Halaccin Cin Abincin Xmas - Sheikh Muhammad Bin Uthman

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 8 фев 2025
  • Halaccin Cin Abincin Xmas

Комментарии • 22

  • @SALIHULAWAL-d1d
    @SALIHULAWAL-d1d Месяц назад

    Allah yasaka da alkhairi,Allah yaqara lafiya danisan kwana Mai albarka ameen.

  • @AbdullahiMansur-do5te
    @AbdullahiMansur-do5te Год назад +1

    Masha Allah malam Allah yasaka da alkhairi wallahi duk Wanda Bai gamsu da wannan jawawi ba sai Mai son zuciya

  • @kaltum2276
    @kaltum2276 3 года назад

    اللهم انك عفو كريم تحب العفو فاعف عنا يا كريم

  • @kaltum2276
    @kaltum2276 3 года назад

    اللهم احسن خاتمتنا يارب العالمين

  • @suleimanisah918
    @suleimanisah918 Год назад

    JAZAKUMULLAHU KHAIRAN sheikh

  • @kabeeryaro
    @kabeeryaro Год назад +1

    Allah ya saka da alkhairi ya kuma kara lafiya da nisan kwanaki masu Albarka.

  • @ousmaneoumarou39
    @ousmaneoumarou39 4 года назад

    Ma sha Allah ya ustaz

  • @harunharun445
    @harunharun445 5 лет назад +1

    Allahu Akbar Allah ya kara imani malam

  • @MukhtarSani-gw3cb
    @MukhtarSani-gw3cb Год назад

    Allah ya sakama da alkairi ya qarama tsawan kwana da lafiya

  • @sadiqasg
    @sadiqasg Месяц назад

    Ba abunda naji a nan sai wakar/nasheed din. Ban san me amfanin saka wakar ba ma, haba.

  • @muhammadibrahimkhalil6428
    @muhammadibrahimkhalil6428 5 лет назад

    Jazakhallahu khair

  • @iashmuhammed2617
    @iashmuhammed2617 3 года назад +1

    Ya aka sako wannan kuwar?

  • @user-HassanSanturaky
    @user-HassanSanturaky Месяц назад

    Bai kamata kuke saka Sauti ba, domin yana Hana jin abunda ake fadi

  • @chammasbaban7287
    @chammasbaban7287 Год назад

    Aslm alkm malam inada tambaya Allah ya saka da alkhairi.wai Alokacin Annabi ana kristimatie ? Idan anayi chin yaci abincin cristimati

  • @saleemmodupe-ore304
    @saleemmodupe-ore304 3 года назад +1

    Why is the background music this loud

  • @abdoulkarimharouna2092
    @abdoulkarimharouna2092 5 лет назад

    ASSALAMAALAYKU
    WARAHAMMATULLAH
    WABARKATAHU
    ALLAH YAKARAWAMALAN
    BASIRA DA FAHIMTA DA LAFIYA
    MALAN INADATANBAYA
    MINENE WAJIBCIN LAYYA

  • @aboubacarhassan3
    @aboubacarhassan3 6 лет назад +1

    Allah ya karama malam lapia

    • @malikaba2753
      @malikaba2753 5 лет назад

      Gaskiya babu hikima cikin haka adinnin musulunci zai umarni da aba mutum abo yace aah baiso ?? Nidai banji malam yakayo aya ko hadissi akan mas-alar ba

  • @samiraahmad1144
    @samiraahmad1144 5 лет назад +2

    Masha Allah. Jazaakallah khayr for this is interesting and very important mallam.The background sound is not so appealing.

  • @mohammadshamsuddeenmusa6128
    @mohammadshamsuddeenmusa6128 5 лет назад +1

    The background music is too loud