IZZAR SO EPISODE 4 org

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 9 май 2020
  • Wannan Channel Bakori tv Zata Rika Kawo Muku Shirye Shirye Masu kayatarwa Da Nishadantarwa Da kuma ilmantarwa
    #bakori_tv #izzarso #sakonso #latesthausafilm #lawanahmad #alinuhu #awa24 #arewa24 #basarakiyaTv #tsakar-gida #adamazango #mazaje #Aliartwork #Nishadi-zallah #ScleverTv #Nishadi24 #Ayatullahi-Tage #Sclever #RayuwarmasoyaTv #hausatreading1000
  • РазвлеченияРазвлечения

Комментарии • 582

  • @rahamayusuf2486
    @rahamayusuf2486 4 года назад +2

    Masha Allah

  • @samailamourtala3513
    @samailamourtala3513 4 года назад +2

    Yayi kyau sosai gaskiya Kana Wuta🔥lawan Ahmed muna godiya sosai daga murtala Riyad saudiya. 🌴🌴🌴

  • @sabeerismael7308
    @sabeerismael7308 4 года назад +1

    Gaskiya yayikyau sosai

  • @sanilurwanu7309
    @sanilurwanu7309 4 года назад +1

    Gaskiya yakamata ace Yana kaiwa kamar minti 20 ko 30 Kuma gaskiya shiri Yana kayatarwa sosai Allah Kuma yakara basira Amma dai adaure akara Koda mintina kadan akan yadda akeyi...

  • @hussainiumar8462
    @hussainiumar8462 4 года назад +2

    gaskiya muna godiya sosai.prodoucer.allah.ya kara.lpy.da.ilmi.

  • @IsmailIsmail-eb5ix
    @IsmailIsmail-eb5ix 4 года назад +1

    Aiki ku na kyau Allah ya kara basira

  • @bagoniadam6912
    @bagoniadam6912 4 года назад

    Gaskiya mungode lawan Ahmad fatan alhkayri zuwa gareku

  • @sulemanzubairuwaya2146
    @sulemanzubairuwaya2146 4 года назад +1

    masha allah lawan Ahamd kana burgeni wlhy izzar da wannan matan suke yiwa mutane da tuggun su duk kanuna musu a kansu yake karewa

  • @waleednoor2253
    @waleednoor2253 4 года назад +1

    Masha allah yayi kyu muna gdy sosai fatan alkairi

  • @biniyadkr2719
    @biniyadkr2719 4 года назад

    Masha allah Ahmad muna godiya sosai Allah yakara basira

  • @nafiunafson1140
    @nafiunafson1140 4 года назад +1

    Gasky yana saurin qarewa

  • @aminouyahayya3906
    @aminouyahayya3906 4 года назад

    Masha allayayi allayakwarabasira

  • @zokoraahmad492
    @zokoraahmad492 4 года назад

    Masha Allah Lawal Ahmad barka da shan ruwa

  • @dawudmusa268
    @dawudmusa268 4 года назад +1

    Dan Allah kukara yawansa yayi kahdan munawa jah bama gahni sabi da bamu da lokacih ganisa Dan Allah ya kara basara

  • @nabiladongari5852
    @nabiladongari5852 4 года назад +1

    جميل جدا

  • @masterrbtv6125
    @masterrbtv6125 4 года назад +1

    Gasky Lawan yayi ka

  • @abdulbarimarke828
    @abdulbarimarke828 4 года назад

    Masha allah yayi kyau allah kara basira

  • @alassaneidrissa8911
    @alassaneidrissa8911 4 года назад

    Macha allah kachi na biyar

  • @umaradam9472
    @umaradam9472 4 года назад +1

    Masha allah ,allah yakarabasira munayinka 100/100

  • @abbayau8933
    @abbayau8933 4 года назад +1

    Gaskiya yayi kyau sosai amma akara mana lokaci

  • @faridatali6896
    @faridatali6896 4 года назад +5

    Masha Allah yayana Allah yabiya ku aikinkuna kyeu much love bro lawan Ahmad

    • @yuniskhalidtv3371
      @yuniskhalidtv3371 4 года назад +1

      🙏😭Dan Darajar Allah idan Bakimin Subscribe ba Kitaimakeni kimin Subscribe GWARAMA TV Badan niba kidannamin kararrawa Nagode Allah ya biya🙏🙏🙏

  • @abdulazizall8915
    @abdulazizall8915 4 года назад +1

    Yayikeu inajijinamuku👍👍👍👍👍👍

  • @alioamadou2539
    @alioamadou2539 4 года назад +2

    GASKIYA FILM DIN IZZAR SO YA NA KAYATARWA ALLAH YA KARA BASIRA (AMEEN)

  • @mhmdissarabiuarlitniger8411
    @mhmdissarabiuarlitniger8411 4 года назад +1

    Gaskiya shirin yayi kyau kuma yana kayatar damu sosai sede karncin lokacin yayi kadan mint 10 meze hana indahali amaidashi mint 20 ko ma 30 amma fa shawarace muna godiya kuma munayimuku fatan alkhairi

  • @mammansanielhjmoussa3648
    @mammansanielhjmoussa3648 4 года назад +1

    Masha Allah godiya muke Allah yakara basira

  • @yahouzanafissatou5849
    @yahouzanafissatou5849 4 года назад

    Masha Allah .godiya muke . A kara mana lokacii

  • @ayouchmedina9786
    @ayouchmedina9786 2 года назад +2

    Umar Good 😄😆😅

  • @mashaallahrabiashaaibu6701
    @mashaallahrabiashaaibu6701 4 года назад

    Masha Allah Allah yakara basira dadaukaka

  • @abkargonidi1445
    @abkargonidi1445 4 года назад +1

    Amma agskiya lawan ahamed ina jindadin kallon yanayi takun kada kuyan dakake takaleda aplm dinka na izzar so munajin dadin shi wlhi allah yakara daukaka oga lawan

  • @azoabdul5618
    @azoabdul5618 4 года назад

    Masha Allah tubarakallh allah Ubangijinmu yakara dubun basira yakuma kara muku lpy bakidaya

  • @Official_L_Musty
    @Official_L_Musty 4 года назад +1

    Masha Allah ubangiji Allah ya biyaku lawan Ahmad muna godiya sosai ubangiji Allah ya kara daukaka

  • @lambafototal1126
    @lambafototal1126 4 года назад +1

    Fatan alkairi lawan ahamat

  • @user-bx7qc2ne8j
    @user-bx7qc2ne8j 4 года назад +2

    good

  • @mahamadouibrahim1888
    @mahamadouibrahim1888 4 года назад +3

    Masha Allah 👌👌👌

  • @issiasalmana8884
    @issiasalmana8884 4 года назад +1

    Film ya matukar burgeni ama dan Allah ku kara mar tsayi

  • @user-pf2gz6kf4c
    @user-pf2gz6kf4c 2 года назад

    Masha AllAh

  • @issaabdou2653
    @issaabdou2653 4 года назад

    Allah y'a kara basira

  • @issabagarami1410
    @issabagarami1410 4 года назад +1

    Masha Allah kai mata dai dai kunai kuna borgemu maso kllo masoyanku

  • @bamallahalhajihassani9748
    @bamallahalhajihassani9748 3 года назад

    Bamalum alh hussaini

  • @salmasalama979
    @salmasalama979 4 года назад

    Masha Allah Allah yakara arziki Mai yawa

  • @harunahassan9305
    @harunahassan9305 4 года назад

    Gaskiya munagodeya masoya walashi munatari,

  • @workazima6580
    @workazima6580 4 года назад +1

    Dakyau

  • @qeertqwert6538
    @qeertqwert6538 4 года назад +1

    Allah yakara basira alheri mungode kwarai mungode godiya dubudbu sein Allah sakaimu sati nagaba

  • @MdKamal-pg4hk
    @MdKamal-pg4hk 4 года назад +1

    Lawan yayi

  • @hussainiumar8462
    @hussainiumar8462 4 года назад +1

    nabaka taurari.go da.🌟🌟🌟🌟🌟

  • @yahayaabdoubawa7974
    @yahayaabdoubawa7974 4 года назад +2

    Yayana bakori inasonka no yahaya alaji abdou bawa kanabirgeni💞💞💕

  • @nasiruabubakarsalihu7711
    @nasiruabubakarsalihu7711 4 года назад

    Gaskiya koma
    Bamu nishadi

  • @auwalabdullahi8280
    @auwalabdullahi8280 4 года назад +1

    Tabbas cika alkawari sai Wanda yasan ribar yin hakan adaxu nasamu sanarwar lawan ahmd xa a saki film dinnan gashi tatabbata

  • @abdullahindiaye4886
    @abdullahindiaye4886 4 года назад +2

    Aqara muna Minti 20

  • @tobaoluwasola6741
    @tobaoluwasola6741 2 года назад +4

    Wani abun said Hausa series. How can a series be for 10 minutes only?? Wonderful. Same thing thing wuff wants to start doing from 30 minutes to 9/12minutes now

  • @ibrahimabdu4147
    @ibrahimabdu4147 4 года назад +5

    Gaskiya wannan film yana matukar birgeni sosai mun gode allah kara basira lawa ahmed ina yinka sosai tsarinka a film dinnan ya birgeni fiye da misali

    • @metromaxtv3152
      @metromaxtv3152 4 года назад

      ruclips.net/video/g1l2HiMOB6M/видео.html DUNIYAR SO series film subscribe Tobe coutinue

  • @balahasan9821
    @balahasan9821 4 года назад +1

    👍👍👍👍👍💓💓💓💓💓

  • @falaloumaman497
    @falaloumaman497 4 года назад

    Masha allah Godiya muke sosai

  • @bestchannelforyou
    @bestchannelforyou 4 года назад +2

    ممتاز يا بطل متعتنا متعك الله بالصحة والعافية

  • @aishamuhdaishamuhd9082
    @aishamuhdaishamuhd9082 4 года назад +1

    Gaskiya munaso adingasawa yafi haka tsayi pls

  • @maryambello7111
    @maryambello7111 4 года назад +1

    sooooo nice amma gasky bakasamana shi d yawa gsky y cika yin gajere

  • @user-go7nk7co8z
    @user-go7nk7co8z 4 года назад +1

    💖💖💖💖💗💞💝

  • @saidumairuwa9064
    @saidumairuwa9064 4 года назад +2

    masha allah gaskiya lawan ahamd 🙏🏻👍🏻👍🏻👍🏻👍🏻🇳🇪

  • @user-zc1mj7bc4x
    @user-zc1mj7bc4x 4 года назад +1

    تم☝️🤙

  • @nasiruibrahim22
    @nasiruibrahim22 4 года назад +1

    Yayi muna jiran na gaba kuma

  • @ibrahimmahaman3447
    @ibrahimmahaman3447 4 года назад +2

    mungode sosai alha ya kara basira da fasaha amine

  • @user-km9ug1nh1q
    @user-km9ug1nh1q 4 года назад +1

    yayi

  • @abdoulmoumouniasmh8777
    @abdoulmoumouniasmh8777 4 года назад +1

    Masha Allah yayi kyau sosai 👍👍👍👍👍

  • @shafiuyunus4498
    @shafiuyunus4498 4 года назад

    Gaskiya kuna samana 20

  • @danmalamoumarou91
    @danmalamoumarou91 4 года назад +1

    Good

  • @bahartassiou168
    @bahartassiou168 4 года назад +1

    Fatan allkairi

  • @mohamedaliou1502
    @mohamedaliou1502 4 года назад +1

    Gaskiya fimdin yanayibkyau saidai bakwayin miyawa kamar minti ahirin ya isa amma mintigoma yayi kadan

  • @harunasise4218
    @harunasise4218 4 года назад

    Masha Allah film yanayin kyau kurakuran kadanne,saidai bukatar mai kallo shine idan dahali adan kara mintunan kallo yayi kadan wlh

  • @issakaabdoulrazak9761
    @issakaabdoulrazak9761 4 года назад +4

    Masha ALLAH wanan film yayi sosai Allah ya kara ilimi da basira amma Dan ALLAH kada Salman ahmet ya doki kudinan

  • @ibaurhmiumaribaurhmiumar1702
    @ibaurhmiumaribaurhmiumar1702 4 года назад +1

    Masha alla Yayi kyu

  • @ibirahimamahadamon8540
    @ibirahimamahadamon8540 4 года назад +1

    👍👍👍👍

  • @yahayamahamansabiou2481
    @yahayamahamansabiou2481 4 года назад

    Allah ya Kara basira

  • @atmanoumar3219
    @atmanoumar3219 4 года назад +2

    Good you

  • @sanihasanabdullah4075
    @sanihasanabdullah4075 4 года назад +1

    A gaskiya ya kamata ace mintunan wann shahararran film din sifi haka wlh

  • @KhanJan-dy6xk
    @KhanJan-dy6xk 4 года назад

    Wow masha Allah Allah yakaramuku basira da daukaka

  • @tassiouabdou3583
    @tassiouabdou3583 4 года назад +2

    *Thanks izzar so macha allah*

  • @saiyadailiyasshussainiiliy6523
    @saiyadailiyasshussainiiliy6523 4 года назад +1

    Masha Allah gaskiya muna jin dadi

  • @shamsuddeendauda3503
    @shamsuddeendauda3503 4 года назад +2

    Sakon yana isa yadda ya kamata

  • @ubahmuhd6596
    @ubahmuhd6596 2 года назад +1

    Alhamdulillah for this existing series, I am looking for the next series thanks.

  • @المدرب20
    @المدرب20 4 года назад +2

    ماشاءالله تبارك الله ❣️💓💝💞❤️🌹💗😉

  • @iliyassiliyass703
    @iliyassiliyass703 4 года назад

    Masha allah wlh ni nayaba wana shirin allah allah kara fahimata lawan

  • @idrissgermany2772
    @idrissgermany2772 4 года назад

    Masah Allah

  • @yaouzakaria9907
    @yaouzakaria9907 4 года назад +1

    Allah na tare da Mai gaskiya yayi kyau sosai Wana shore👍👍👍💖💖💖💖

  • @ima3478
    @ima3478 4 года назад +1

    Shiri yana yin dadi sosai

  • @hauwaabubakar9002
    @hauwaabubakar9002 4 года назад +1

    Godiya muke fatan alheri Allah ya qara basira Allah kuma ya nunamuna wani sati insha Allahu Amin

  • @zakariayaya7132
    @zakariayaya7132 4 года назад +1

    Masha allah mun gode allah ya kaimu sati na gaba lawal ina yinka allah ya kara dokaka

  • @abousafiyanuusmanilyas5427
    @abousafiyanuusmanilyas5427 4 года назад

    Gaskiya wannan yy kyau

  • @alhajinasir6830
    @alhajinasir6830 4 года назад +1

    Masha Allah muna godiya Allah yakara daukaka

  • @maryamhalliru698
    @maryamhalliru698 4 года назад +1

    Yakamata a karama shirin lokaci Dan munajin dadin shi sosai

  • @adamsalhajiadam2487
    @adamsalhajiadam2487 4 года назад +1

    Muna godeya

  • @alhajimiko5259
    @alhajimiko5259 4 года назад +1

    Gabadai gabadi hiri memaana izzar so Allah karabadira

  • @mimissmimiss9093
    @mimissmimiss9093 4 года назад +1

    Yayi

    • @auwaludandis1793
      @auwaludandis1793 4 года назад

      Hmm!! Babu karya wanan film ya kayatar, Kuma nasan gwanina lawal Ahamed zai tsallake dukkan siradinki, domin gaisawa sunce Mai gaskiya ko a kwara zai Saida ruwa. Inakira gareku kasancewar munjima muna jiran cigaban film kamata yayi kusakamana dayawa da zaikai kamar min 30, amma yaushe ne cigabansa zai zomana?

    • @maharazouali69
      @maharazouali69 4 года назад

      masha Allah mungode malam lawan Allah yakara daukaka danisankona

  • @abdullahiisa1454
    @abdullahiisa1454 4 года назад +5

    Agaskiya inayika nawan Allah dai ya kara lafiya da wadatar zukis Allah ya fitar da maza da ga sheri mata alfar mar annabi saw

    • @metromaxtv3152
      @metromaxtv3152 4 года назад

      ruclips.net/video/g1l2HiMOB6M/видео.html DUNIYAR SO series film subscribe Tobe coutinue

  • @ademmohamedadem2687
    @ademmohamedadem2687 4 года назад +1

    ماشاء الله تبا رك الله جميل

  • @togokara7686
    @togokara7686 4 года назад

    Yes oumar

  • @ayshashuayb2256
    @ayshashuayb2256 4 года назад +2

    Masha Allah 😍

  • @rabiuali8895
    @rabiuali8895 4 года назад +1

    Nice movie adaure arake mana kwana 2 adawo dashi 4 days

  • @abdoelmomen5218
    @abdoelmomen5218 4 года назад +2

    اجمل مقاطع درامية بالتوفيق إن شاء الله

    • @metromaxtv3152
      @metromaxtv3152 4 года назад

      ruclips.net/video/g1l2HiMOB6M/видео.html DUNIYAR SO series film subscribe Tobe coutinue

  • @soulemaibrahim8624
    @soulemaibrahim8624 4 года назад +1

    👍👍👍🙏🙏💪🆗

  • @galikano8254
    @galikano8254 4 года назад +1

    Masha Allahu muna Godiya sosai