Abubuwa (6) Da Suke Kai Mutum Aljannah | Mal. Aminu Ibrahim Daurawa

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 9 июл 2024
  • Jerin gwanon muhadarori na garin cotonou dake kasar Benin

Комментарии • 12

  • @MoustafaSoulaiman-bb2do
    @MoustafaSoulaiman-bb2do 22 дня назад +2

    ❤dan allah ka amsatanbayata❤

  • @IsmailAdamu-z6g
    @IsmailAdamu-z6g 22 дня назад +2

    Ameen malam

  • @yusufabdullahi4776
    @yusufabdullahi4776 22 дня назад +1

    Allah ya saka da alkhairi ml ❤❤

  • @rabiyaibrahim6682
    @rabiyaibrahim6682 22 дня назад +1

    Masha Allah ❤️

  • @AhmadCrb-xd6ul
    @AhmadCrb-xd6ul 22 дня назад +1

    اللهم امين يا رب العالمين 🤲

  • @AhmadCrb-xd6ul
    @AhmadCrb-xd6ul 22 дня назад +1

    امين يا حي يا قيوم 🤲

  • @AhmadCrb-xd6ul
    @AhmadCrb-xd6ul 22 дня назад +1

    الله أكبر

  • @sdiallof2606
    @sdiallof2606 22 дня назад +2

    ❤❤❤❤

  • @MoustafaSoulaiman-bb2do
    @MoustafaSoulaiman-bb2do 22 дня назад +2

    Assalamou alekum Malan.allah yakareka.inadatanbaya Öarin aureyakamani taredayar.uwar Matata wadasukekakannuguda nawajan uba

  • @abdoulshehu9307
    @abdoulshehu9307 22 дня назад

    Allah yasakawa malam da alkhairi

  • @danjumaibrahim7465
    @danjumaibrahim7465 21 день назад

    Assalamualaikum Allah yaqarama mallam lafiya danisan kwana Allah yayima rayuwa albarka,mallam dan Allah muna soyayyah ne da wata yarinya kuma munyi shakuwar da in,aka rabamu tabbas zamu shiga wani hali,kuma yarinyan mahaifinta yarasu shine sai wanda yake auran kanwata yacigaba da riketa bayan sanin cewa mu masoyane shine yakira mahaifiyar ta yafadamata cewa yayi mata miji kuma harta amince daza abani,shine bayan mijin yayarta yarasu shine sai yangidan mijin sukazo da magana dansu ya auri ita wacce muke tare ita kuma yarinyan tanuna sam ba wannan magana ita bata sanshi shine mahaifiyar ta tace saita aure shi koh tanaso koh bata so harsuka sama matsala dashi wanda yariketa ta dauka yarinyanta takaita wani wajen toh halinda ake ciki yanzu haka ana maganan za,akawo kudin aurenta ne shine tafada mun kuma ita bazata iya rabuwa dani ba kuma nima gaskiya ina kaunarta shine nace mata dan Allah tayi hakuri tabi zabin mahaifiyar ta amma tace mun ita bazata iya aurenshi ba toh ina guje makanmu shairin shedan watarana mugudu mubar gari shine nace dan Allah inda shawar rar daza abamu nagode Allah yatemaka

  • @abubakarmukhtar5424
    @abubakarmukhtar5424 22 дня назад +1

    Ina na kabiru gombe please