Malama Juwairiyya Usman Sulaiman Mu Gudu Tare Mu Tsira Tare 059

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 4 фев 2025

Комментарии • 49

  • @rahamaneamadourahanatou5796
    @rahamaneamadourahanatou5796 3 года назад +1

    Gaskia chirinnan naku yana burge ni Allah ya taimaka

  • @rahamaneamadourahanatou5796
    @rahamaneamadourahanatou5796 3 года назад

    MachaAllah Allah ya saka muku da mafificin alkairi

  • @MySunnahTV
    @MySunnahTV  3 года назад +1

    Comment, like and share

  • @babanikram6407
    @babanikram6407 3 года назад

    To macha'allah malamai Allah yasa ka muku da alheri muna godiya 💯
    Da fatan Allah ya kara muku lafiya da imani da ihlasi da rayuwa mai albarka 🤲🏼
    Mu kuma Allah ya fahimtar damu da abinda ake karantar damu na Alheri ya bamu ikon aiki dashi 🤲🏼
    Wa'yanda suke cikin matsalolin rayuwa kuma Allah s.w.a yaye musu ya kuma samar musu da mafita ya basu ikoncin jarabawa 🤲🏼

  • @حبيبةالهوساوي-خ4خ
    @حبيبةالهوساوي-خ4خ 3 года назад

    جزاك الله خيرا يا أبلة جورية
    ويعطيكم العافية على مجهودك الرائع

  • @shehuasmauabbas9676
    @shehuasmauabbas9676 3 года назад

    Allah ya shirya mu gaba daya,ya kuma saka ma malama da alkhairi

  • @halimamuhammad8000
    @halimamuhammad8000 3 года назад +3

    Masha allahu malamanmu Allah ya saka muku da mafificin alkairi, Allah ya raya zuria yayima rayuwa albarka ameen ya hayyu ya kayyum ❤️

  • @fatimamohammedyaya8691
    @fatimamohammedyaya8691 3 года назад

    Allah ya dhige Mana gaba..malama Allah ya saka da alkhairi 🙏

  • @حبيبةالهوساوي-خ4خ
    @حبيبةالهوساوي-خ4خ 3 года назад

    جزاكم الله خيرا يا أختي الكريمة

  • @fatimaabdulmalik225
    @fatimaabdulmalik225 3 года назад

    Allah swt ya sakamaku da Alhairi
    Jazakumullahu khairan
    Wallahi wanna lamarin akoi tausayi da banstoro acikinta Allah swt ya shiryesu, sannan malama inada magana wallahi sai kigan mace ta shekara 8 tsakaninta damiji ba maganar hakin aure sannan kuma idan tace ya sawake mata sai yace danme zatace haka sai yace tayimasa butulci dan Allah hakan ya dace wallahi wasu mazan basuda sun gaskiya su kesa wasu mata masu aure yawon bin maza ga matan da suke da miji sukebin maza wallahi mazan ne kesasu dan Allah malamai munsa kuna kokari wajan wannan fadakarwa dan Allah kukara yimama kokari sosai wajan kara wayar da kan wasu mazajan da irrin haka yake faruwa kuma suyikaman basusan feeling din mata yansuba sabida tsabagin sun kai 😢😢

  • @jamilatumusa577
    @jamilatumusa577 3 года назад

    subhanallah subhanallah,ubangijin Allah ya sa mufi garfin xuciyan mu

  • @zainabaliyu1850
    @zainabaliyu1850 3 года назад

    Dan allah yaushe akeyin wnn shirin plz Dan allah

  • @garbaaltinefarida8367
    @garbaaltinefarida8367 3 года назад +1

    Malama juwairiya inada muwa tanbayuyi nakeso nayi mai sais kunbani izini

  • @sharifamohammed8775
    @sharifamohammed8775 2 года назад

    Gaskiya tarike auren ta yafimata wlh

  • @abubakarmuhammad4653
    @abubakarmuhammad4653 3 года назад

    Allah ya kare mu ya kare zu'armu Ya kuma kare dukkan zuri'armu

  • @dkdgsjdh8722
    @dkdgsjdh8722 3 года назад +2

    والله احب زي الشيخه ربي يرزق بنتي علم مثل علمك ويرزقني بره ويحفظلي هيا ويسعده 💕

  • @yabidankani5272
    @yabidankani5272 3 года назад

    Allah Ya tsaremu daga sharrin zuciya. wannan musifa

  • @abdourazak4798
    @abdourazak4798 3 года назад

    Wa iyyazu billah. Allah SWT ya kare mu da iri iran wannan jarabawar karshan duniya. Allah SWT ya kikyayu

  • @hayatuyau3014
    @hayatuyau3014 3 года назад

    Allah yakara karemu ykare zuri'armu

  • @sonyaevans9951
    @sonyaevans9951 3 года назад

    " السلام عليكم " ! در ukhtis , Ana Uhibuke Fillah !!!

  • @yazeedmmusa3078
    @yazeedmmusa3078 2 года назад

    Masha Allah

  • @husnaalimammasy1953
    @husnaalimammasy1953 3 года назад

    Masha Allah Allah yasa mufi karfin zuciyar mu

  • @ramziasanidjibo8214
    @ramziasanidjibo8214 3 года назад

    Dan Allah nomber malama juwairiya nikeso please

  • @MamaIbrahim-kh8js
    @MamaIbrahim-kh8js 10 месяцев назад

    😊

  • @zahrauyaro6233
    @zahrauyaro6233 3 года назад

    Mlm juwairiya allah yabiya

  • @al-sabatv5001
    @al-sabatv5001 3 года назад

    Ya Salam

  • @abubakarmuhammad4653
    @abubakarmuhammad4653 3 года назад

    Su kuma Allah ya Shirya

  • @حسنكريمموسى-د1س
    @حسنكريمموسى-د1س 3 года назад

    ماشاء الله تبارك الله و جزاك الله خيرا

  • @MarwaMarwa-he6hb
    @MarwaMarwa-he6hb 3 года назад

    ما شاء الله 🤍🤍🤍🤍🤍

  • @halimabashir7247
    @halimabashir7247 3 года назад

    Innalillahi wainnailaihir rajiun ya Allah ya kashiga al amarinmu🙏

  • @aishaabbakura2395
    @aishaabbakura2395 3 года назад

    Pls my question is can jinn have intercourse with married woman

  • @zainabalimohd5642
    @zainabalimohd5642 3 года назад

    Ya Allah yashirya Amin

  • @aishatubala8557
    @aishatubala8557 3 года назад

    Allah yasamudace

  • @shawalmohammed1484
    @shawalmohammed1484 3 года назад

    Allah help us is too much

  • @shawalmohammed1484
    @shawalmohammed1484 3 года назад

    MashaAllah

  • @nourougoggoroukayatou8407
    @nourougoggoroukayatou8407 3 года назад

    Assalam don allah ina neman number wannan malama.na gode

  • @sahibtcherodji8938
    @sahibtcherodji8938 3 года назад

    😭😭😭🙏🙏

  • @user-zu4lg1iz5k
    @user-zu4lg1iz5k 3 года назад

    Ubangiji ya tsare musulinci da al ummar musulmi

  • @rukayamohammed5809
    @rukayamohammed5809 3 года назад

    This,🤲🤲🤲🇧🇴

  • @sggsuf836
    @sggsuf836 3 года назад

    Malama

  • @halimabashir7247
    @halimabashir7247 3 года назад

    Innalillahi wainnailaihir rajiun ya Allah ya kashiga al amarinmu🙏

  • @shawalmohammed1484
    @shawalmohammed1484 3 года назад +1

    MashaAllah

    • @hassanaabubakaraminu2961
      @hassanaabubakaraminu2961 3 года назад

      Aslm alykm Ubangiji Allah shi kare mu da iyalanmu da aikin shaidan ya kuma kara shiryamu don Allah malama Balki ina son malama Juwairiyya tayi mana kamar sau nawa za'a shaka lalle da tayi bayani cewa yana bude kwakwalwa Allah shiyi jagora

  • @shawalmohammed1484
    @shawalmohammed1484 3 года назад

    Allah help us is too much