Za mu daukaka karar shari’ar masarautar Kano daga nan har kotun koli - Bangaren Sarki Aminu Bayero

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 15 янв 2025

Комментарии • 28

  • @SanusiDanbaro-q5d
    @SanusiDanbaro-q5d 3 дня назад

    Munafiki Allah ya tsine ma, Makiya kano Makiya JAMA,ar Kano.❤❤❤

  • @ibrahimusman8093
    @ibrahimusman8093 4 дня назад +1

    Bawan allah ka sha 2 da safe ka sha 2 da yawa,

  • @abubakarfaruk3230
    @abubakarfaruk3230 3 дня назад

    Gaskiya dokin karfe.

  • @UmarMukhtar-s2m
    @UmarMukhtar-s2m 4 дня назад

    Mudai Aminu muka Sani sarkin Kano

  • @aminuibrahim-y7b
    @aminuibrahim-y7b 3 дня назад

    karya ka ke har cotou ka kai shi bai koma ce shi ne bashi da gasikya ba dan iska idan an ge superme court dain ma ba za ku samu saa ba da yardar ALLAH

  • @MusaDaile-u6y
    @MusaDaile-u6y 4 дня назад

    Aslm Barak dawarahaka ykk ❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉

  • @abubakarfaruk3230
    @abubakarfaruk3230 3 дня назад

    Kafisu gaskiya Sarkin Dawaki.

  • @tasiuadamu9747
    @tasiuadamu9747 4 дня назад

    😂😂😂 biu da safi biu da yamma

  • @mammangarka3010
    @mammangarka3010 3 дня назад

    Tabbas!!! Sarkin Dawaki Babba, mun sheda kai Babba ne....Dan Agundi...Wallahi a gudi fada maka....Allah ya kara karfafarka gida da dawa.

  • @aliyuabdullahitoranke7994
    @aliyuabdullahitoranke7994 4 дня назад

    Allah ya kawo maka lafiya.

  • @Abu-fawzan
    @Abu-fawzan 4 дня назад

    Bin Allah maganin wayyo Allah, Kudaina batawa kanku lokaci, Ku karbi kaddara kurum ku zauna lafiya. Dokace ta cire SLS II kuma ta dawo dashi.

  • @sanirafi4188
    @sanirafi4188 23 часа назад

    Supreme Court bata kai kotun Allah ba,,,, me yasa baza ku barwa Allah ba idan kun yarda an cutar daku???
    Allah sarki duniya kam tazo karshe,, ka dubi dattijo wanda ya baiwa shekaru 70 baya still fafutukar muliki ita ke gabanshi, fadi yake yanzu ma suka soma. Allah kasa muyi kyakkyawan karshe.

  • @AbdullaBabajero
    @AbdullaBabajero 4 дня назад

    Ana kashe mutanen Arewa kunanan kuna fada akan abin banza

  • @BashirMuhammad-x7w
    @BashirMuhammad-x7w 4 дня назад

    Allah yakaika lafiya

  • @bashiryakasai3255
    @bashiryakasai3255 4 дня назад

    Amma har yarasu bai dawo da kai ba.

    • @muhammedAliDoc
      @muhammedAliDoc 4 дня назад

      Rabu da jaki mana Wanda bai San komai ba zai yaudara

  • @YauOil
    @YauOil 3 дня назад

    Dan wahalla muhausawa bazamukara siyasar Fulani ba jikinki Dan ta ada Dan fudiwa jikukin and ta ada Dan fudiwa NE fulan bakuda asuli fulani

  • @MohammedyunusaYunusa
    @MohammedyunusaYunusa 4 дня назад

    Wai kai Dan agundi har yanzu kwakwalka bata waye ba ne.

  • @MustaphaIbrahim-h4k
    @MustaphaIbrahim-h4k 4 дня назад

    Kae abba sanyinka yayi yawa wlh inama nine governor d na nunamaka karfin jiniya wlh

  • @IbrahimgaladimaUmar
    @IbrahimgaladimaUmar 3 дня назад

    Mahaukaci makiyin gaskiya makiyan Kano masuson lalata kasar kano

  • @shamsiabdullahi4353
    @shamsiabdullahi4353 4 дня назад

    Wannan mutumin makaryachi me

  • @aliyuabdullahitoranke7994
    @aliyuabdullahitoranke7994 4 дня назад

    Mahaifin nasa da ya koreka

  • @bashiryakasai3255
    @bashiryakasai3255 4 дня назад

    Ashe shima lauyane

  • @ismailbabaaliyu5890
    @ismailbabaaliyu5890 3 дня назад

    Kowane yanki na Nigeria na chi gaba anma mu arewa anbarmu da rikichin sarauta
    Shi lokachkn da aka sauke sunusi ya haqura
    Tinubu and APC suna anfani daku suna bata Kano

  • @aminuibrahim-y7b
    @aminuibrahim-y7b 3 дня назад

    karma ka yarda akin banza mahukaci