Wannan addu'o'in da da kake yi shirme ne, domin Allah ba zai karɓa ba. Kuma wannan hadisin da kake karantawa hadisin shirmene. Saboda koda anyi addu'ar Ubangiji ba zai karɓaba. Domin mutanen da ake yi wa mummunar addu'a, Ubangiji yafi basu lafiya da ci gaba. Saboda haka Nike cewa, da katsaya kana ɓata lokacin ka wajen yin mummunar addu'a, ƙara kayi masu kyakkyawar addu'a. Domin idan suka zama mutanen kirki, To jama'a za su ji daɗin su. Sannan kuma idan suka zama mutanen Banza. to mutane za su ɗan ɗana kuɗar su
Ameen ya Allah
Allahumma amin Allah ya ƙarawa MLM lfy ya tsareka daga sharrin masu sharri
Ameen ya hayyu ya qayyum
Ameen malan
Ameen
Allahumma ammeenn ya Allah ammeenn ya rabbi ammeenn ya ziljalali Wal ikram 😭😭😭🤲🤲🤲
S a w
🙏🙏🙏🙏🙏
Allah yakyata
Mungode nambarka
Kuna sane da cewa demokradiyyar ba taku bace yan demokradiyyar turawa suke wa aiki ku sai wahala