlhi kowa mlm kasarka tafemaka komai gyarama mutayin addu a meen wacthing from sadia Arábia
Mlm gwamnati jahar Kano ce tatura Yan daba wajan Taron kwankwasiyya