Yana nan ra sanya a Zaria, amma yana fama da rashin lafia sanadiyar kariya ga tsufa. Kuma dansa dake taimaka masa yana sana'ar direban ci sai tsotsayi ya kama sojoji suka harbe shi. Hassan Wayam yana cikin jarrabawa right now.
Gaskiya Ne Malam Aminu A. Adam. Mawaqan Asali. Su Saka Riqe Al'adun Hausawa Duk Inda Muke Zaune. Yanzu Ya'ran zamani Shirme Kaway Suke Yi. Allah Ya Taimkamu. Mawaqan Asali Malamai Ne Shiyasa Muke Kukan Su. Muda Muka Fahinci Arzikin Da Suka Bamu. Allah Ya Jiqan su.
Mon song préféré merci beaucoup
Wayoh Allah, thank you very much. Wannan Waqa Banji ta ba Yau Ya' afi Shaikara Talatin. Allah Sarki. Allah Ya Jiqan Su. Na Gode.
Basu mutuba da ransu
Kaji mawaka asali, ba irin na yanzu ba 'yan bani na iya
Allah yanikan mazaa
Amin
Allah yajikansa
Nagode RUclips ama inaso ku jonamani wakokin wayam har Da wakar mangwaro wuri guda ina jira
waka dabasira babu hayaniya
Tuna baya Hasan wayam yada rai kuwa
+Hurma Urmi Toh Wallahi bansane bah Hurma
Yana nan ra sanya a Zaria, amma yana fama da rashin lafia sanadiyar kariya ga tsufa. Kuma dansa dake taimaka masa yana sana'ar direban ci sai tsotsayi ya kama sojoji suka harbe shi. Hassan Wayam yana cikin jarrabawa right now.
@@MynmasterProductions yana nan da ransa a zaria
Ah, lalle Allah ya kara masa Lafiya...
@@mukhtarabdullahi6316 Subhanallah To Allah Ya jikansa da rahma shikuma mahaifin nasa Allah yabashi lafia alfarmar ma'aiki

Q❤❤