wannan ya zama darasi, Ango ya fadi Gaskiyar abinda ya faru shi da matarsa Anci amanarsu ne.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 28 ноя 2024

Комментарии • 146

  • @firdausihashim6016
    @firdausihashim6016 18 дней назад

    Alhamdulillah wannan shine adalci abu aishah allah sarki

  • @AnasalhajiBello
    @AnasalhajiBello 13 дней назад

    Very good malam kunji bayani gaskiya Babu son xuciya tare da shawara Mai kyau

  • @SaniDaura-no5gg
    @SaniDaura-no5gg 16 дней назад +1

    Allah ubangiji ya baku zaman lafiya mai dorewa da zurriya tagari

  • @TassiouAlakostsu-k7v
    @TassiouAlakostsu-k7v 25 дней назад +6

    Allah ubangiji ya maka albarka ta fadi gaskiya daga ƙinta sai bata allah ya tare mana kai amine 🤲🤲💯

  • @mustaphagarbabello7450
    @mustaphagarbabello7450 25 дней назад +4

    Alhamdulillah... Mn Gode wa Allah kuma Kai ma mn Gode ma ka

  • @nasermukutar-iw3ly
    @nasermukutar-iw3ly 25 дней назад +5

    godiya muke malan allah yasakah da alkairi alhamdulila ❤allah yakara lafiya malan❤

  • @AboubacarAssoumane-gg1tw
    @AboubacarAssoumane-gg1tw 25 дней назад +6

    Macha Allah wlh sai yanzu ne hankali na ya konta amma wlh abin yadameni sosai alhamdulillahi

  • @muhdkabirabubakar2736
    @muhdkabirabubakar2736 25 дней назад +3

    ALLAH shi kyauta. Babu amfanin daukar hoton amarya da ango tsamtsam. Mu rika kishin iyalan mu.

  • @IbrahimBoubacar-w1j
    @IbrahimBoubacar-w1j 24 дня назад +1

    Macha Allah Allah ya sakama malan da alheri 🤲🤲 Allah ya sa albarka cikin wanan aure 🤲🤲 wly kowa nakuskure

  • @HawaHula
    @HawaHula 25 дней назад +1

    Masha Allah tabarakallah mugodiya Abu Aisha.

  • @firdausihashim6016
    @firdausihashim6016 18 дней назад

    Malam aminu daurawa yayi magana makamanciyar wannan

  • @kmuhd9473
    @kmuhd9473 25 дней назад +3

    Masha Allah to Allah yakiyaye gaba mlm

  • @halimouchou2222
    @halimouchou2222 25 дней назад +2

    عبد الرحيم ،ما شاء الله ،بارك الله لهما وبارك عليهما وجمع بينهما في خير

  • @musaabclassystyel8418
    @musaabclassystyel8418 24 дня назад

    بارك الله فيكم
    وبارك الله في سعيكم ❤
    سبحان الله وبحمده
    سبحان الله العظيم

  • @KhadijaAliyu-m7m
    @KhadijaAliyu-m7m 15 дней назад

    Allah ya kyauta

  • @hasahniger2570
    @hasahniger2570 25 дней назад +1

    Ma sha Allah Allah yakarawa rayuwa Albarka

  • @namalamfaruk2837
    @namalamfaruk2837 20 дней назад

    Gaskiya Yaron yayi tunani..Allah ya yafe mana.

  • @SaniDalhatu-p6u
    @SaniDalhatu-p6u 24 дня назад +1

    Agaskiya katabka babban kuskure alaramma saboda daba'irinkabane to baxamuce komaiba ammadai akiyayaye gaba alaramma Allah yabada zaman lafiya❤❤

  • @MamaneissoufouJamila
    @MamaneissoufouJamila 25 дней назад +3

    Allah ya saka da akhairi alaramma abdurrahim allah ya kiyaye gaba.kaima mlm kayi ƙoƙarin hakan shine dey dey da aka bibiya abun shiyasa muke kautata zato

  • @ABUBAKARHAMEED-mx5kk
    @ABUBAKARHAMEED-mx5kk 25 дней назад +8

    Allah ya sa adace. Amma dai ansan zai yi wuya ayi hoton ace bai fitoba.

  • @abdullahiabubakar9196
    @abdullahiabubakar9196 25 дней назад +3

    Maa shaa Allah. Allah yatsare gaba. Allah yayi maku albarka yatsare addinin ka da haddar Alqurani dake kanka. Ameen

  • @LawaliTOROGao-sq2tz
    @LawaliTOROGao-sq2tz 25 дней назад +3

    Masha'allah Allah Yabada Zaman lafiya

  • @rashidaadam9422
    @rashidaadam9422 24 дня назад

    Maa Shaa Allah Alhamdulillah
    Allah ya baada lada

  • @HafsaMukhtarsulaiman
    @HafsaMukhtarsulaiman 25 дней назад +2

    Alhamdulillah Allah yayafemana gabadaya

  • @hafsatidrissgaladima8158
    @hafsatidrissgaladima8158 20 дней назад

    Allah baku zaman lfy kuma a tarbiyya irin ta Dr Mansur da Dansa ango munsan bada yawun bakin ku akayi ba Allah ya baku zaman lfy da zuriyya dayyiba

  • @aishatuyabubakar2416
    @aishatuyabubakar2416 25 дней назад +3

    To ayi haquri, abinda ya faru, ango Kuma ya nemi afwa. Allah ya sa mu dauki darasi domin kauchewa fad'awa cikin fushin mahalaccin mu. Allah ya kiyaye gaba.

  • @mansurbuhari7882
    @mansurbuhari7882 24 дня назад +2

    Allah ya Baku zaman lafiya mae dorewa da zurriya ta gari,

  • @MamanWaizina
    @MamanWaizina 25 дней назад +2

    Masha Allah ❤️❤️❤️❤️🙏🙏🙏🤲🤲🤲

  • @KhadijaMuhammad-lo7el
    @KhadijaMuhammad-lo7el 24 дня назад +2

    Allah ya baku zama lafiya fatan nasara insha Allah

  • @IssaHoussaini-rl2tr
    @IssaHoussaini-rl2tr 25 дней назад +4

    Allah ya saka da alheri da nasiha mlm amine

  • @AbbasSaeedu
    @AbbasSaeedu 24 дня назад

    allah yasanya alkhairi mai yawa
    kuma yakiyaye nagaba

  • @habibuahmaddmalam2464
    @habibuahmaddmalam2464 25 дней назад +1

    kai gaskiya mutane basu da kirki. ALLAH ya yafe mana gaba daya. bawan ALLAH ALLAH ya sa albarka acikin aurenku amin

  • @Mohamedali-fl6sb
    @Mohamedali-fl6sb 24 дня назад +1

    Jama a musaurara ,🤲🤲🤲masha allah

  • @IlyasAliyu-lh7yx
    @IlyasAliyu-lh7yx 25 дней назад +1

    Allah ya sanya albarka alramma Allah ya kiyaye dukkan sharri

  • @Muhammadbala014
    @Muhammadbala014 24 дня назад +2

    Allah yabaka zaman lafiya da matarka nagamsu kuma nayadda Allah shiyafemamu muduka

  • @AsiyaMuhammad-em6tm
    @AsiyaMuhammad-em6tm 24 дня назад

    Allah ya basu zaman lfy ya kuma kiyaye faruwan nagaba,Allah yasa hakan ya zamto darasi ga yan baya

  • @RokiaOsman-c1x
    @RokiaOsman-c1x 20 дней назад

    Allah yasanya alkhairi aciki

  • @AdoSaadu-f1j
    @AdoSaadu-f1j 20 дней назад

    Sallallahu alaihi Wasallama

  • @marymchcn4066
    @marymchcn4066 24 дня назад

    masha allah 👍🇸🇦🇸🇦🇸🇦

  • @AkimMalick
    @AkimMalick 24 дня назад +1

    Alla ya saka da alheiri malan

  • @appapp2264
    @appapp2264 24 дня назад

    Gaskiya né Malan ni dan Niger 🇳🇪 amma wly Dr Mansur issa yelwa hafi zahulla wly ina kaunarshi sosai fiye da tunaninku kuma bazaya Bada shawara ko Goyan baya dansa yayi Wanan ❤ Allah basu Zaman lafiya da zuriya tayyiba اللهم ءامين 🤲♥️🇳🇪🇳🇬❤

  • @halimasulaiman2914
    @halimasulaiman2914 12 дней назад +1

    Wlh ni tausayi yabani

  • @سالمعلي-م8خ3د
    @سالمعلي-م8خ3د 25 дней назад +1

    Allahuma ameen munjidadi sosai

  • @NurudeenIbnDaud
    @NurudeenIbnDaud 25 дней назад +1

    Jazaakallaahu khairan

  • @rakiyamusa845
    @rakiyamusa845 25 дней назад

    Ma Sha Allahu.
    Allah Ya albarkachi auren

  • @IDRISYUSUFZAGO
    @IDRISYUSUFZAGO 22 дня назад

    Allahu yasa mujialkari❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @sailubaalhasan1911
    @sailubaalhasan1911 25 дней назад +5

    Dama se da nai tunanin haka, Allah ya yafe mana kurakuran mu .

  • @زيتزيت-د6ع
    @زيتزيت-د6ع 24 дня назад

    Allah yasanya alkhairi Allah yabasu zammalfi Allah yabasu zuriya dayyaba wallahi gaskiyane Malam abuaisha allah yasakamaka daailkhairi Allah yasa kowayagane

  • @PiAw-ko1xe
    @PiAw-ko1xe 24 дня назад +1

    Masha allah mlm muna gdy Amma kadinga fadakarwarka daga gida saboda Dan uwanka Umar maisanyi gurinkaratunsa na nobal yanasakin layi sosai ba abindayakeboyewa akaratusa shimaba daidaiyakeyiba banta bajikaimasa wa aziba kokafadakar dashi allah yasa mudache ameen

    • @AbuAishaNbnews
      @AbuAishaNbnews  24 дня назад +3

      Ai kaga dake ba saurara nake yi ba, sannan da banbanci shibwamcan ai ba malami bane kome yayi can shida masu ra'ayi irinnasa Amma wannan mun hafu a inuwar da'awa da ilimin addini duk abinda zai bayu da ace malami ne ya aikata kaza to zai bayu ga sukar addini, Shi yasa zakaga ko mutane da suka dakko hotunan sunyi ne saboda kimarsa inbnada haka mafi yawan masu bukujuwa suna irin wannan amma me yasabaa yadasu ajxe basu kyauta ba? amsa saboda ba malaman addini bane, babu wanda aai dogara dasu y rinka banna, una ganin yanzu ka gane banbancin wannan da wancan?

    • @HadizahKurfi-db5sb
      @HadizahKurfi-db5sb 22 дня назад +2

      Assalamu alaikum, gaskiya wannan hangar da akabi wajen isar da sakonnan,zuwa ga wannan ango ba,malam gaskiya ka zafafa abun,bawan Allah yaronnan ni dana farajin kalamanka,mutun zai dauka angonnan kamar ya aikata Zina,kamar Daman kana jira,ka maida kuskuren nan kamar angonnan ya birkice duniya,bamaison Sabo,har cewa kayi tabbas photunan nan a event center akayi su,gashi anyi amai an lashe,dakanka kuma yanzu kace a gidansu amaryar akayi shi.kudena Mazda Makassar ciwonkai,da wayar prof.Mansur ka kira ko ta angon kaja hankalinsu,tare da yimasu nasiha da yafima alkhairi, sbd zasuyi ma bayani a natse,wannan ya nuna mana cewa da prof da angon sunfika aiki da hankali da ilimi.Nima ina bada shawar cewa baa gyara cikin can zarafi ko tada hankali,Allah ya yafe mana baki daya. Bana goyon Bayan laifi Amman ayi gyara a mutunce

  • @NASSIHA_TV
    @NASSIHA_TV 25 дней назад +2

    Allah ya saka da alheri malam

  • @ZainabIbrahimDewu
    @ZainabIbrahimDewu 23 дня назад

    Hmmmmm Allah ykyauta basu sukayiba Dangine da kawayen Amarya kuma acikin gidane baawani guriba

  • @adamumusa7813
    @adamumusa7813 24 дня назад +9

    Idan musulmi suna son kauce ma irin wannan abin kunya lallaine akoma ga tsarinda musulunci ya shinfida gameda aure tun daga neman aure har zuwa biki.Matukar bahaka akayiba to ko gobe sai irin haka ya faru.Kuma mu sani ko ba ayada hotunan da aka daukaba ai matukar ba ayi yadda mulunci yace ayiba to an fada halaka.Tabbas sanadin haka zai hana aure albarka.Allah Ya kyauta Amin.

  • @SurprisedPinkFlamingos-jc9zs
    @SurprisedPinkFlamingos-jc9zs 25 дней назад +3

    To alhamdulillah naji Dadin hakan yan uwa muringa Maida hankali akan abinda yake wajibi akanmu mubar Bata lokacin mu akan Al adun banza

  • @hamisuzangohamisuzango5448
    @hamisuzangohamisuzango5448 25 дней назад

    Wannan gaskiya ne
    allah ya shiryemu gaba daya ameen

  • @اناانت-ص6ذ
    @اناانت-ص6ذ 25 дней назад

    Masha Allah tabarakallah ❤

  • @muhammadkhamismuhammadkham3152
    @muhammadkhamismuhammadkham3152 24 дня назад +1

    Kaucewa yin hotunan shine kawai awajan yin tunda bawani sharadine na musulunciba Amma indai anyi kam sai anyada mukaucewa koyi da yahudu da nasara kawai shine mafita yarda manzan Allah sallallahu alaihiwasallam yafada

  • @IshaqMbello
    @IshaqMbello 24 дня назад +1

    Wannan shine adalci Abu Aisha ❤

  • @AsmauMuhammad-z1s
    @AsmauMuhammad-z1s 17 дней назад

    Gaskiya nimadanagani banji dadiba amma irin dressing datayi bekamata kowayaganta ahakaba idan ba muharramanta ba Kuma inakeutatazaton bawani muharraminta dazai yada wannan kawai dai yabiyema abokanensa Yan Boko sunta izashi ya,aikata Kuma sunkoma sun yada yakamata mumishi uzuri zumudi zaisayamanta illar yin hakan Allah yasanya ma aurenku albarka shidama mutumin kirki kullum Neman akeyi agakuskurensa bayankuma Shiba ma,a sumibane munamaka fatan alkairi Allah bazaibari kajikunyaba in sha Allah

  • @SouleyAli-jh5ky
    @SouleyAli-jh5ky 25 дней назад +1

    Masha allah

  • @FathimaFathima-n4r
    @FathimaFathima-n4r 24 дня назад

    Masha Allah 🤲🤲🙏🙏

  • @AminaMuhammadHamiss
    @AminaMuhammadHamiss 22 дня назад

    Allah yasa muji alkhairi

  • @BajalooBabani
    @BajalooBabani 25 дней назад +1

    ماشاء الله

  • @hashimaabubakar2752
    @hashimaabubakar2752 18 дней назад +1

    Wannan kuskuren Rayuwane kuma kowa zai iya samun kansa cikin jarrabawa irin wannan.
    Don haka Allah yayi musu afuwa.
    Kuma babu yadda zaka hana lokacin bikin mutum ace baai hoto ba. Don haka a dena damunsa da maganganun hassada da jahilci.

  • @AlassaneYaro-un2kw
    @AlassaneYaro-un2kw 25 дней назад

    Masha allah ❤❤❤

  • @abdulrashidgarba8304
    @abdulrashidgarba8304 25 дней назад

    Allah yakiye gaba

  • @shafiuusman-y7i
    @shafiuusman-y7i 20 дней назад

    Da ace haka kukeyi tsakaninku da yan bidi ah may be da kanku yahadu

  • @AbdulrasheedBalaAhmad
    @AbdulrasheedBalaAhmad 21 день назад

    Allāhumma Aameen 🤲!

  • @firdausihashim6016
    @firdausihashim6016 18 дней назад

    Adulr rahim ba abdulr Rahman bah

  • @alhassanismail5308
    @alhassanismail5308 23 дня назад

    Amin Yaa Hayyu Yaa Qayyum

  • @AbubakarismailIsmail
    @AbubakarismailIsmail 25 дней назад +1

    Allah yamaka albarka

  • @mahammadsani469
    @mahammadsani469 19 дней назад

    لاحول ولاقوة الابالله 🇳🇪

  • @sakinadeeni4713
    @sakinadeeni4713 25 дней назад +1

    Allah yayi albarka ya sanya AbdulRahim, lalle a cikin family and friends akwai munafukan cikin kadanya Shawara idan za ai bikin mutanen kirki a dinga cewa duk wanda ye hoto ko video ya yada a social media zaa tsine masa

  • @Cosmos1-s7n
    @Cosmos1-s7n 20 дней назад

    Kai baqaramin shegebane wawa

  • @muhammadsani129
    @muhammadsani129 19 дней назад

    @Abu Aisha meyasami Iyalan Dr Ali Yunus Kaduna?

  • @islamusman1120
    @islamusman1120 24 дня назад +1

    Mu kam daga wajen mu dama ba kuyi mana laifi ba sbd mun fuskanta tabbas daga wani wajen pics din suka fita mlm muna qaunar ka sbd Allah Abdulrahim Allah yabaku zama lpia ya tsare ku daga sharrin yan sharri Aamiin.

  • @KhadijaMuhammad-lo7el
    @KhadijaMuhammad-lo7el 24 дня назад

    Allah ya maka albarka aubdurahim

  • @iiii8286
    @iiii8286 24 дня назад

    Ameen ya rabbi

  • @AsmauMuhammad-z1s
    @AsmauMuhammad-z1s 17 дней назад

    Sannan dan Allah meyakawo mahaifinshi acikin wannan maganar mahaifinshi yanakeutatamashi zato yayedda d tarbiyar dayabashi Kuma muma munshaida yayikokarin zamemishi UBA NAGARI yanacan yana fama d bakinshi tozaibishine yaga abunda zasuyi? Kawidai kuskurene abdurrahim yayi sedai muce Allah y tsare nagaba dukkaninmu masu aikata kuskurene Allah yayafemana bakidai duk Wanda yakesonka saboda Allah bazai aibatakaba saboda wane kuskurenkaba sedai yafadakar dakai Kuma yarokamaka gafara bantaba ganinshiba betaba ganinaba amma najizafin abunda yafarudashi Allah y tsaremana mutuncimmu da imaninmu da addininmu Ameen ya hayyu ya Qayyum

  • @IssaAgada-h9e
    @IssaAgada-h9e 18 дней назад

    Aslm

  • @mustaphasaidu-lt1lx
    @mustaphasaidu-lt1lx 25 дней назад

    Allah Ya albarkaci aure.
    Madalla

  • @aliyumuhammad1208
    @aliyumuhammad1208 25 дней назад

    Allah ya albarkaci Wannan aure,amma Wannan ba komai bane domin a satin Wainda suka haife shi Sunyi dubun abinda yayi da sunan suna da kudi da kuma wayewa.

  • @ibrahimashiru9904
    @ibrahimashiru9904 22 дня назад

    Yanzu mene ne laifin abun da ya faru????

  • @NaziruMurtala-si2lk
    @NaziruMurtala-si2lk 25 дней назад

    Allah ya yafemana gabadaya!

  • @muneeryusuf8900
    @muneeryusuf8900 23 дня назад

    جزاكم الله خيرا، ومن أبلغ الردود على من قالوا هذا شيء جاء به الزمن، سورة العصر، وانظر غير مأمور تفسير الإمام السعدي عليها.

  • @RukaiyaMuhammad-e5c
    @RukaiyaMuhammad-e5c 22 дня назад

    Get out pls kana ganin yayi laifi ne . mutum matarsa ta Sunna don ya dauki hoto da ita kace yayi laifi.

  • @jibrinalkhaseem5278
    @jibrinalkhaseem5278 25 дней назад

    Mutane bumu kyautawa komameye yayi aimatarsane kuma bayan aurene ai alhamdulillah dunda batsiraicinsabane yafita

    • @AbuAishaNbnews
      @AbuAishaNbnews  25 дней назад +1

      Amma abin ya shafi marasa aure sa zasu kalla suyi shiawar. matarsa ko shin dede ne? tunda matarsa ce yaje yayi mata tsirara a daki yayi abinda yaga dama waye zaiyi magana? meye. faidar. nunawar!

  • @farukumuhd1562
    @farukumuhd1562 18 дней назад

    NI mutane kuna bani mamaki mlm Allah zai Bama hanƙuri ba Mutane ba

  • @rahmamukhtar9986
    @rahmamukhtar9986 25 дней назад +7

    ❤🤲🏻🤲🏻👍🏻

  • @suleimanMuhammad-u6h
    @suleimanMuhammad-u6h 25 дней назад +1

    Allah ya basu zaman lafiya

  • @ShamsiyaIsaSambo-vg6ik
    @ShamsiyaIsaSambo-vg6ik 25 дней назад

    Amen ya Allah

  • @bintaabubakar4669
    @bintaabubakar4669 25 дней назад +1

    Wannan kam tunda nakune AI zaku geyara

  • @رمدنمحمد-م6ك
    @رمدنمحمد-م6ك 25 дней назад

    koda mahaifin Sa bayyi magana ba tunda har madadin sa mutane sunyi alhamdulillah kuma ya kawo dalilin haka Allah kasa mu dace

  • @KhadijahRabiuAliyu
    @KhadijahRabiuAliyu 22 дня назад

    Ita kanta aladar zuwa gidansu amarya bayan daurin auren nan se a hankali kuma dai kamar ma bakuwar aladace dan ya jawo kunya kullum tana kara nade kayanta

  • @s.m.musaesq.7074
    @s.m.musaesq.7074 24 дня назад

    Ni dai gaskiya banga wani laifi da ya aikata ba. Meye kuskure a nan dan kawai ya dau hoto da matarsa sai ya zama abin magana.

    • @AbuAishaNbnews
      @AbuAishaNbnews  24 дня назад

      Kuskuren shine shi malami ne abin koyi, wadanda suke aikata abinda yafi haka muni zasu fake da ya aikta suci gaba da yi su dauka dede suke yi, sannan idan muka yi shiru bamu soke shi ba zssu ce su aka raina ake suka, sannnan ka sani ana hana babbar banna ne ta hanyar rufr kofarta da hana abubuwan da zasu haifar da ita, asali dan mutum ya kadaice da mace ba wani abu bane aamma annabi sae ya haba saboda hanya ne zuwa ga aikiata zina, a matasayinka na mai hankali zakace ai dan an kadaice bada nufin sharri ba babu wani laifi, amma malami idan yazo zai ce maka eh, hakabne amma an hanae saboda gudun fitina yau da gobe shedan yana iya shigowa, to nan ma daga haka abin zai kai ga manyan abubuwa na rashin kunya ta yueu a rinka jima'i a gaban mutane da nufin biki, dan haka ba hujja vace mutum yace dan mace matarsa ce ya rungume ta bainar jamaa kuma a dauka a saka a social meddia zai haifar da banna mai yasa daga ciki ba kowa bane zai san matarsa ce, wani zai dauka free wedding ne zaa nunanta masa zato to meye ribar kayi abibda zaa munanta maka zato bayan hatta annabi ya gujewa aikata abibda zaa zargeshi?
      sannan masu yin rawar fitsara da runguma ta iskanci a wajen biki da sunan matarsu ce sun samu hujja daga sanda suka ga wannan yayi nasa an kyake baa soke shi ba.
      sannnan wani daga kallon yanda ya rungume ta zai ji shi'awarta ko shi wata tayi shi'awarsa...
      duka wannan abu ne da zaka fahinta idan ka natsu kayi tunani.

  • @maryamabdullahi4810
    @maryamabdullahi4810 23 дня назад

    Ah mlm fa dama malamin zamani ne page dinsa na insta kuga yadda yake baza kala 😂

  • @ShamsiyaAbubakar-nx3ci
    @ShamsiyaAbubakar-nx3ci 17 дней назад

    Masha allah gara dayawan kekansa allah ya Kara fahimta

  • @saudiasaudia230
    @saudiasaudia230 24 дня назад

    Gaskiya ne wanna

  • @abdussalamiyaro3931
    @abdussalamiyaro3931 25 дней назад

    'Yan Ahlussunnah kenan. Duk wanda yadubi video yasan cewa an lauki hotunanne a waje da aka kebe, da suna, "Event Center". Gaskiya shina yaron baiji rsoron Allah ba wajen dadin gaskiya. Abu dai ya faru, anyi ba dai dai ba, a yarda da hakan. Duk wani kokarin kare wannan, ba dai dai bane, dan saboda wannan abu ba daga gidan wani malamin bidi'a bane, da yanzu manyan malaman Ahlussunah sunata caccaka.

    • @rakiyamusa845
      @rakiyamusa845 25 дней назад

      To Baka kalli hoton ba.

    • @MasoyiMasoyi-v3o
      @MasoyiMasoyi-v3o 25 дней назад

      To wallahi baka kalli photon ba
      Wanda suka dora a wannan vedion kagani

  • @MuhammadHarisuUsaini
    @MuhammadHarisuUsaini 25 дней назад +1

    فليحذر الذين يخالفون عن أمره أن تصيبهم فتنة أو يصيبهم عذاب أليم، IDAN daukan hoto halas a raayin babansa, to ai Hakan ya zama. Jarabaw, ALLAH Kare mana waliyyai su Dr IDRIS shi dama hoto a wurinsa Haram ne, Banda na larura

  • @suleimanMuhammad-u6h
    @suleimanMuhammad-u6h 25 дней назад +1

    Babu inda Allah ya halatta kida malam wlh babu