Masu yin CRYPTO - Prof. Shiekh Umar Sani Fagge

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 7 сен 2024
  • #Masu yin CRYPTO
    #CRYPTOPERS
    #Prof.Shiekh Umar Sani Fagge
    ************************************************************
    KU DANNA NAN DON SUBCRIBING : bit.ly/2WkGaGM
    ++++++++++++++++++++++++++++++++++++++++++++++
    DON'T CLICK= bit.ly/2WkGaGM
    CLICK to subscribe: bit.ly/3tNj8Eu
    #Falalar yin Salati ga Annabi
    • Falalar Yin Salati Ga ...
    #Khalid Bin Walid
    • Tarihin Khalid Bin WAl...
    #Son Annabi Alaihissalam
    • SON ANNABI - Dr.Malam ...
    #Kaunar Ma'aiki Alaihissalam
    • Kaunar Annabi Alaihiss...
    #Hajjin Annabi Alaihissalam
    • Kaunar Annabi Alaihiss...

Комментарии • 133

  • @user-lp1if4kg8z
    @user-lp1if4kg8z 3 месяца назад +16

    Zubi (investment) - Android phone, data
    Basira (knowledge) - clicking, performing tasks, farming/mining, subscribing etc
    Hakurin Jira (waiting for listing) there's a waiting period for tokens to be listed...
    Please we should always provide correct information to our teachers so that they can provide us with a balanced Fatawa.
    My personal opinion.

    • @IInsan
      @IInsan 3 месяца назад

      Exactly!!!

    • @suleimanbaba7273
      @suleimanbaba7273 3 месяца назад +1

      That is why they give fatwas out of pure emotions. Nigerian malama want to give fatwas even on issues they lack complete knowledge

    • @GMax_Crypto
      @GMax_Crypto 3 месяца назад +1

      Hhh.. be careful with the type of mining. Not all are halal

    • @mohammedmansoor2877
      @mohammedmansoor2877 3 месяца назад +1

      You guys need to be enlightened too... What if a brewery companies have share too..... Meye hukuncin profit dinku?

    • @IInsan
      @IInsan 3 месяца назад

      @mohammedmansoor2877 what if they're not involved?

  • @bahaushetv8183
    @bahaushetv8183 3 месяца назад +8

    Ku gama dai shirmenku bazamu daina ba. Kwata kwata bama ku fahimci crypto ba kwata kwata sai kawai ku sami Malami ku gaya mashi abinda bashi kenan ba..Duk wadannan Sharadan da Malam ya kawo wallahi summa tallahi akwaisu a crypto

    • @farhanaadamimam7487
      @farhanaadamimam7487 3 месяца назад +2

      Fas alu ahlaz ziki in kuntum la ta'a lamuna, yakamata arinka gayawa malamai asalin yadda abu yake bayan an nemi sani wajen masan abun, amma yadda akacewa malam ba hk abin yake b gaskia. Kai kuma. Ba cewa zakia bazaa daina ba wannan kalmar taka tayi muni. Allah y kara ganar damu hanya madaidaiciya amin

    • @says-lq1or
      @says-lq1or 3 месяца назад +1

      Malam akan mining yayi magana in particular.

    • @user-lp1if4kg8z
      @user-lp1if4kg8z 3 месяца назад +1

      Zubi (investment) - Android phone, data
      Basira (knowledge) - clicking, performing tasks, farming/mining, subscribing etc
      Hakurin Jira (waiting for listing) there's a waiting period for tokens to be listed...
      Please we should always provide correct information to our teachers so that they can provide us with a balanced Fatawa.
      My personal opinion.

    • @abotronicstek3316
      @abotronicstek3316 3 месяца назад +2

      ​@@says-lq1or Kaje ka tambayi masu mining din kaji suna kashe kudi koko basa kashewa, kudin data kadai da suke kashewa banda nasu gas fee, dama wasu kudaden. Kuma duk wamda yasan yadda online business take yasan ita business ne wanda akasari skills dinka shine jarinka. Misali affiliate marketing, zaka iya yin affiliate marketing ba tare da ka kashe ko sisi ba kuma daga qarshe ka hada miliyoyin kudade. Kaga sai ahana gaba daya harkan computer da online business.

    • @Al-Amin-hm1by
      @Al-Amin-hm1by 3 месяца назад +1

      ​@@says-lq1orkwarai da gaske abin da akayiwa malam tambaya kenan bawai crypto in General ba, crypto na da fadi da bangarori, kamata yayi a Samu wadanda suka san abin su rika yiwa malamai bayani sosai ba wadan da suke jin abin kawai a gari ba, kuma a shawarce kamata yayi malam ko majalisar malamai su ware wani committee da zai bincike kan crypto in general, sannan abubuwa da bangarorin da ya kunsa, wannan ne zai bada cikakkiyar dama wajen cikakkiyar fahimtar abin, da ware abinda ke HALAL, HARAM, SHUBHA, RIBA da dai sauransu.

  • @mashkurualiyusadauki3061
    @mashkurualiyusadauki3061 3 месяца назад +13

    ALLAH y saka da alkhairi ALLAH ya Kara kusanci malam ALLAH y karemu daga sharrin yahudawan Nan nan

  • @urwatuumar5141
    @urwatuumar5141 3 месяца назад +14

    Akramakallah gsky a sake bincike duk abinda ake nema akwai shi a wannan harka

    • @aboumaharadjimammaneabouma5249
      @aboumaharadjimammaneabouma5249 3 месяца назад +1

      Hato ku baza,a fada muku gaskiya ba kenan

    • @ishaqibrahimk6569
      @ishaqibrahimk6569 3 месяца назад

      Gsky hkne

    • @umarmuhd21
      @umarmuhd21 3 месяца назад +1

      @@aboumaharadjimammaneabouma5249 bayanin da akayiwa malam ba gamsasshe bane. Shi yasa ya bayyana hakan, inda sunyi masa gamsasshen bayani daya fahimta sosai.

    • @AbdulhadiHaladuAbubakar
      @AbdulhadiHaladuAbubakar 3 месяца назад +1

      Babu wani bincike dazaa sake, gaskiya dayace. Inkaso, kadauka. Inkaso, kaki dauka. Allah najiran bawa a madakata.

    • @urwatuumar5141
      @urwatuumar5141 3 месяца назад

      Nasan hakan ai dama

  • @khadimibachiroudamagaram2983
    @khadimibachiroudamagaram2983 3 месяца назад +6

    ❤اللهم صل على سيدنا محمد الفاتح لما اغلق والخاتم لما سبق ناصر الحق بالحق والهادي الى صراطك المستقيم وعلى ءاله حق قدره ومقداره العظيم❤

  • @muhyiddeenemrys5093
    @muhyiddeenemrys5093 3 месяца назад +6

    Allah yaqarawa malam Lafiya.
    Wannan tambayar dakayi tafarko, itace Asali a CRYPTO.

    • @abubakarimasawudu449
      @abubakarimasawudu449 Месяц назад

      Malam Yana wannan tambaya Naga kaman halalta crypto kawai yayi. Saboda wannan shine asalin crypto

  • @user-ci2om7rz5l
    @user-ci2om7rz5l 3 месяца назад +6

    جزكم الله خير "العلماء ورثة الأنبياء"

  • @msaniabdullahi
    @msaniabdullahi 3 месяца назад +3

    Masha Allah malam Allah yaqara lfy da nisan kwana alfarma Annabi s a w....
    gsky ne Malam kuma gashi mu bamason gsky sai san zuciya..... Allah ya ganar damu

  • @malamialamin6622
    @malamialamin6622 3 месяца назад +2

    Allah Ya qarawa rayuwa albarka, Sheikh Umar Sani Fagge, Ya jikan magabata, Ya musu kyakyawan sakamako.

  • @NuhuSarkinrafi
    @NuhuSarkinrafi 2 месяца назад +1

    Jazaquollahu khairan

  • @user-nm6os6wt5g
    @user-nm6os6wt5g 3 месяца назад +4

    Ynx cima zaune sunfarajin haushin wannan wa azin

  • @kabirlawal1257
    @kabirlawal1257 3 месяца назад

    Jazkallahu be Khair Allah ya bada lada zancen Muhammad buhari ya fito fili akan Yan Nigeria "cima zaune".

  • @SouradjNoufou
    @SouradjNoufou 3 месяца назад +1

    Allah ya kareka
    Mallan tabayana shine ina sayen moto 🏍️ in Bayar ayi aci dashi a biya missali naseye 2000 in Saïda 6000 a biya sanu sanu

  • @bldthebiggestempire
    @bldthebiggestempire 3 месяца назад +5

    Allah ya saka da alkhairi

  • @sapeefy
    @sapeefy 3 месяца назад

    We buy we wait patiently to see that people’s come buy and add more value to what you buy at low price,in other to gain profits

  • @user-ei7yc5it1z
    @user-ei7yc5it1z 3 месяца назад +1

    Sallallahu alaihiy wasallama alhamdulilla Masha Allah fatan nasara mallam alfarman annabi muhammadu sallallahu alaihiy wasallama alhamdulilla Masha Allah fatan alheri mallam 🙏🙏🙏

  • @usmanahmadaliyu6180
    @usmanahmadaliyu6180 3 месяца назад +1

    Allah ya saka da alkhairi Professor Mal. Umar Sani Fagge

  • @Jamilusmayeene
    @Jamilusmayeene 2 месяца назад

    Masha allah allah ya bada lada

  • @isaabubakargarba4367
    @isaabubakargarba4367 3 месяца назад

    Alhamdulillah, wato malam abu mafarko duk tanbayoyin dakayi wlh akwaisu a harkar crypto, dolene kasa kudi, saimasu experience ne keiyawa. Idan bakada experience bazaka iyaba wlh

  • @user-by5nl1zs8y
    @user-by5nl1zs8y 3 месяца назад +1

    Macha Allah
    Jazakallahu khairain ❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️

  • @mustaphakanya6881
    @mustaphakanya6881 3 месяца назад +1

    Wato matsalar da ake fuskanta wajen yin fatwa akan Crypto shine Malaman basu da ilmi ko kadan akan Crypto currency. Dan Allah Malamai a Dena amsa tambayar da baka da ilmi a kanta

  • @ahmadmuhammad767
    @ahmadmuhammad767 3 месяца назад +2

    Masha Allah

  • @aliyulukman7488
    @aliyulukman7488 3 месяца назад +1

    Jazakallahu khairan

  • @muhammedsunusiyusuf4998
    @muhammedsunusiyusuf4998 3 месяца назад

    Ya sallam Masha Allah prof sani fage

  • @user-il9nh9dm6q
    @user-il9nh9dm6q 3 месяца назад +3

    Allah yasa mucika da imani mlm Allah jiqanmu da rahama

    • @ABDULLAHIGIGINYU
      @ABDULLAHIGIGINYU  3 месяца назад

      Amin Amin

    • @mikaeelnataala494
      @mikaeelnataala494 3 месяца назад +1

      Gaskiya tambayar malam hk take amman akwai wanda suke saka kudin su domin cin riba kokuma asara idan ance kudin mining haramun ne banyi gardama ba Allah shi karemu da cin haramun da azabar qabari

  • @muhammadsalisu761
    @muhammadsalisu761 3 месяца назад +1

    Allah ❤yasakawa malam da alkairi
    Dan Allah malam menene hukuncin shikuma PLATFORM

    • @shafiuadam164
      @shafiuadam164 3 месяца назад

      Mgnr gsky Dan uwa platform haramunne sbd Babu wani investment da akeyi acikinsa kawae kudi da kudi ake juyawa tsakanin mutane kawae,duk wadanda suka shiga daga farko sune zasuyi nasarar cin riba wadanda Kuma sune n karshe kudinsu sunyi asara Sam sam Babu wani business aciki don hk haramunne

  • @gausuahmad5282
    @gausuahmad5282 3 месяца назад

    jazakumullahu khairan ya Sheikh

  • @user-fd5mx8ki4i
    @user-fd5mx8ki4i 3 месяца назад +1

    ALLAh yasaka da alkairi malam

  • @MuhammadAhmad-zz6ui
    @MuhammadAhmad-zz6ui 3 месяца назад +1

    Allaah Ya biya mallam
    Ni kasa fahimta da gamsuwa da wannan sa'a ta Mining wallahi, sai mallam yayi bayani dalla-dalla.

  • @babangidagarbamazadu1578
    @babangidagarbamazadu1578 3 месяца назад

    Allah sarki malam..Allah ya karawa rayuwa albarka

  • @wazobiyaentertainment2381
    @wazobiyaentertainment2381 3 месяца назад +1

    Asalamu alaikum w rahamatu lahi ta ala w barkatuhu
    Allah gafarta mlm
    Akoi abu biyu cikin sharuda uku da ka fada
    Da kafada

  • @muhammadnasirgrema4205
    @muhammadnasirgrema4205 3 месяца назад

    Masha Allah real knowledge

  • @GaliHarunaIdris-nl5pc
    @GaliHarunaIdris-nl5pc 3 месяца назад +1

    Allah Ya saka da alheri. Allah Ya karawa malam lfy da nisan kwana. Allah Ya sa ya gama lafiya.

  • @user-ei1nw5mb8q
    @user-ei1nw5mb8q 3 месяца назад +2

    Allah ya Saka da alkairi malam Allah ya ganardamu

  • @user-ch4jc5xy5m
    @user-ch4jc5xy5m 3 месяца назад +3

    Allah y sakamakà mallm

  • @ShamsuIliyasu-uu9pm
    @ShamsuIliyasu-uu9pm 3 месяца назад +1

    Allah ya Kara lapiya da nisan kwana

  • @aliyuabubakar1622
    @aliyuabubakar1622 3 месяца назад

    Masha Allah 🤲🕌🤲

  • @balamijinyawa7909
    @balamijinyawa7909 3 месяца назад

    Allah ya Saka da alkhairi Mai yawa da gamawa lfy!!!

  • @nuraaminu2331
    @nuraaminu2331 3 месяца назад

    Allah ya kara lafiya,malam mun shiga rudani kowa so ya ke sai ya yi kudi ta karfin tsiya,Allah ya sawake

  • @NuraTukur-tq5jn
    @NuraTukur-tq5jn 2 месяца назад

    Mungode malan Allah yasaka da alkhairi

  • @tmtcrypto
    @tmtcrypto 3 месяца назад +6

    Time, Knowledge, Investment, energy, ....

  • @abdulazizsalihu8348
    @abdulazizsalihu8348 3 месяца назад

    Allah ya sa kagama lfy Allah ya Saka a Aljannah

  • @user-lw1mg2ku8t
    @user-lw1mg2ku8t 3 месяца назад

    Malan Allah ta'ala yabiya

  • @qskabirumusatahir8606
    @qskabirumusatahir8606 3 месяца назад

    Kaicho. Zato zunubi, inji bahaushe.
    A wannan harkar sai Jane might babbar waya, da mai yawa, kuma sai kayi aikin jiki da na kwanya, kuma Allah ya gafarta Malam, sai anyi jira da zullumi. Kuma yadda akecin riba a Shago ko Rumfa, to a Kiripto ma a nacin riba ana kuma faduwa.

  • @user-xd3iw4yf8p
    @user-xd3iw4yf8p 3 месяца назад +1

    Allah saka da alkairi malam

  • @aliyusani4414
    @aliyusani4414 3 месяца назад +1

    Malan Allah ya kara lafiya, amma ayi reseach kafin haramta ko halatta abu, addini ba'a yinsa kawai a abunda mutane suka gaya muku. Mafi yawan mutane basuyi muku cikakken bayani. ku kuma zakuyi wa'azi kan abunda suka gaya muku ba tare a an yi bince ke mai zurfi ba kan abun. Allah yasa mu dace Amin

    • @yasirmaitaya4176
      @yasirmaitaya4176 3 месяца назад

      Kai ai sai kayi bayani akwai 'daya cikin sharu'da ukun daya kawo

    • @user-lp1if4kg8z
      @user-lp1if4kg8z 3 месяца назад

      Zubi (investment) - Android phone, data
      Basira (knowledge) - clicking, performing tasks, farming/mining, subscribing etc
      Hakurin Jira (waiting for listing) there's a waiting period for tokens to be listed...
      Please we should always provide correct information to our teachers so that they can provide us with a balanced Fatawa.
      My personal opinion.

    • @abotronicstek3316
      @abotronicstek3316 3 месяца назад

      ​@@user-lp1if4kg8z tsarin online business ce haryanxu basu fahimta ba. Ga affiliate marketing, indai kana da skills din, zai kaje kaita hada kudadenka ba tare da ka saka kosisinka ba. Shi mining ma akan nemi gas fee wasu lokutan, banda kudaden data da kake kashewa, sai ka sayi waya, ga time shima kudine, sannan shi kansa skill din abun.

  • @UmmaAbubakar-zw2wi
    @UmmaAbubakar-zw2wi 3 месяца назад

    Allah yaqarq lfy mlm

  • @ibrahimgarba351
    @ibrahimgarba351 3 месяца назад +1

    Allah ya kara Nisan kwana.

  • @abbaaminuaibarijiyarlemoka840
    @abbaaminuaibarijiyarlemoka840 3 месяца назад +1

    Allah ya saka da Alkhairi
    Yajiqan magabata Allah kuma yaqarawa rayuwa Albarka

  • @shafiuadam164
    @shafiuadam164 3 месяца назад

    Yakamata ace duk wanda zeyiwa malam bayani akan wnn harkoki to tabbas yaji tsoron Allah y tabbatar yanada ilimi akai idan b hkb wlh shima se Allah y tambayeshi,malam Allah yasaka da Alkhairi amma asamu masu ilimi ,sbd hk da malam da 'yan uwa dalibai duk suna bukatar ilimi akan wnn harkoki

  • @rabiluumarjikamshi7863
    @rabiluumarjikamshi7863 3 месяца назад

    Malam Akwai saka hannun jari a ciki mana sai ka sayi waya sai ka saka data sai kana da basira zakayi Kuma sai kayi hakuri matuka Don haka ku da kuke tare da Malam bakusan harkar bane shiyasa Malam ya bada fatawa akan son ranku. Kuji tsoran Allah kubar bada fatawa akan abinda baku da ilimi akansa

  • @Mubarak-sk8sf
    @Mubarak-sk8sf 3 месяца назад

    Malam yayi tambaya Amma Wani Maras tsoron Allah yace Babu Ko Daya. Tabbas Ko Bai San crypto to ba ko Muna fiki ne. Tambayar Dan Malam yayi Babu Abu da Babu Shi cikin crypto. Asali ma in Dai kai jahili ne walh Baza ka iya ba

  • @abdullahidallami3411
    @abdullahidallami3411 3 месяца назад +1

    Gaskya ne❤

  • @salehdangote3641
    @salehdangote3641 3 месяца назад +1

    ALLAH BARMANA MALAM KAN FADA MANA GASKIYA

  • @shuaibulimanzakiru
    @shuaibulimanzakiru 3 месяца назад +1

    Gaskiyane allahsa mudace

  • @AirdropZone1
    @AirdropZone1 3 месяца назад

    Mining is knowledge and investment it is not magical go and dig deep. Fas'alu ahlih zikiri in kuntu la ta'alamu.

  • @ibrahimumar2660
    @ibrahimumar2660 3 месяца назад

    Waannan malamin wlh irinsu akeso surika magana ba yan Duniya ba! Masuyi domin neman mabiya kokuma basuda ilimin abu amman sune ke gaba wajen hukunci akanshi gashi basuda gudum Duniya

  • @nuraaminu2331
    @nuraaminu2331 3 месяца назад +1

    Malam wanna ka ma ya ke ma da ca ca ca

  • @al-aminumarhashim1584
    @al-aminumarhashim1584 3 месяца назад

    Allah kasa mudace

  • @usmanyusuf-hw5gr
    @usmanyusuf-hw5gr 3 месяца назад

    Malaman Musulunchi na duniya sun tattauna akan wannan harkan, inda yawanchinsu suka halantata wasu kuma suka haramtata. Yawanchin malaman Nigeria basa fahimchi har crypto ba.

  • @LeNoir-cq1nr
    @LeNoir-cq1nr 3 месяца назад +1

    Kaji Magana ta gaskiya

  • @user-lw1mg2ku8t
    @user-lw1mg2ku8t 3 месяца назад

    S.a.w

  • @HakiluYusuf-rj5vi
    @HakiluYusuf-rj5vi 3 месяца назад

    I conquer

  • @OwolabiAyodeji-kd1tv
    @OwolabiAyodeji-kd1tv 3 месяца назад +1

    Allah sa mudace

  • @tasiumusa2158
    @tasiumusa2158 3 месяца назад

    Zamani ne kanima ilimi akan menene blockchain technology

  • @CalmFlower-qt4yq
    @CalmFlower-qt4yq 3 месяца назад +1

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @yakubumuhammadsalis4674
    @yakubumuhammadsalis4674 3 месяца назад

    Matsalata DA malamai yanzu fadin Abunda basumasan menene ba

  • @abdulkadiratanko7623
    @abdulkadiratanko7623 3 месяца назад

    Hakika a mining Babu KO Daya, Amma crypto duk3 akwai

  • @lukmanmusa5131
    @lukmanmusa5131 3 месяца назад

    Kaji wani munafiki Wai babu ko daya. Baimasan akanme ake magana ba hala. Crypto dai dole Sai mutum yanada jari.

  • @ismailalmustapha6841
    @ismailalmustapha6841 3 месяца назад +1

    Allah ya tsare mu daga son zuciya

  • @RABIYushau-pz2zb
    @RABIYushau-pz2zb 3 месяца назад

    Akwai duk abubuwannan da Mallam ya lissafo a crypto.

  • @muhsinbala7009
    @muhsinbala7009 3 месяца назад

    Allah Ya faranta

  • @MikailHassanbalami-yq8np
    @MikailHassanbalami-yq8np 3 месяца назад

    Mallam may Allah forgive u

  • @umarsalisu3895
    @umarsalisu3895 3 месяца назад

    Mining na gaskiya na arle ko ijaba ko ilesha

  • @mansurabubakar98
    @mansurabubakar98 3 месяца назад +2

    Malan you are too late
    A ge a nemi sani kan komai
    Ba dole bane sai mutun yasan komai ilimi dayawa
    Ga farta

  • @Khaeru2
    @Khaeru2 3 месяца назад

    (S.A.W)💙🤍🤎💫

  • @aishatuumar8144
    @aishatuumar8144 3 месяца назад

    jkhr

  • @abubakarmohammed5843
    @abubakarmohammed5843 3 месяца назад

    Don Allah a dinga ba wa Malaman mu bayanai na gaske don su bada fatawan kwarai. Stop misleading our spiritual leaders

  • @tmtcrypto
    @tmtcrypto 3 месяца назад

    Crypto yana da Duk abinda Malam ya tambaya, wadan da suka amsa masa ne na gabansa basu sani ba, sun amsane cikin rashin sani.

  • @sadiqbala8794
    @sadiqbala8794 3 месяца назад

    Malam a kara bincike wannan anjima da bayanin ta a duniyar ilimi. Mining din crypto ba haram bane

  • @yasirmaitaya4176
    @yasirmaitaya4176 3 месяца назад +1

    Masha Allah

  • @aminuadammustapha5657
    @aminuadammustapha5657 3 месяца назад +3

    Allah ya saka da alkhairi

  • @aliyuabubakar1622
    @aliyuabubakar1622 3 месяца назад

    Masha Allah 🤲🕌🤲

  • @akilusarari
    @akilusarari 3 месяца назад +1

    Allah ya saka da alkhairi

  • @ukashatuibrahim5374
    @ukashatuibrahim5374 3 месяца назад

    Masha Allah

  • @abdullahihassan1067
    @abdullahihassan1067 3 месяца назад

    Allah yasaka da Alkairi