Rikicin a kotu kan maulidi tsakanin Yan dariqa da Dr Abdallah, cece kuce mai girma.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 27 янв 2025

Комментарии • 41

  • @lukmanrabiu9935
    @lukmanrabiu9935 13 дней назад +6

    Allahu Akhubar Allahu Akhubar Allahu Akhubar wallahi kasuwar bidiah ta tashi Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah yanzu Sunnah itace kangaba ya Allah kasa murayu cikin sunnah mu mutu acikin sunnah katashemu akanta

  • @realdahmed9474
    @realdahmed9474 12 дней назад +1

    Allah ya biya bukata Abu salma❤❤❤

  • @IbrahimmuktarUmmaru
    @IbrahimmuktarUmmaru 10 дней назад

    Allah ya Kara basira da daukaka sunnar manzon Allah

  • @mmusa9461
    @mmusa9461 12 дней назад +1

    Allah ya kara maka basira Barrister

  • @fodioyahaya7506
    @fodioyahaya7506 13 дней назад +1

    Gaskiya Abu salman nan yayi kokari

  • @SadamAdamshariff
    @SadamAdamshariff 12 дней назад

    جزاك الله شيخ عبدالله Dr karabu dasu tabarman kunya ce suke kakkabewa

  • @BachariBachari-h6f
    @BachariBachari-h6f 12 дней назад +1

    ❤❤❤

  • @abdulazizalhassan1725
    @abdulazizalhassan1725 11 дней назад

    صـــدق الله الــــعظيم✍🏻
    ...."ومن يضل الله فلن تجد له وليًا مرشدا"الخ

  • @adamumusa7813
    @adamumusa7813 12 дней назад +1

    Yanbidiah ku daina yaudarar kanku.Wallahi bidiah ba addini bace ; kuma maiyinta yayi hasara kuma makomarsa wuta idan bai tuba ba ya daina.

  • @mahmudbrothers4962
    @mahmudbrothers4962 13 дней назад +6

    Ya SALAM
    Allah yajikan Malam Jafar Mahmud Adam.

  • @AbubakarSanimuazu
    @AbubakarSanimuazu 12 дней назад

    Sunnah sak ❤❤❤❤❤bidi a sam

  • @harunaUkerder
    @harunaUkerder 13 дней назад +1

    Allah ya sa mu Da she

  • @AliAdamou-zq8nj
    @AliAdamou-zq8nj 13 дней назад

    Allahu akbar gaskiya abu salma kayi kokari sosai

  • @kmuhd9473
    @kmuhd9473 13 дней назад +3

    Kaji wani rainin wayo kuma

  • @bsrbsr4499
    @bsrbsr4499 13 дней назад

    Toma inbajahilciba yace Allah yace kace yacizarafinka

  • @Muhammad-f4e6g
    @Muhammad-f4e6g 13 дней назад +1

    😂😂😂

  • @lukmanrabiu9935
    @lukmanrabiu9935 13 дней назад +2

    Amma wadannan yan bidiar basu da kunya wlh

  • @YahuzaTasiu-fi2mf
    @YahuzaTasiu-fi2mf 13 дней назад +2

    Maulidi ko Fitinar qarshen zamani.. mtsw

  • @MurjaMurja-u8t
    @MurjaMurja-u8t 9 дней назад

    Nifa tsohonnan Dariya yke bani

  • @EHmatisaEHmatIsa
    @EHmatisaEHmatIsa 13 дней назад +1

    Jahilin banza

  • @SaniAbubakar-h8w
    @SaniAbubakar-h8w 9 дней назад

    Saboda haka mauludi baya cikin rukunan muslici amma haji nadarukuni awre yanada rukuni kai duk abinda yake dasunar ibada yanda rukuni dak abinda bayada rukuni amuslici ba muslincibane

  • @Saleh-005
    @Saleh-005 12 дней назад

    Darikanci ko hauka 😂😂😂😂

  • @mmusa9461
    @mmusa9461 12 дней назад

    Bidi'a batace

  • @SouleyRachida
    @SouleyRachida 13 дней назад

    To yau anka fara da za'akaishi kotu ? Da yanzu dik wani dan iza na gidan kwaso inde dan ance musu yan bidi'a ko molidi bidi'ane ko suna kafirci ai ba ana nuhin dukaninsu kafirai bane amma akwai wadanda KO kai dan darika ne inzakayi adalci kasan suna hadawa da kafici

  • @MohammadIbrahim-dr9gw
    @MohammadIbrahim-dr9gw 13 дней назад +1

    Allah ka rabamu da izala wawayi jahilai Yan iska

  • @HamzaIsmail-vk7jq
    @HamzaIsmail-vk7jq 13 дней назад

    Wato, wahhabiyawa wallahi baku da kunya.
    An sha gayyatarku domin a zauna atattauna ta ilmin akan mas'alar Mauludi, amma, kunƙi.
    Mun kaiku kotune domin idan har kuna da hujjar haramta wa ku gabatar.
    Amma, da yake an shayar daku gubar ƙin Annabi (Saw) sai ku ƙi yarda kuje kotun, Allah ka mana tsari Waɗannan ƴan BOKO HARAM, maƙiya SHUGABA (Saw)

  • @mariyamasoule000
    @mariyamasoule000 13 дней назад

    Non sens😂

  • @HamzaIsmail-vk7jq
    @HamzaIsmail-vk7jq 13 дней назад

    Amma, wallt, kaima jakin ne.
    Ka taɓa yin magana akan bidi'o'in ibnu taimiyya ?
    Ko kuma, bidi'o'in da kuma assasa da sunan addini...?
    Saboda, kai ɗan haram ne.

  • @MurjaMurja-u8t
    @MurjaMurja-u8t 9 дней назад

    😂😂😂