Комментарии •

  • @magajidahiru1309
    @magajidahiru1309 2 года назад +1

    Allah ya cika man nufe na all her amen summa amen

  • @redsniper327
    @redsniper327 2 года назад +1

    Masha Allah hu Allah ya azurta mana Kai a matsayin shugaba Allah ya karawa rayuwarka albarka da Imani da Nisan kwana 🤲🤲

  • @mukhtarabdullahi4224
    @mukhtarabdullahi4224 Год назад +1

    Is only now that i can come out and vote for Al Mustapha 2023

  • @usmanabubakar206
    @usmanabubakar206 2 года назад +3

    My vote goes to AlMustapha in Shaa Allah

  • @rrty402
    @rrty402 2 года назад +1

    SLM Allah baka nasara a nageria muna tayaka da addu,a Allah baka chugabancin wqasarmu

  • @Yusee123456
    @Yusee123456 2 года назад +1

    Allah ya taimakemu ya bamu nasara. Allah ya gwada mana gaka a aso rock. 🙏🙏🙏

  • @mamunamuhd5207
    @mamunamuhd5207 2 года назад +2

    Allah yabaka mulkin nigeria

  • @muhammadshaikh2814
    @muhammadshaikh2814 2 года назад +1

    Masha Allah Gaskiyane wlh Allah ya taimaka

  • @shafatuidrls7575
    @shafatuidrls7575 2 года назад +2

    Assalam,yaunefarko,danafara,comments,ubangijimala,iko,yashigemakagabadabaya,alfarmar,muhammadurasulollah,amin

  • @sanidanyaromajidadi8280
    @sanidanyaromajidadi8280 2 года назад

    Da ikon Allah kaine zaka sharema talakwahawaye a 2023

  • @abdussalamismail4444
    @abdussalamismail4444 2 года назад +1

    Allah ya ja kwana da nasara ameen

  • @ibrahimissoufou2077
    @ibrahimissoufou2077 2 года назад

    ALLAH ya baka saâ ..ni wanan tunani na yichi tun yoshé

  • @Mustapha_Bashir
    @Mustapha_Bashir 2 года назад +2

    Namesake all the way, Allah ya taimaka.

  • @maimunaamah6124
    @maimunaamah6124 2 года назад

    Allah ya kara daukaka ya tsaremanakai Tanaka nasara a abunda kake nema mejor

  • @muhammadgombe3517
    @muhammadgombe3517 2 года назад +1

    Allah yabaka nasara maigida insha Allah

  • @hadizasuleman1350
    @hadizasuleman1350 2 года назад +1

    Allah yayi masa sakaiya ya gani yana raye.Wahalan sa kuma,ya zama mai kaffara.Babu azaba a duniya sai lahira,Allah yayi maka mai kyeu.

  • @musakawu6178
    @musakawu6178 2 года назад

    Allah y taimake dan uwa yasa kafi haka ya tabbatar da alheri

  • @muhammadbabagana5955
    @muhammadbabagana5955 2 года назад +1

    Allah ya taimaka

  • @jallabafaruk
    @jallabafaruk 18 дней назад

    Allah yabaka,ikon chi yahaiyu yaqaiyum dagani zainab yunusa sojo

  • @akeemwasiu9787
    @akeemwasiu9787 2 года назад +1

    Allah saka da alkairi

  • @mamansadik3821
    @mamansadik3821 2 года назад

    Allah yabaka saa ,yasa Kaine our next president, inshallah Kai zanzaba.

  • @sanidanmamazxzdsani5662
    @sanidanmamazxzdsani5662 2 года назад +1

    Allahu akbar

  • @mamunamuhd5207
    @mamunamuhd5207 2 года назад +1

    Yarab Allah kabawa wannan bawan naka shugabancin nigeria

  • @DARULFAIDHA
    @DARULFAIDHA 2 месяца назад

    ALMUSTAPHA IS THE RIGHT CHOICE FOR NIGERIA

  • @محمدمحمد-ف4و6ب
    @محمدمحمد-ف4و6ب 2 года назад +1

    Kaji Gaskiyar magana alhji #ftan alkairy uban giji Allah yqara maka lfy da kwanciyar hankaly ,allah yqara dada maka jagora yacika buqatunka da hasken san man zan Allah saw 🤲🤲🙌🤦‍♂️🦅

  • @ddff467
    @ddff467 2 года назад

    Wallahi kai kadai zaniya bawa kuria allah yasa kazamar mana alkairi

  • @badamasimagaji5415
    @badamasimagaji5415 2 года назад +1

    Munatare dakai Mai gsky Dan Allah kutemaka kubudemana group wsp Kuma munatare dakai sai kayi shugaban chin kasa baba

    • @el-hikaya
      @el-hikaya 2 года назад

      Akwai "group" din da na gani. Ka turo min lambar ka na tura mu su

  • @Khamsterr
    @Khamsterr Год назад

    Best wishes sir

  • @bashirabbas8078
    @bashirabbas8078 2 года назад +1

    How I wish it can be translated Into English version so that the message can be spread everywhere

  • @anasmuhammad8375
    @anasmuhammad8375 2 года назад +2

    Allah ya kawo muna dan takara jamaa mutashi tsaye muyi ma wannan bawan Allah n campaign lokaci yayi na mu dawoda hankalinmu

    • @ddff467
      @ddff467 2 года назад

      Wannan haka yake murabu da yan wawaso

    • @zubainaibrahim8866
      @zubainaibrahim8866 2 года назад +1

      Hakane nibana siyasa amma akansa zan'iya somawa,don tuni nama soma tallata mana party ga jama'a,kuma sunyi amanna,Allah ya taimakemu

  • @hamsatumohammed2297
    @hamsatumohammed2297 2 года назад +2

    MashaAllah my candidate,May Allah see us through 🙏

  • @yrgarba1973
    @yrgarba1973 Год назад

    Also my vote goes to Almustafha Insha Allah

  • @omarsinyry7163
    @omarsinyry7163 2 года назад +2

    🇳🇬🆗🙏umar

  • @saifullahiabubakar6318
    @saifullahiabubakar6318 2 года назад

    DAMUASU BADA KUDI DA MASU BADA MUTUNCHI A.A ALKAIRICE JAMA A KUFARKA 2023

  • @sirajiyusif1815
    @sirajiyusif1815 2 года назад +2

    😭😭😭😭😭😭😭😭🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲 Amen

  • @housmanali8866
    @housmanali8866 2 года назад +1

    As salam alaikum
    Don Allah zan samu number major Almustafa?

  • @mohammedyusuf1243
    @mohammedyusuf1243 2 года назад

    Allah yaja kwana mutumin kirki 🥹

  • @zubainaibrahim8866
    @zubainaibrahim8866 2 года назад

    Yakamata kafito don yada manufofinka,don jama'a basu gama saninkaba.amma anawa bangaren harnafara tayaka janyo hankalin jama'a, inada yaqinin cewa inkafito jama'a zasu zabeka...donyanzuma sunce basuga Wanda ya cancantaba shiyasa zasu zabi Atiku Abubakar. Allah yabamu nasara akan niyyarmu takawo sauyi na kwarai a wannan kasa tamu Nigeria, Amin

  • @adamuaadamu5971
    @adamuaadamu5971 2 года назад

    Allah y maka jagora

  • @yahayamohammed9290
    @yahayamohammed9290 2 года назад

    I am comrade 3 bosa for our boss

  • @ahmodsalisu8853
    @ahmodsalisu8853 2 года назад

    Slm

  • @sulaimanabubakar5789
    @sulaimanabubakar5789 2 года назад

    Aslmhi

  • @Make_MONEY_Online-b4k
    @Make_MONEY_Online-b4k Год назад

    Allah ya bada sa,a

  • @rrty402
    @rrty402 2 года назад +1

    SLM Allah baka nasara a nageria muna tayaka da addu,a Allah baka chugabancin wqasarmu