Dadin Kowa Sabon Salo Episode 40

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 8 сен 2024
  • Kamaye ya shiga cikin tashin hankali, bayan da masu garkuwa da mutane suka bukaci ya bayar da Naira Miliyan daya a cikin awoyi uku, idan har yana so a saki 'yarsa Zaliha sukayi garkuwa da ita. Sai dai Kamaye ya zagaye garin Dadin Kowa kaf, bai samu dubu daya. Shin ya zata kasance kenan?

Комментарии •