Allah kasa munada rabo a duniya da lahira, Allah kasa muji dadin duniya muyi rayuwa mu Kuma bautata maka tare da qasqan da Kai mu mutu mu shiga aljannah dadi Kam dadi. Allah ka hore Mana lafiya
Taf! Aisha aka sahura danbello, yan comment din ki sai a hankali. Nawa comment shine kinyi qoqari wajen nuna mana how organise Chinese are, "Allah ya kai damo ga harawa ko baici ba yayi birgima" A unguwar muna da corner shop wanda aka fi sani da neighbourhood shop inda za kayi cefene na gaggwa. Kada kiji tsoro masu tsokana ki suna son mijin ki, mijin ki is gentle bazai kula mata yasan abin yake SO
Neighbourhood market ɗin ya birge ni sosai. Sauƙi a kusa da iyalai. However, I've given up, we're not going to get this or any semblance of this development in our lifetime 🇳🇬. This neighbourhood market saves lots of time, providing ample moments for productive activities. I can only imagine the frustrations of those who have lived abroad, where a semblance of sanity thrives, feel about our Nigeria. I suppose the feeling is anger.
Gaskiya ne
Abin birgewa da yawa kam a china
Allah ya kawo ci gaban Nigeria ameen
mashaAllah gaskiya gurin yak'awatar Allah ya gyaramana Nigeria haka Ameen
Allah kasa munada rabo a duniya da lahira, Allah kasa muji dadin duniya muyi rayuwa mu Kuma bautata maka tare da qasqan da Kai mu mutu mu shiga aljannah dadi Kam dadi.
Allah ka hore Mana lafiya
Aslm Maa shaa Allah Allah yasa wata rana zatazo muga haka a Nigeria. Abin sha'awa komai in order muna gdy Aisha Allah ya tsare mana ku
Please wane state ne ah china
عليكم السلام ورحمه الله وبركاته ماشاء الله تبارك الرحمن بتوفيق الله يحفظكيي ويسعدكي يارب امين يارب العالمين
Kaii jama a abin burgewa
Masha Allah ❤❤ina siya a shagon nasiru me shago😢😢
Mudai Yan nageria ancucemu Allah ya isa
Wallahi kam
Anya kuwa kina Koshi Haj Aisha?
Local market ❤
Wannan shagon ai ko a abuja babu irin shi.
Wannan saidai muce super market a Nigeria kuma sai irinsu Abuja.
Sahura bread. Din ba kitsen alade ko? Donni. A china hatta bread tsoron ci nake😂😂
Shagon harisu
Amma a chaina idan baka iya kukan mage ba bazaka iya yarensu ba
😂😂😂dolama namiki subscribing😊
Wannan fake account ne ba nawa bane
Iko Allah a duniya ne kenam😂😂😂😂😂
Malama sahura mutanen Chan Yu
A kantin shitu nake saye
Taf!
Aisha aka sahura danbello, yan comment din ki sai a hankali.
Nawa comment shine kinyi qoqari wajen nuna mana how organise Chinese are, "Allah ya kai damo ga harawa ko baici ba yayi birgima"
A unguwar muna da corner shop wanda aka fi sani da neighbourhood shop inda za kayi cefene na gaggwa. Kada kiji tsoro masu tsokana ki suna son mijin ki, mijin ki is gentle bazai kula mata yasan abin yake SO
A shagon Mai Rantali
Gaskiya duniya anci gaba amma banda Nigeria
Aslm sahura ina so in zama kishiyalki
Hhhh
A shagon Gombejo muke siya. Hhhhh
😂😂😂😂😂😂 Kuma batsada ko
Allah daya gari banban
Shagon dan taasi
A makabarta muke siya don Africa cemetery ce. Duk kudinka kagama zaga duniya idan kamutu a dawo dakai a Africa abunne ka.
Hhhh
Kayi gaskiya 😂😂😂😂
A gun Nabaidu muke siya
Yau gidanku zanzo dinner
Shagon malam😂
Abakin bolar kwatar Jakara muke Siya
Hhhhh
A Beijing Nake Saye
❤❤❤
👍👍👍🤝🇳🇬🇲🇱💪
@ sahura shop muke saya
Neighbourhood market ɗin ya birge ni sosai. Sauƙi a kusa da iyalai.
However, I've given up, we're not going to get this or any semblance of this development in our lifetime 🇳🇬. This neighbourhood market saves lots of time, providing ample moments for productive activities. I can only imagine the frustrations of those who have lived abroad, where a semblance of sanity thrives, feel about our Nigeria. I suppose the feeling is anger.
Please wane state ne ah china
❤❤
Please wane state ne ah china
Please wane state ne ah china