kuji wani abun mamaki daga bakin wannan karamar shehu gibreema08163376966 mai barota

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 окт 2024

Комментарии • 95

  • @sayyadazalihasalisumakodi2040
    @sayyadazalihasalisumakodi2040 Год назад +5

    Lailaha illallahu Muhammadu Rasulillahi Sallallahu alaihi Wasallam ALHAJI SHEHU MUHAMMADU NGIBRIMA ZUL MA ARIFI RHADIYALLAHU ANHU ALHAMDULILLAHI mun gode da muka tsinci kanmu amatsayin masoyanka ka wuce tunani da hankali dan kuwa baka sanuwa kuma baka ganuwa ADDAGIRI NA,☝️👍🙏

    • @babangidabangisszinder7501
      @babangidabangisszinder7501 Год назад +1

      ALHAMDU LILLAH Maulana muna ta godiya muna Ziyarar ku Allah ya qara qara qara Lafiya Adda'giri

  • @MustaphaBuhari-sv4xk
    @MustaphaBuhari-sv4xk Год назад +1

    Wannan gaskiane, Allah ya saka masa da alkhairi ya sada shi da Annabin mu Muhammadu Rasulillah saw Amin

  • @jamilujibson1201
    @jamilujibson1201 Год назад +2

    Wallahi tallahi billahhillazi la'ilaha'illahuwa,duk wanda yazagi shehu gibrima bazaishiga aljannah ba,ballantana kazagi shehu ibrahim,narantse da tsarkin sunan añnabi muhammadu s.a.w idan ka mutu saikashiga jahannamah,saidai idan katuba,sbd haka akiyaye wlh zagin bayin Allah hatsari ne

    • @Hasken_Musulinci
      @Hasken_Musulinci Год назад

      Saime Dan an zage su yan iskan da suka batar da al'ummar Musulmi shegu yan damfarar imani 🙄🙄🙄

    • @babangidabangisszinder7501
      @babangidabangisszinder7501 Год назад

      ​@@Hasken_Musulinci IZALA MUGUN CIWO Hassada Qarara akan dik musulman DUNIYA in ba dan-Ta ne ba Kai yanzu har 'ya'yan cikinta Jahiltasu kuke tsabar Hassada
      IZALA MUGUN CIWO !!!

    • @Hasken_Musulinci
      @Hasken_Musulinci Год назад

      @@babangidabangisszinder7501 dan iska Brema Inyass me mata 17 😹 da tsinannen TJ dan 419, me buga fake money

    • @mustaphatijjanimuhammad4672
      @mustaphatijjanimuhammad4672 Год назад

      ALLAH dai ya shiryeku, ku 'karya agurinku Ibada ce, bakwa Jin kunyar ALLAH bakwa Jin kunyar mutane.

    • @zaharaddeenhasheem1031
      @zaharaddeenhasheem1031 11 месяцев назад

      Sakarai mushiriki Rantsuwa da wanin Allah Shirka ne jahili kawai

  • @ismailamohd
    @ismailamohd 6 месяцев назад +2

    Wannan maganar karyane mu yan nguru ne babu makabarta awajen kukar rokon ruwa karyane ba,ayi hakaba

  • @muhammadsani5239
    @muhammadsani5239 Год назад

    Shine kaki sashi yayi maka addu'a kafita daga halinda kake ciki, gaka nan dai toh...masha Allah🤣....Dakai da mai 6arorata kuna da bukatar zuwa asibiti domin duba ĺafiyar kwakwalwarku......Zuki tamalle🙆‍♂️

  • @BabaaliAdam
    @BabaaliAdam 6 месяцев назад

    ❤ جزاك اللهُ❤‎ماشاءاللہ❤

  • @HarunaGa911
    @HarunaGa911 Год назад +4

    Arifullahi gibrima💪💚

  • @muhammadbadamasi6008
    @muhammadbadamasi6008 2 года назад +2

    ماشاءاللہ جزاك اللهُ‎الحَمْدُ ِلله

  • @AhmadUmar-gt2uy
    @AhmadUmar-gt2uy Год назад

    Maulana jibrima kenan gaskiya

  • @sadibadamasi
    @sadibadamasi Год назад

    Allah sarki,gashi hero yafitar da Kai,gawata 3 na fari,To anan watanawa da shuka?

  • @muhdadamu8332
    @muhdadamu8332 2 месяца назад

    Wats 3 ba ruwa,amma shukar ba ta Kone ba.Ikon Allah.

  • @muhammadabala5807
    @muhammadabala5807 Год назад

    Slm abunda nake so Yan uwa mu fahimta shine an tambaya ne akan Wanda Bai taba saduwa da mace ba Dan haka ba ca akayi Wanda Bai taba Zina ba saboda haka kada a zargi sairan mutanen da suke a wirin saboda saduwa da mace aka ce kurum ba Zina ba da fatan an fahimci abunda nake so in bayani Allah ya Kara mana son shehu Gibirima amin

  • @nasirmohd8932
    @nasirmohd8932 Год назад

    Allah wadaran naka ya lalace kaida ganin wannan tsohon banza kasan makaryacine, wawaye mushrikan banza

  • @muhdadamu8332
    @muhdadamu8332 11 месяцев назад

    Ga ba daya damanar wata nawace? Farin wata uku!da Kuma ruwan sama sati 2, ba daukewa,amma Guru ba ta rugujeba.Aji tsoron Allah.

  • @HarounaKadre-mj6mx
    @HarounaKadre-mj6mx Год назад

    ماشااللہ اللہ اکبر

  • @ibrahimabdullahi4320
    @ibrahimabdullahi4320 Год назад

    Kun bata kun batar.allah ya shiryeku

  • @MustaphaUssaini-q5e
    @MustaphaUssaini-q5e 5 месяцев назад

    Masha Allah Allah yabamu albarkarsa

  • @abdulrahmangarbasai1737
    @abdulrahmangarbasai1737 10 месяцев назад

    Allah ka kara mashi rahama

  • @garba3326
    @garba3326 2 года назад +3

    Allah, hu,akbar

  • @inaalfaharidasayyadafadima1981
    @inaalfaharidasayyadafadima1981 2 года назад +3

    Allahu akbar 😭 shehu gibirima r t a alhamdulillah 📿

  • @rislanuyahaya1288
    @rislanuyahaya1288 Год назад +1

    Allah ya bamu albarkar masu Albarka

  • @koka-dn9uu
    @koka-dn9uu Месяц назад

    Allah Akubar ❤❤❤❤

  • @jibrinalkhaseem5278
    @jibrinalkhaseem5278 Год назад +1

    Masha'allah masha'allah masha'allah

  • @fadlusalisu
    @fadlusalisu 2 месяца назад

    Hmmmmm wlh Wannan karyace

  • @haussaibou3124
    @haussaibou3124 Год назад

    Shirme wlh ko tatsoniya tafi wannan dadin saurare wai waye shehu jibrima

  • @BELLORABIUABDULLAHI
    @BELLORABIUABDULLAHI 9 месяцев назад

    Niass❤❤

  • @AbuAlasan-nc7rh
    @AbuAlasan-nc7rh Месяц назад

    Masha Allah 🎉

  • @yarankanokids5527
    @yarankanokids5527 21 день назад

    Kodai weather focus ya gano

  • @ibrahimmatoabdullahi7125
    @ibrahimmatoabdullahi7125 2 года назад +2

    Masha Allah

  • @Musaa477
    @Musaa477 8 месяцев назад

    Allahu Əkbər

  • @IbrahimSufiyanu-y8o
    @IbrahimSufiyanu-y8o 14 часов назад

    Sehu

  • @usmanidris8348
    @usmanidris8348 6 месяцев назад

    Allah yakara soyayya

  • @harisuabdulkadir2464
    @harisuabdulkadir2464 Год назад

    Allahu akbar

  • @S.Maiyabodaroko
    @S.Maiyabodaroko Год назад +1

    Madallah

  • @babakuraali7208
    @babakuraali7208 Год назад

    Makariyanci kaidai Allah ya shiriyeka,

  • @issiyaquyusuf-wx2id
    @issiyaquyusuf-wx2id Год назад

    Radiyallahu Anhu ❤️Shehu Kenan 💚

  • @baakowassiykiringim8703
    @baakowassiykiringim8703 Год назад +1

    Mashah allahu

  • @samiraabdullahi2897
    @samiraabdullahi2897 Год назад +1

    Masha Allah ❤❤

  • @mahamadousouleyman8699
    @mahamadousouleyman8699 Год назад

    Masha allah

  • @muhdadamu8332
    @muhdadamu8332 Год назад

    Gaba daya damanar wata nawa ce?

  • @KBDATAGSM
    @KBDATAGSM Месяц назад

    Ko fir'auna ya roki ruwa kuma Allah ya yarda😂

  • @SoulemanAbdallah
    @SoulemanAbdallah 4 месяца назад

    الله أكبر ❤

  • @abdulmustapha2199
    @abdulmustapha2199 2 года назад

    Gaskiya tasuniyyarnan yayi dadi

  • @zabeirouissaagadez1010
    @zabeirouissaagadez1010 2 года назад +1

    To voca macaryatu vanza wanan haca kacoma karya

    • @khadimibachiroudamagaram2983
      @khadimibachiroudamagaram2983 2 года назад

      Mi yene karyar aciki sannan miye ne shedar ka akan cewa abinda kaji bakasani har ka ke daukanma kan ka laifi, idan kayi nadamar hakan wata kill Ubanguiji ya yi gafara agareka anma shi'in wanda kayiwa wannan danyan aiki, ba lallene ba ka iya zuwa inda yake domin neman fara agare dan haka aaifi kyautatawa mu iya sharsunan mu kar su kaimu da aikin dana sani Allah ya kiyayye yakuma sauwake yasa mufi karfin Zuciyoyyinmu dan Albarkar Annabi Muhammadou SAW ❤️ ❤️ ❤️ ❤️ ❤️

  • @SeydouNana-zu6hs
    @SeydouNana-zu6hs 9 месяцев назад

    ,,😂🏃 comédie

  • @aliahmadubabur7508
    @aliahmadubabur7508 Год назад

    Wata uku aidamana takare

  • @sulaimanidris9063
    @sulaimanidris9063 Год назад

    Shehu ya mutu a 1975 amma shi ya ce ya mutu a lokacin mulkin shagari, alhali lokacin shagari bai karba mulki ba

  • @karkarnafulanitv7622
    @karkarnafulanitv7622 Год назад

    Shehu namu

  • @abusalmamambila992
    @abusalmamambila992 2 года назад +2

    Allah bless you and your family

  • @murjakabir7589
    @murjakabir7589 2 месяца назад

    Shata kenan

  • @Nouradine_Sanoussi
    @Nouradine_Sanoussi Год назад

    Banji yace hadari ta ya taso bah

  • @nazirumohammed4298
    @nazirumohammed4298 Год назад

    Iska na wahalar da mai kayan kara, Allah ka kara tsare mana imanin mu Allahummah amin

  • @bashirbukar198
    @bashirbukar198 Год назад

    Uro Janaye Bani wuka

  • @ModuGazari-yr6ix
    @ModuGazari-yr6ix Год назад

    Shehu

  • @nuradanagajimasama1052
    @nuradanagajimasama1052 9 месяцев назад

    Slm

  • @AbdulmalikAbubakar-vg8bl
    @AbdulmalikAbubakar-vg8bl Год назад

    Auntie shoes brima

  • @nasirmohd8932
    @nasirmohd8932 Год назад

    Ya shafa kanka amma baka tsinana komaiba aiya kamata kayi hankali

  • @AboubacarAbdouSoumaila
    @AboubacarAbdouSoumaila 5 месяцев назад

    R.T.A

  • @harunamuazu6133
    @harunamuazu6133 Год назад

    Ya shafa maka kai ko ka kara samun sanko.

    • @abubakarbonus
      @abubakarbonus Год назад

      Ance maka shi sakkon sharrine makaho kawai

  • @abdulmustapha2199
    @abdulmustapha2199 2 года назад +1

    Hahahahaha

  • @MahammadoAuwal
    @MahammadoAuwal 5 месяцев назад

    🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲

  • @AkshatZayn234
    @AkshatZayn234 2 года назад

    mebarota kadai sekayi suna kotahalinkaka harda sutatsuniya

    • @buharinasayyada847
      @buharinasayyada847 2 года назад +1

      Mahaukaci Maye abun Neman su Nan

    • @babangidabangisszinder7501
      @babangidabangisszinder7501 Год назад

      Izala Mugun ciwo ce Wallahi.
      Hassada Qarara akan kuk wanda yake ISTIGFA'RI SALA'TI DA HAILALA
      TIR DA WANNAN AQIDAR

    • @babangidabangisszinder7501
      @babangidabangisszinder7501 Год назад

      ​@@buharinasayyada847 Akullum Kwakwal-wa ida'nu da kunnuwan Mahassadi A shafe suke. IZALA MUGUN CIWO kai jama'a

  • @uzairubappah2020
    @uzairubappah2020 9 месяцев назад

    كبرت كلمة تخرج من أفواههم إن يقولون إلاّ كذبا

  • @elhadjiamadounanamariama5614
    @elhadjiamadounanamariama5614 2 года назад

    To ko damana wata uku také

  • @oumarabdoulmalik2266
    @oumarabdoulmalik2266 Год назад

    Wallahi karya ne

  • @sulaimanidris9063
    @sulaimanidris9063 Год назад +1

    Shirme!!

  • @abdulussman4217
    @abdulussman4217 Год назад

    Karyar banza

  • @BabaaliAdam
    @BabaaliAdam 6 месяцев назад

    ❤ جزاك اللهُ❤‎ماشاءاللہ❤

  • @bashr3697
    @bashr3697 2 года назад +1

    Masha Allah

  • @msanishuaib1895
    @msanishuaib1895 Год назад +1

    Masha allah

  • @bakarlaouli-eb1em
    @bakarlaouli-eb1em Год назад +1

    Masha Allah❤❤❤

  • @abdurrahimabdurrahim5238
    @abdurrahimabdurrahim5238 Год назад

    Masha Allah

  • @kabiruibrahim5454
    @kabiruibrahim5454 Год назад

    Masha Allah

  • @yarimadangata531
    @yarimadangata531 Год назад

    Masha Allah

  • @barakamutari689
    @barakamutari689 Год назад

    Masha Allah