shata ne - "yadda nake gane in Shata zai yi waka mai kyau" daga bakin mai wa Shata kida (Usaini)

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 25 янв 2025

Комментарии • 8

  • @bashirsulaiman8153
    @bashirsulaiman8153 6 месяцев назад +1

    Allah yajikan sarkin mawakan duniya Allah ya kyauta makwanci

    • @Shatane
      @Shatane  6 месяцев назад

      Amin ya hayyu ya ƙayyum

  • @muhammadmaulud9628
    @muhammadmaulud9628 6 месяцев назад +1

    Allah ya jiƙan Doctor namu.

    • @Shatane
      @Shatane  6 месяцев назад

      Amin ya Allah

  • @idisaleymaman4414
    @idisaleymaman4414 5 месяцев назад +1

    Da Allah miye alakar Dr shata da Ahmad Aruwa

    • @Shatane
      @Shatane  5 месяцев назад

      Senator Ahmad aruwa uban gidan Shata ne

    • @idisaleymaman4414
      @idisaleymaman4414 5 месяцев назад +1

      @@Shatane godiya Nike
      Da Allah in ansamu lokaci Amana fashin baki Na wakar da Dr shata yayima Ahmad Aruwa

    • @Shatane
      @Shatane  5 месяцев назад

      inshaAllah