Dun Allah en uwa na almajirai Ina ne man Karin haske game da tawwadan zaafaran da malam yayi ma ga na cikin kursiyu game da ilmi, dun sunce Mani akwai na ruwa akwai nagari , na ruwa kenan zan sawo tunda rubutawa za ayi a tafin hannu. Tambaya na biyu,dun Allah sirrin Yasin da za a rubuta da zaafaran da maul wardi ,to zaa faran nagari za asawo Kona ruwa,wajen hada su and bukatan asa a wuta ne ko dai Ciken zaka sa mo ka ta motsa Su har su zamo Abu guda. Sai kuma sirrin Yasin da za a rubuta miski da zaafaran, dunkan su na ruwa sa ka sa wo ka ha hade, koko guda gari guda na ruwa. Sai kuma sirrin da malam ya bayar na Yasin Wanda za a rubuta da miski zaafaran da maul wardi,to zaafaran da miski na ruwa ko nagari . Watau Ina son in koma haddan Qurani ne kuma na fara karatun babbar makaran ne aji na guda, hadda na bani wahala ina son ne wanna hutu n da zamu je ne i,nsa ye kayan hade haden tawwadan in koma in shiga rubutu. Watau tun kafin infa ra karatun naso in yi tambaya Sai in sa ye, Amma lo kacin ba kudi, Sai yanzu da na nace ma sirrin da malam ya bayar na ya ganiyyu (1111) kullum. Gaskiya alhamdulillah.gaskiya akwai rufin asirin cikin wannan sirrin.
Wa laikumus Salam Wato Kanaji Na Malam Abdul wahab Da Nagarin Dana Ruwan Duka Abu Dayane Kawai Zakayi Amfani da Wanda Kaga Yafi Maka Saukine Wajan Hadawa inkanaso Zaka Iya Amfani Dana garin Wajan Dafashi Kamar Yadda Ake Dafa Tawada Shikuma Naruwan Inka Sayo Basai Kadafashiba Haka Zakayi Amfani Dashi
Mallam muna godiya , Allah ka hada mu da annabi ranar lahira ga malam ga mu.Allah Ka yo budi mu zo har maiduguri mu kawo malam ziyara saboda malam na taimakon al.umma musamman mu almagirai wajen jalabi, ilmi dafa'i kwarjini muhibba da sauran su.saboda yawan su ba su ma faduwa ga ba daya. A rayuwa na ban taba sa ma raina ba zan haddace sunayen Allah Sai da naji malam ya ce kasa mu allo kana rubutasu kana karantawa.yanzu muna son mu koma gehen Qur ' ani ne, saboda nasihan da malan yayi akan en boko ta ratsa niji jiki na sosai na kariya,Ina son in zo mai duguri ingai da malam Amma kudin mota yayi wuya.dun Allah dun annabi en uwa na almajira masoya annnabi, masoya inyass Masoya shehu tijjani Ina rokon ku da ku taimaka ma ni ku gaya ma malam a sani cikin addua ,insha Allah cikin wannan watan zan ga ma buga babban sirrin nan Bismillah milyan daya, da malam ya bayar na ra buwa da talauci da Kuma samun yaddan allah. Suna na muhammdu Sharif daga Niger garin rijau shekara na ashirin,mamana ta rasu ta bar mani kanai na tareda babana, to yanzu ina son Inna zama ni ke kula dasu, Kuma in taimaka wa adddini ,bayin Allah saboda mallam yayi bayanin akan muhimmacin ciyarwa, daku ma taimako. Dun Allah kutai ma ka Mani mallam ya sa ni cikin addua,dun Ina baran addua sosai saboda abaya na jiga halwawowin manya manya sirrukan da malam ya bayas game da jalabi musamman izawaka da sunana Allah al_ mubdi'u. Watau samun irinsu malam Abba aduniyan nan game da tsakin manya manya sirrukan ga masoyan annabi s.a.w .gaskya akwai aiki .malam mungode mungode mungode sosai.
Madalla Godiya Muke Allah Yabar Zumunchi Nace Sheikh Malam Abba Kukadabo Ba a Maiduguri Yakeba Yana Zaunabe Agarin Kukadabo Dake Karamar Hukumar Jigawa Domin Kara Samun Wasu Bayanai Saika Mun Magana Da Wannan Lambar Ta Whatsapp 07045966050
allah ya kara kusanci ga annabi malam abba kuka
mungode da mallam Allah yasaka da dubun alhairi
Ameen
Alla yasaka malam
Ameen 🙏
Allah ka biya malam Babu da abunda za muce za mu biya mallam Sai kawai mu ciga ba da mashi hidima.
🙏🙏🙏
Malam abba mai dubun asrari Allah ykra kusanci
Ameen
Lailahailllahu Al wududu Allah ka karamuna son manzon Allah.
Ameen Summa Ameen 🙏
Ga Lambata 07045966050
@@ANNaSiTV ok nagode
@@ANNaSiTV ok nagode
Ok nagode
ASalamaleko malam abba
Masha.allah.allahu.akbar
Jazakhallahu khairan
Allah ya kara ilimi
Ameen
Allah ya ƙara kusanci
Ameen Summa Ameen
Allahu Akbar
Dun Allah en uwa na almajirai Ina ne man Karin haske game da tawwadan zaafaran da malam yayi ma ga na cikin kursiyu game da ilmi, dun sunce Mani akwai na ruwa akwai nagari , na ruwa kenan zan sawo tunda rubutawa za ayi a tafin hannu.
Tambaya na biyu,dun Allah sirrin Yasin da za a rubuta da zaafaran da maul wardi ,to zaa faran nagari za asawo Kona ruwa,wajen hada su and bukatan asa a wuta ne ko dai
Ciken zaka sa mo ka ta motsa
Su har su zamo Abu guda.
Sai kuma sirrin Yasin da za a rubuta miski da zaafaran, dunkan su na ruwa sa ka sa wo ka ha hade, koko guda gari guda na ruwa.
Sai kuma sirrin da malam ya bayar na Yasin Wanda za a rubuta da miski zaafaran da maul wardi,to zaafaran da miski na ruwa ko nagari .
Watau Ina son in koma haddan Qurani ne kuma na fara karatun babbar makaran ne aji na guda, hadda na bani wahala ina son ne wanna hutu n da zamu je ne i,nsa ye kayan hade haden tawwadan in koma in shiga rubutu.
Watau tun kafin infa ra karatun naso in yi tambaya Sai in sa ye, Amma lo kacin ba kudi, Sai yanzu da na nace ma sirrin da malam ya bayar na ya ganiyyu (1111) kullum. Gaskiya alhamdulillah.gaskiya akwai rufin asirin cikin wannan sirrin.
Wa laikumus Salam Wato Kanaji Na Malam Abdul wahab Da Nagarin Dana Ruwan Duka Abu Dayane Kawai Zakayi Amfani da Wanda Kaga Yafi Maka Saukine Wajan Hadawa inkanaso Zaka Iya Amfani Dana garin Wajan Dafashi Kamar Yadda Ake Dafa Tawada Shikuma Naruwan Inka Sayo Basai Kadafashiba Haka Zakayi Amfani Dashi
@@ANNaSiTV nagode kwarai da gaske Allah ka bammu tare da annabi.
Salut
Assalam sayyadi a rubutun da wasali kou ba wasali
Assalamou aleikoum malan dan Allah numéro malan Abba nikasso
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
ما شاءالله خير الناس من ا نفع الناس جذ ك ا لله خير جز ء دغ مسينك د ن ا لله د غ كتد بر ا بجن

Mallan mungudi