RADDI GA DAHIRU USMAN BAUCHI AKAN MAULIDI.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 27 янв 2025

Комментарии • 97

  • @fatimabashir6048
    @fatimabashir6048 4 года назад

    Allah yashiryeshi malam mungode Allah yaqara basira

  • @bilyaminuadamu7366
    @bilyaminuadamu7366 4 года назад

    Allah yasaka ma da alkairi.
    Kuma Allah kaganar damu dagaskiya don mubita ya kununa muna karya domin mu nisanceta.
    Amma lallai sheik da dahiru bauchi yakamata yaji wannan bayanin naka domin shi bai rarrabe wadannan abubuwan ba

  • @ibrahimniger2161
    @ibrahimniger2161 3 года назад

    Allah yagana damu gaskiya

  • @kmuhd9473
    @kmuhd9473 4 года назад

    Allah yabamu ikon yin kuyi da annabi s a w

  • @abubakarsuleiman6359
    @abubakarsuleiman6359 4 года назад +1

    Allah ta'ala ya kara wa shehu Dahiru lafiya da nisan kwana alfarmar manzan Allah s.a.w
    Allah ta'ala ya kiyaye mana imanimmu da addinin mu da al'ummar mu alfarmar manzan Allah s.a.w

    • @abdurahmanabubakar1911
      @abdurahmanabubakar1911 4 года назад

      Ameen thummah ameen Kuma Allah yasa yadaina yiwa addinin musulunci ganganci bakaji miyake fadaba kananuna kamar bakajiba ko awajenka balaifine

  • @islamicresearchcommittee-i8172
    @islamicresearchcommittee-i8172 4 года назад

    Allah ya saka malam, sani ya ragewa mai shiga rijiya

  • @ibrahimmadugu889
    @ibrahimmadugu889 4 года назад

    Allah ya karawa malam Dahiru bauchi lafiya da nisan kwana

  • @nurajafar8366
    @nurajafar8366 4 года назад

    Annabi YA HANA a qirqiri sabon IBADA a cikin addini. Tammat.

    • @nurajafar8366
      @nurajafar8366 4 года назад +2

      Sai kuma amsar tambayoyin ku
      1. Waazin qasa ---- Annabi ya aika masu waazi zuwa garuruwa
      2. Makarantar mata ---- Annabi yana karantar da maza, matan aure, yanmata, matan shi, yayan shi mata. Duk wanda bai yarda da haka ba to yana qaryata ayoyin Alqurani
      3. Hawa jirgi, shiga mota, sa rigar uniform, talbijin, redio, hula, agogo etc--- tambaya game da wadannan shirme ne da sakarci

  • @al-adammultisynergycompany6343
    @al-adammultisynergycompany6343 4 года назад +1

    Allah ya kaaarama lfy. Dan bid'a dan wahalaaaaa ne....

  • @inoussaalassane8546
    @inoussaalassane8546 4 года назад +1

    Allah yabiya malm dahirou baouchi

    • @ibrahimatounga8952
      @ibrahimatounga8952 3 года назад

      Yoga.kadaukoruwandafakanka.malan.dahiru.bau ci.yafikarfinku

  • @atikumashaallahuabubakar9553
    @atikumashaallahuabubakar9553 3 года назад

    Wlh dukkan Dan izala naduni koma lahira inma akwaisu to wallahi sheikh dahiru bauchi yafisu illimi wannan maganataka bankaurace wlh,kaidai kaji kunya Dan jaridan banza

  • @zakariay9695
    @zakariay9695 4 года назад +2

    ووو كريا

  • @masirmurtala9835
    @masirmurtala9835 4 года назад

    Allah karamada darajja dahiru bawci Allah yabanbabta me aykin government da Wanda beyi

  • @bukarbukar3827
    @bukarbukar3827 3 года назад

    Wai miyasa kuke renawa mutane hankali bidiya nawa kukeyi

  • @idrisabdolla3842
    @idrisabdolla3842 4 года назад +1

    Allah ya ciryeka

  • @hassanzakari7
    @hassanzakari7 4 года назад +1

    Amma Kai wannan ba qaramin mahaukaci bane.
    Annabi SAW bai hada qur,Ani guri Daya ba Kuma gashi bayan wafatinsa an hadashi guri guda ko shima ba addinin bane?
    Maulidi bazakaiba muza muyi daganan har duniya ta tashi, sai dai ka mutu maqiyin manzo banza daqiqi.

  • @mazidouidrissa7383
    @mazidouidrissa7383 3 года назад

    Jahlicin tijanawa yayi yawa

  • @abdoulkaderlam7627
    @abdoulkaderlam7627 4 года назад

    Allah ya daidaitamu ga han ya madai daiciya

  • @murtalalamurteu6530
    @murtalalamurteu6530 4 года назад +3

    Alla yachinema allabarka moutinnabanza

    • @ibrahimmadugu889
      @ibrahimmadugu889 4 года назад

      Murtala La murteu kai kuma ka tabbata tsinanne

  • @nafisamohammed8183
    @nafisamohammed8183 5 лет назад +1

    Kai mudai allah ya doramu akan tafarki madaidai chi 😭

    • @al-furqanwalhudatv
      @al-furqanwalhudatv  5 лет назад

      Amin malama nafisa

    • @abdurahmanabubakar1911
      @abdurahmanabubakar1911 4 года назад

      Ameen ammadai kaima kasan baikamata kabiwani Wanda ba annabiba duk malamin da yagayama magana yace maxon Allah ko Kuma Allah Amma duk Wanda ya kasance yabi wani mutun shiyabace kawai Ina shartarka da kawai kabi shawarar manzon Allah yace iyakum bi sunnahtee wasunnatil hulafa irrashidin wannan maganar mazon Allah ce idan kabita to katsira

    • @abdurahmanabubakar1911
      @abdurahmanabubakar1911 4 года назад

      Ameen thummah ameen ammakema aikinsan karantarwar manzon Allah S A W ai itace gaskiya bawai tawani banzaba

  • @موسىرمضانهرونموسىرمضانهرون

    موسى رمضان هرون

  • @babangidasalebbc8303
    @babangidasalebbc8303 4 года назад

    Amma kai wawa ne wllh.bakuda wani aiki sai lalata junan Ku musulmai.kai dai baka isa kayiwa Dahiru bauchi gyara a harakar addinin musulunchi ba.sai kamekame kawai ka kasa gamsar da kowa.

  • @muhammeds.bature6683
    @muhammeds.bature6683 4 года назад +1

    To ai dama maganan ba yayitane dan jahilai irinkuba .Dan akwai magana da akeyi dan jahilai akwai kuma wanda akeyi dan malamai wannan da sheik Dahiru tati yayine da malamai ba da jahilai irinkaba.

  • @ismailsojey2349
    @ismailsojey2349 4 года назад

    Allah ya saka

  • @ismailhamza5307
    @ismailhamza5307 4 года назад

    Allah yasaka

  • @muhammadabubakar6489
    @muhammadabubakar6489 4 года назад

    To Allah ya keuta

  • @yusufumar8260
    @yusufumar8260 4 года назад

    yahana shine hujja babaiyiba Wanda bayagane karatu

  • @saaduabdullahi9551
    @saaduabdullahi9551 4 года назад

    Allah ya ganar damu gsky ya hanamu son zuciya...

  • @abouzaidimountari7382
    @abouzaidimountari7382 4 года назад

    Wlh karayakake wlh yahuce saninku kuma kajeka zoufafatinani mln

  • @abdurahmanabubakar1911
    @abdurahmanabubakar1911 4 года назад

    Akwai sonkai sannan idan batar da mutane gaskiyane ai zaahadu gaban Allah daga ku har inyasn mutunen banxa

    • @Berbatov88
      @Berbatov88 4 года назад

      Wawa jahili banza kawai sai mai

    • @abdurahmanabubakar1911
      @abdurahmanabubakar1911 4 года назад +1

      @@Berbatov88 Kaine jahili tunda bakayi karatuba Amma ai duk Mai sannah yafikarfin jahilci saboda yanada hujja afili kaikumafa bakada dujja saidai kamekame to zamuhadu gaban Allah ammadai koway San rananr lapira babu Wanda ke iyayima gomai sai Allah mahalicci aikinka bayakaika Aljannar saidai rahamar uban giji ammah Wai Kai kayadda cewa inyasi yanakaika kagakuwa kabace sannan kaiyakamata acewa jahili baniba ni inakan karantarwar manzon Allah S A W kowa banabi idan karantarwar sa batazo daidai da ta Annabi ba koda imamu malikne kuwa ko imamu Usman Dan fodiyo ko sidi Abdulkadir jelani ko shafi'i ko hambali ko hanbali ko Abu hanifa kagane bale wani malami tabaitaba wani luttafeba Wanda yakeda muhimmaci sannan yakeda nasaba da karantarwar manzon Allah S A W inbishi Allah ykiyaye kuce kuyita wahalar ku mudai idan ba manzon Allah ba tobabu Mai ikon fadin falalar Abu saboda baiyi Israe Wal imraj ba kagakuwa bazan yadda dashiba asalima inada hadissai masu tarinyawa wadanda kukehani da shigowa da wani addini acikin musulunci sannan hakan naununa cewa manzon Allah yayi mantuwa bayan Allah yayimishi shedah cewa baimanta komai ba maifalala kagakuwa idan akaxo da abinda yafishi wallahi batane sannan idan kayi Boko to dan Allah karemi reference din jawahirul maani Dan Allah kanemo basai ansanar dakaiba zakagane gaskiya insha Allah

    • @Berbatov88
      @Berbatov88 4 года назад

      Naga alama akwai banbanci a tsakanin mu sosai Dan Allah mah dayace innal musulimina wal musulimati sai da yaje karshe sai yace wazakirinallaha kasiran wazakirati kaga akwai mataki tara kafun ka iso kanmu Don haka kune jakuna

    • @abdurahmanabubakar1911
      @abdurahmanabubakar1911 4 года назад

      @@Berbatov88 hmmm bazata taba Gane gaskiyabane saboda idanuwan ka sunrife bada hujja kake aikiba akwai xikikirin da man xon Allah yabada idan kayishi sau uku dasafe uku dayamma Babu Wanda zaiyi zikirin da zaikamoka inji manzon Allah kagakuwa nidakai badayabane wajen zikiri saboda haka inayimaka fatan alkairi bawon Allah Allah Kara fahimtar dani Dani abinda yashafi karantarwar manzon Allah S A W bawai tawani Chan banzaba

    • @Berbatov88
      @Berbatov88 4 года назад

      Abdurahman Abubakar lalle kai babban jahili ne bazamu fahimce juna bah ka tsaya a inda kake nima natsaya a inda nake nagode

  • @abubakaraliyu9216
    @abubakaraliyu9216 4 года назад

    Ama kaimai magana na sakarene walh mahukaci

  • @katsinadandume1884
    @katsinadandume1884 4 года назад +1

    Jahili kawai nawa kake a ilimi?

  • @ibrahimgarbaaiso8647
    @ibrahimgarbaaiso8647 4 года назад +1

    Gaskiya ne,annabi bai yi ba hujjane mai karfi in dai akan aikin ibada ne.
    Don haka ne ma mu ke :
    1.Wa'azin kasa
    2.Dinka wa 'yan agaji uniform
    3.Makarantar matan aure
    4.Hawa mumbari a kafirta mutane
    Mallam yanzu wadannan abubuwa ba don neman lada ku ke yi ba?To in ka ce sai abin da annabi (saw) ya yi,shi ne daidai,kai din me ya sa ka ke yin abin da bai yi ba a matsayin ibada?
    Wannan addinin rashin kunyar na ku wa zai yi shi?

    • @al-adammultisynergycompany6343
      @al-adammultisynergycompany6343 4 года назад

      Sa uniform ibadah ne ???

    • @abdurahmanabubakar1911
      @abdurahmanabubakar1911 4 года назад

      Ai Kaine baka fahintaba wallahi manzon Allah yahau munbari sannan wallahi manzon Allah yasanya sahabbansa zuwa waaxi wata kasa sannan manzon Allah yace abisunnarshi da sunnar ahifofi ahiryayu Abubakar Umar usman Ali Syd Usman bi Affan shiyafara karantar da matan aure shiyassa kagga anayi sannan kaga Sanya uniform agaji bawai ance ga adadin falalarshiba saboda gaibine Amma Amazon Allah bahana unity ba shiyassa akayisu Amma dukan tanbayar akai amsarta bawai sai anyi nisaba acikin addani akasa kasama zaasamu amsa yakamata kakara dubawa kokace wajen malaminka tatanbaya zai baka amsa

    • @abdurahmanabubakar1911
      @abdurahmanabubakar1911 4 года назад +1

      @@al-adammultisynergycompany6343 kaikyaleshi Wai bidiane yakebawa kariya kada Allah yasa kafahimci gaskiya Ina ruwammu inyasi dai wallahi bakowabane a fadar Allah Wanda Allah yanacewa innahu ala raja ihi lakadir yaumad dubulassara ir famalahi minkuwatin Wala Nasir wannan shikenuna bawani macetoka bayan Allah da manzon Allah saboda saikashir tunyanxu Dan xama baigankaba Dan bid'a Dan gaskiya Aljannah nadawuyar samu bawai yadda shehunnan kusuke fadamuku ba sunrainakune kawai

    • @ibrahimmadugu889
      @ibrahimmadugu889 4 года назад

      Wannan haka yake wlh Allah ya biyaka da gidan aljanna

    • @abdurahmanabubakar1911
      @abdurahmanabubakar1911 4 года назад

      @@ibrahimmadugu889 nagode sosai daga Ina abokina

  • @faycalyounouss7900
    @faycalyounouss7900 5 лет назад +1

    فيصل يونس

  • @lawaliadamou4650
    @lawaliadamou4650 4 года назад +1

    Banza ww

    • @ibrahimmadugu889
      @ibrahimmadugu889 4 года назад

      Lawali Adamou kaine banza wlhy mahaukaci

    • @aminubello7300
      @aminubello7300 3 года назад

      Gaskiya malam karinga binciken littatafan malamanku na izala kafin ka magana ai ko ibn taimiyya yace maulidi yana da kyau

  • @realabdul4021
    @realabdul4021 4 года назад

    To kai dan uwarka Annabi ya koyar da Matan aure karatu..?

    • @nurajafar8366
      @nurajafar8366 4 года назад

      Kai baka karanta Alqurani ne? Lallai annabi koyar da matan aure. Ka karanta qurani zaka wurin da aka ce annabi ya koyar da matan aure. Qila baka kai wurin ba ko ka karanta amma baka gane ba

    • @realabdul4021
      @realabdul4021 4 года назад

      To idan Annabi ya karantar da matan Aure. kai Qato dakai Ance ka karantar ne..?

    • @realabdul4021
      @realabdul4021 4 года назад

      @@nurajafar8366 idan kuma Akwai gunda Annabi yace wani Qato Ya karantar to inah jiran Ayah

    • @nurajafar8366
      @nurajafar8366 4 года назад

      @@realabdul4021 Eh, duk abinda annabi (SAW) yayi an ce mu yi koyi. Ba ka karanta Alqur'ani ne shi yasa baka sani ba. Kana can ka na bin qattin banza.

    • @realabdul4021
      @realabdul4021 4 года назад

      Bai kamata in biye maka muyita Jahilci bah

  • @salimabubakar3356
    @salimabubakar3356 4 года назад

    Wannn banzanne

    • @ibrahimmadugu889
      @ibrahimmadugu889 4 года назад

      Sabiti Aboubakar kai kuma pha dan gidan jahilai koh jakin banza

    • @ibrahimmadugu889
      @ibrahimmadugu889 4 года назад

      Sabiti Aboubakar uwarka da ubanka sune banzaye tunda suka haifi mai zagi malami

  • @mansourmansour3637
    @mansourmansour3637 4 года назад

    Kenejahili

  • @Saleh-005
    @Saleh-005 4 года назад

    Hakane in dai mutin ya fahim ta

  • @ayubasalihu8564
    @ayubasalihu8564 4 года назад

    Wawa ku uban ka bai isa yayi ma shehu raddi ba

    • @ibrahimmadugu889
      @ibrahimmadugu889 4 года назад

      Ayuba Salihu wlh kam koh ubansa 👍

    • @abdurahmanabubakar1911
      @abdurahmanabubakar1911 4 года назад

      To waye shi dabaa yimasa raddi annabine kokuwa ai abinda yafada idandai kanada ilimi kasan karya yakeyi kodakuwa Kai Dan bid'a ne ai yayi laipi Kuma Dole afada kune jahillai saboda ai bazaibarni iya kaiku Aljannar ba wannan aikin Allah ne kawai Babu wani ko inyasi dakukaji yanacewa zai saku Al jannan karya yakeyi saboda aljanna Allah yayitane saboda yanuna isarsa saboda haka Babu Mai ikon sawani a aljanna sashi kowa yace karya yakeyi cetoma sai Allah yabada damar ayi Kuma sai Wanda yabaka dakansa bawai Kai zaka zababa inyasi wallahi makaryaci ne saboda Akwai inda yacce baiga laipin fir aunaba Dan yace shi Allah ne awajen inyasi komai Allah ne Kuma Yan hakika wallahi akidar inyasice idan bakasaniba kasani kuma zamuje lafira ai

  • @ibrahmalkasim2304
    @ibrahmalkasim2304 5 лет назад

    na Ahm

  • @ukasheeytsheaibu8071
    @ukasheeytsheaibu8071 4 года назад +1

    Gapara chan jahilin banza bakada kuri,a anan

    • @ibrahimmadugu889
      @ibrahimmadugu889 4 года назад

      Ukasheeyt She, aibu kai kuma pha indae zaka kira malami mahaddacin qur ani jahili kai menene

    • @sanusiabubakarbinjiabubaka5658
      @sanusiabubakarbinjiabubaka5658 4 года назад

      Allah yaqawa malam yayi gaskiya Ku bakuganewa wlh annabi yayi gaskiya wlh

    • @alasanala7445
      @alasanala7445 4 года назад

      To ai gaskiya ne annabi baiyiba bashine hujjaba annabi yahana shiné hajja
      Dan alllah kai mai Magana annabi yashiga mota kokuma annabi yasaka baban Riga irin wannan na zamani
      To Haka me yake nufi kai mai magana
      Ai ko kagani baishiga mota ba kuma baihanaba

  • @abdoulfataousade6216
    @abdoulfataousade6216 4 года назад +3

    MALAN kai me maganar kaine jahili baban wlh

  • @mohammedmuntaka2431
    @mohammedmuntaka2431 4 года назад +1

    This salafi sheikh is confuse.

  • @alhajimalamaliyuiransorry7056
    @alhajimalamaliyuiransorry7056 4 года назад

    Wawajahili bamufahincekaba