ASSUNNY TV
ASSUNNY TV
  • Видео 61
  • Просмотров 89 785

Видео

Tsokaci Akan Maganganun Zindikancin AbulFathi #dutsentanshi #salafiyyah #arewa #sunnah
Просмотров 614 дней назад
#arewatiktok #arewa #salafiyyah #danbello #
HUKUNCIN KARBAN KYAUTA A GURIN AIKI || DR MANSUR ISAH YELWA #sunnah #salafiyyah
Просмотров 1228 дней назад
HUKUNCIN KARBAN KYAUTA A GURIN AIKI || DR MANSUR ISAH YELWA #sunnah #salafiyyah
Aske rabin gashin kai || Sheikh Tijjani Yusuf Guruntum
Просмотров 28Месяц назад
Aske rabin gashin kai || Sheikh Tijjani Yusuf Guruntum
Abunda Mallam ya Gani Har Ya sa Shi Kuka A Makabarta | #sunnah #arewa #arewa24 #danbello #nigeria
Просмотров 17Месяц назад
Abunda Mallam ya Gani Har Ya sa Shi Kuka A Makabarta | #sunnah #arewa #arewa24 #danbello #nigeria
HUKUNCIN SAYAR DA FILI KO GIDA DON KASUWANCI DA KUDIN | Dr Bashir Aliyu OON #sunnah #sunnahway
Просмотров 43Месяц назад
A Wannan videon, Sheikh Dr Bashir Aliyu OON ya bada amsa game da hukuncin mutum ya sayar da gida ko fili don yi jari da kudin #danbello #arewa #arewa24 #sunnah #sunnahway #salafiyyah
Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani Zaria @ Taron Masana computer. #albanizaria #danbello
Просмотров 71Месяц назад
Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani Zaria @ Taron Masana computer. #albanizaria #danbello
DO NOT TAKE YOUR SPOUSE FOR GRANTED | NA'IMA B. ROBERT
Просмотров 46Месяц назад
DO NOT TAKE YOUR SPOUSE FOR GRANTED | NA'IMA B. ROBERT
Madalla Da neman Aure Irin Wannan | Sheikh Awwal Adam Albani Gombe #sunnah #salafiyyah #gobir
Просмотров 25Месяц назад
Madalla Da neman Aure Irin Wannan | Sheikh Awwal Adam Albani Gombe #sunnah #salafiyyah #gobir
LABARI ME DAUKE DA DARUSA | SHEIKH AWWAL ALBANI GOMBE #albanizaria #ALBANIGOMBE #danbello #darasi
Просмотров 14Месяц назад
LABARI ME DAUKE DA DARUSA | SHEIKH AWWAL ALBANI GOMBE #albanizaria #ALBANIGOMBE #danbello #darasi
ABUNDA KE SA KA AMAYAR DA SIHIRIN DA AKAYI MAKA | SHEIKH AWWAL ALBANI ZARIA #salafiyyah #sunnah
Просмотров 84Месяц назад
ABUNDA KE SA KA AMAYAR DA SIHIRIN DA AKAYI MAKA | SHEIKH AWWAL ADAM ALBANI ZARIA #sihiri #salafiyyah #salafi #salafiyah #darulhadits #albanizaria #sunnah #danbello
Hukuncin nade hannun riga a cikin Sallah | Sheikh Albani Zaria #sunnah #salafiyyah #dan_bello
Просмотров 3202 месяца назад
Hukuncin nade hannun riga a cikin Sallah | Sheikh Albani Zaria #sunnah #salafiyyah #dan_bello
ADDININ MUSULUNCI BAI BAR KOMAI BA A DUK BANGARORIN RAYUWA | SHEIKH ALBANI ZARIA #sunnah #salafi
Просмотров 412 месяца назад
ADDININ MUSULUNCI BAI BAR KOMAI BA A DUK BANGARORIN RAYUWA | SHEIKH ALBANI ZARIA #sunnah #salafi
LABARIN CIN AMANAR WATA MATAR AURE, ABUN YAYI MUNI😳😳😭 ASADUSSUNNAH #salafiyyah
Просмотров 632 месяца назад
LABARIN CIN AMANAR WATA MATAR AURE, ABUN YAYI MUNI😳😳😭 ASADUSSUNNAH #salafiyyah
YANDA DALIBAN SALAFIYYAH SUKE | SHEIKH ALBANI ZARIA
Просмотров 452 месяца назад
YANDA DALIBAN SALAFIYYAH SUKE | SHEIKH ALBANI ZARIA
Jan Hankali ga Iyaye mata akan Social Media daga Sheikh Dr. Abdallah Gadon Kaya #socialmedia #sunnah
Просмотров 373 месяца назад
Jan Hankali ga Iyaye mata akan Social Media daga Sheikh Dr. Abdallah Gadon Kaya #socialmedia #sunnah
Allah ya jikan Mallam Jafar Mahmuf Adam
Просмотров 403 месяца назад
Allah ya jikan Mallam Jafar Mahmuf Adam
SUNNAH BATA CIN KARO DA AYAR QURANI | ALBANI ZARIA #salafiyyah #sunnah #quranictranslation
Просмотров 373 месяца назад
SUNNAH BATA CIN KARO DA AYAR QURANI | ALBANI ZARIA #salafiyyah #sunnah #quranictranslation
Ku kiyayi Abinda zai biyo baya Mallam Lawal Triump #salafiyyah #daurawa #sunnah
Просмотров 383 месяца назад
Ku kiyayi Abinda zai biyo baya Mallam Lawal Triump #salafiyyah #daurawa #sunnah
MUTANI UKU YAN GATAN ALLAH | Sheikh Abdurrazaq yahya Haifan #daurawa #karatuttukanmalamanmusulunci
Просмотров 303 месяца назад
MUTANI UKU YAN GATAN ALLAH | Sheikh Abdurrazaq yahya Haifan #daurawa #karatuttukanmalamanmusulunci
Abubuwa 60 cikin minti daya | Sheikh Aminu Daurawa #daurawa #salafi #karatuttukanmalamanmusulunci
Просмотров 403 месяца назад
Abubuwa 60 cikin minti daya | Sheikh Aminu Daurawa #daurawa #salafi #karatuttukanmalamanmusulunci
Halin da Matan Nigeria ke fadawa a kasar waje | Asadussunnah #hausatiktok #arewatiktok
Просмотров 243 месяца назад
Halin da Matan Nigeria ke fadawa a kasar waje | Asadussunnah #hausatiktok #arewatiktok
TINANIN MATAN MUSULMI A YAU | SHEIKH ALBANI ZARIA #salafiyyah #daurawa #guruntum
Просмотров 553 месяца назад
TINANIN MATAN MUSULMI A YAU | SHEIKH ALBANI ZARIA #salafiyyah #daurawa #guruntum
Mallam yayiwa lubna wankin babban bargo Ustaz Sani Isah Kano #hausa #lubna #arewa #labarina
Просмотров 843 месяца назад
Mallam yayiwa lubna wankin babban bargo Ustaz Sani Isah Kano #hausa #lubna #arewa #labarina
NACIYAR KARATUN MALLAM MUHAMMAD AWWAL ADAM ALBANI ZARIA | #salafiyyah #daurawa #albanizaria
Просмотров 583 месяца назад
NACIYAR KARATUN MALLAM MUHAMMAD AWWAL ADAM ALBANI ZARIA | #salafiyyah #daurawa #albanizaria
Yanda ake karantar da yaro Qurani daga Sheikh Albani zaria #salafiyyah #daurawa #nigeria #tilawah
Просмотров 893 месяца назад
Yanda ake karantar da yaro Qurani daga Sheikh Albani zaria #salafiyyah #daurawa #nigeria #tilawah
Kar ka bari su kira ka #salafiyyah #daurawa #arewa #nigeria #sunnah #ahlussunnahwaljamaah
Просмотров 693 месяца назад
Kar ka bari su kira ka #salafiyyah #daurawa #arewa #nigeria #sunnah #ahlussunnahwaljamaah
Dalilin Masu Rauni, Allah na kawo ma Al-Ummah Dauki #salafiyyah #islam #daurawa #arewa #gazza
Просмотров 223 месяца назад
Dalilin Masu Rauni, Allah na kawo ma Al-Ummah Dauki #salafiyyah #islam #daurawa #arewa #gazza
Nau'in mutanen da Allah ya Kyamata | Sheikh Abdurrazaq yahya Haifan #salafiyyah #sunnah #daurawa
Просмотров 454 месяца назад
Nau'in mutanen da Allah ya Kyamata | Sheikh Abdurrazaq yahya Haifan #salafiyyah #sunnah #daurawa
Makirci da aka kulla ma Sheikh Albani Zaria #salafiyyah #salaf #salafussalih #daurawa #nigeria
Просмотров 474 месяца назад
Makirci da aka kulla ma Sheikh Albani Zaria #salafiyyah #salaf #salafussalih #daurawa #nigeria

Комментарии

  • @HafizuAbubakar-kk3eb
    @HafizuAbubakar-kk3eb 6 дней назад

    Allah yarabamu da tabaiwa

  • @ShehuMairiga
    @ShehuMairiga 10 дней назад

    Allah ya tsaremu

  • @AminaIsa-x5e
    @AminaIsa-x5e 11 дней назад

    Allah yatsaremu da tsarewarsa

  • @ALHASSANSULAIMANMUSA
    @ALHASSANSULAIMANMUSA 14 дней назад

    S❤A❤W❤

  • @AbubakarSaddeeqMuhammad
    @AbubakarSaddeeqMuhammad 22 дня назад

    Subhan Allah How do I get rid of them?

  • @issaka-01438
    @issaka-01438 23 дня назад

    La ilaf ilala

  • @AlassaneAssoumane
    @AlassaneAssoumane 24 дня назад

    ❤❤❤❤❤

  • @Mazraoui8080
    @Mazraoui8080 29 дней назад

    Allahu Akbar

  • @MustaphaIdris-w1y
    @MustaphaIdris-w1y Месяц назад

    Allah y tsaremu daga sharrinta🤲

  • @Mazraoui8080
    @Mazraoui8080 Месяц назад

    S❤A❤W

  • @AbdoulHadi-t4n
    @AbdoulHadi-t4n Месяц назад

    Sallallahu alaihi wa'alihi Wasallam MachaAllah jazakallahu khairan Allah yajadada rahama ❤❤❤❤

  • @alhjumardabino400
    @alhjumardabino400 Месяц назад

    Ubankama Yana wuta shege shedani

  • @ShituIsmaila
    @ShituIsmaila Месяц назад

    Kaluinnalillahi wa Inna Alaihirajuon MLM Nan munsamu safanin Fahim Mata Allah ya femamubaki daya Amiiin Ya Allah

  • @KhairatMusa
    @KhairatMusa Месяц назад

    Allah Ubangi ya tsaremu

  • @HamzaIbrahimDanwakili
    @HamzaIbrahimDanwakili Месяц назад

    Gaskiya wannan ba gaskiya bace. Allah ya sawwaka Annanabi yayi ceto ya bar iyayensa. Idan akwai da ifin hadizi to wannan shine

  • @BACHIRKolloma
    @BACHIRKolloma Месяц назад

    Gaskiya ne pa

  • @ZakiyyaYunusaUmar-z3w
    @ZakiyyaYunusaUmar-z3w Месяц назад

    Masha Allah 😅😅😅

  • @AboudramaneTangara-q7p
    @AboudramaneTangara-q7p Месяц назад

    ❤❤❤

  • @AbubakarilyasuJido
    @AbubakarilyasuJido Месяц назад

    Kai ma Ubanka Yana wuta

  • @Allhamdulillahi
    @Allhamdulillahi Месяц назад

    Allahumma Salli Ala Sayyidina Muhammad Wa Ala Aali Muhammad Kama Sallaita Ala Ibrahim Wa Ala Aali Ibrahim Innaka Hamiidun Majiid❤️.

  • @ZakiyyaYunusaUmar-z3w
    @ZakiyyaYunusaUmar-z3w Месяц назад

    S.a.w❤

  • @ZakiyyaYunusaUmar-z3w
    @ZakiyyaYunusaUmar-z3w Месяц назад

    😢😢😢

  • @ammajafartambas
    @ammajafartambas 2 месяца назад

    😭😭😭😭😭😭😭

  • @MahammanMahamman-bv8nl
    @MahammanMahamman-bv8nl 2 месяца назад

    ❤❤❤❤

  • @YahuzaAndrawus-dw4uv
    @YahuzaAndrawus-dw4uv 2 месяца назад

    to Allah kaimana tsari da ita

  • @ShuaibuA.zubairuyakubuShuaibuA
    @ShuaibuA.zubairuyakubuShuaibuA 2 месяца назад

    Tsinanne albani maqaryaci

    • @Assunnytv01
      @Assunnytv01 2 месяца назад

      @@ShuaibuA.zubairuyakubuShuaibuA Wace karya yayi maka sannan me yasa ka tsine masa

    • @ahmadamanee4114
      @ahmadamanee4114 Месяц назад

      Gaskiya banji dadin abinda kafadiba

  • @damisabashiru3351
    @damisabashiru3351 2 месяца назад

    ❤❤❤❤❤🤲🤲🤲🤲🤲❤️❤️❤️

  • @IbrahimAliyuKano
    @IbrahimAliyuKano 2 месяца назад

    ❤❤❤❤

  • @AbdulMudallib-d8d
    @AbdulMudallib-d8d 2 месяца назад

    Allah yakare mu

  • @masaudu-dr9rv
    @masaudu-dr9rv 2 месяца назад

    ma sha Allah yayi Nagode

  • @Muhammad-nz9kz
    @Muhammad-nz9kz 3 месяца назад

    May Allah سبحانه وتعالى bless him and us especially our oppressed muslim brothers and sisters with Jannatul Firdaus

  • @Muhammad-nz9kz
    @Muhammad-nz9kz 3 месяца назад

    Allahumma salim wa barik ala nabiyina Muhammad ﷺ

  • @Muhammad-nz9kz
    @Muhammad-nz9kz 3 месяца назад

    Assalamualikum warahmatullahi wabarakatuhu Subhanallah Alhamdulilah Lailahailalah Alahuakbar

  • @OuiOumarou
    @OuiOumarou 3 месяца назад

    ❤ SAW

  • @SabiuhassanDal
    @SabiuhassanDal 3 месяца назад

    Masha Allah Alyasaka da alkairi malam

  • @aishasaidumar-y6p
    @aishasaidumar-y6p 3 месяца назад

    Allah ya tsare mu

  • @AminuJunior-yt7px
    @AminuJunior-yt7px 3 месяца назад

    Kai

  • @abdurrahmanlawal9798
    @abdurrahmanlawal9798 3 месяца назад

    Allah swt ya jikan Mallam Albani zaria da iyayen mu da sauran musulmai

    • @Assunnytv01
      @Assunnytv01 3 месяца назад

      @@abdurrahmanlawal9798 Amin ya Rabby

  • @AbdrahamaneMaradi
    @AbdrahamaneMaradi 4 месяца назад

    ❤❤

  • @IliyaSalehmusa-zi8lp
    @IliyaSalehmusa-zi8lp 4 месяца назад

    Allah yakaramu

  • @Deen-Dunya-1
    @Deen-Dunya-1 4 месяца назад

    Allah ya jikan mallam

  • @AtrakTv-
    @AtrakTv- 4 месяца назад

    Allah ya gafarta ma Mallam

  • @yahuzayusufu7898
    @yahuzayusufu7898 4 месяца назад

    YAKAMATA KUSANI DAMA SUNAN FILM DIN LABARINA SABODA HAKA KUBAR MUTUM AKAN SANA ARSA IDAN LABARI 100 BAMATSALARKUBACE

    • @Assunnytv01
      @Assunnytv01 4 месяца назад

      Anya nan ya kamata kayi wannan comment kuwa ??😂😂😂😂

    • @mamansadiq-gc3uj
      @mamansadiq-gc3uj 4 месяца назад

      Gaskiya kam inaga yayi mantuwa

    • @usmanabba5795
      @usmanabba5795 25 дней назад

      @@Assunnytv01

  • @FatimaAbdulmalikAbubakarmaisak
    @FatimaAbdulmalikAbubakarmaisak 4 месяца назад

    Masha Allah,Allah swt ya jikan malam da rahama.

  • @abdullahiusman8070
    @abdullahiusman8070 5 месяцев назад

    Gaskiya bantabajin albani ya fita rainaba sai yanxu wlh tlh mahaifan manzon Allah ba abin wasa bane kowa yanacin Albarkacin Annabi sai mahaifanshi sukasacin Albarkacinshi cirr da jahilin tinani

    • @Assunnytv01
      @Assunnytv01 5 месяцев назад

      Kamar yadda har yau har gobe kana cin albarkacin Annabi ibrahim, me yasa baban sa bai ci albarkacin sa ba?

  • @usmanAuta-zv6gd
    @usmanAuta-zv6gd 5 месяцев назад

    Ya Hakuri Albani Kai Kana Aljanna Iyayen Annabi Kuma Wuta Inah

  • @Ibrahimaat
    @Ibrahimaat 5 месяцев назад

    Yanzu kudena Takiyya kufito ku kafirta Iyayen Annabi s a w kawai, kudena yimana ihun cewa yan shia nazagin sahabbai

  • @ShawalMohammed-k2u
    @ShawalMohammed-k2u 5 месяцев назад

    Amen 🙏🙏🙏