Dambe Sport Tv
Dambe Sport Tv
  • Видео 1 256
  • Просмотров 10 090 006

Видео

MUGUWAR BARNA GARKUWAN KURMA YA SUMAR DA ALJANI BAHAGON YAN SANDA YA SUMAR DA NA DADA
Просмотров 2,2 тыс.21 час назад
MUGUWAR BARNA GARKUWAN KURMA YA SUMAR DA ALJANI BAHAGON YAN SANDA YA SUMAR DA NA DADA
YAU LAHADI MANU SHAGON GARK CINDO YA TSALLAKE RIGIYA DA BAYA ALIN BATA ISARKA YA GUSA BUGE DAN ALI
Просмотров 71523 часа назад
YAU LAHADI MANU SHAGON GARK CINDO YA TSALLAKE RIGIYA DA BAYA ALIN BATA ISARKA YA GUSA BUGE DAN ALI
YAU ASABAR AN FARA BAKIN DAMBE BAHAGON YAN SANDA DA ALIN BATA ISARKA MANU DA DAN ALI MUGUWAR KISA
Просмотров 1,6 тыс.2 часа назад
YAU ASABAR AN FARA BAKIN DAMBE BAHAGON YAN SANDA DA ALIN BATA ISARKA MANU DA DAN ALI MUGUWAR KISA
YAU JUMA A GURAMADA SUN TAYAR MANU SHAGON GARKUWAN CINDO YAYI TSIYAR YA BUGE BAHAGON MANCA
Просмотров 6004 часа назад
YAU JUMA A GURAMADA SUN TAYAR MANU SHAGON GARKUWAN CINDO YAYI TSIYAR YA BUGE BAHAGON MANCA
TA KARA RIKICEWA DALLITI YA CACCAKI QUNGIYOYIN DA SUKE KAFAWA YAN DAMBE DOGA BA TARE DA IZINI BA in
Просмотров 1,9 тыс.9 часов назад
TA KARA RIKICEWA DALLITI YA CACCAKI QUNGIYOYIN DA SUKE KAFAWA YAN DAMBE DOGA BA TARE DA IZINI BA
ZUWAN MANU SHAGON GARKUWAN CINDO YA RIKITA JAMUS BAYAN YA SUMAR DA SHA AIKE
Просмотров 5659 часов назад
ZUWAN MANU SHAGON GARKUWAN CINDO YA RIKITA JAMUS BAYAN YA SUMAR DA SHA AIKE
YAU TALATA KUDAWA SUN FARA BAKIN AIKI AKAN JAMUS DA GURAMADA
Просмотров 49412 часов назад
YAU TALATA KUDAWA SUN FARA BAKIN AIKI AKAN JAMUS DA GURAMADA
YAU FA ANYI RASHIN HANKALI JAMUS KUDAWA SUNTAYAR DA HANKALIN JAMU BAHAGON YAN SANDA DA /SISKO
Просмотров 51014 часов назад
YAU FA ANYI RASHIN HANKALI JAMUS KUDAWA SUNTAYAR DA HANKALIN JAMU BAHAGON YAN SANDA DA /SISKO
ALI KANIN BELLO YA SAMU MUMMUNA HUKUNCI DA BANGAREN KUQIYOYIN DAMBE GA ABUN DA YAKE FARU
Просмотров 4,2 тыс.16 часов назад
RIKICIN DA YAKE FARU AKAN ALI KANIN BELLO DA QUNGIYOYI TAYI ZAFI GABUN DA YAKE FARUWA
MUGUWAR BARNA BAHAGON SHAGON YAN SANDA DA DOGON SARKA TA BACCI JAMUS SUNYI MUGUWAR KISA
Просмотров 1,8 тыс.16 часов назад
MUGUWAR BARNA BAHAGON SHAGON YAN SANDA DA DOGON SARKA TA BACCI JAMUS SUNYI MUGUWAR KISA
YAU LAHADI TA FARU TA KARE MANU SHAGON GARKUWAN CINDO FA FAN ALI DAMBEN DUBU DARI BIYU
Просмотров 2,1 тыс.16 часов назад
YAU LAHADI TA FARU TA KARE MANU SHAGON GARKUWAN CINDO FA FAN ALI DAMBEN DUBU DARI BIYU
YAU ASABAR GURAMADA SUN FARA BARNA MANU SHAGON GARKUWAN CINDO YA SUMAR DA SHA AIKE
Просмотров 90219 часов назад
YAU ASABAR GURAMADA SUN FARA BARNA MANU SHAGON GARKUWAN CINDO YA SUMAR DA SHA AIKE
YAU ALHAMIS TA FARU DOGON SARKA DA SHA AIKE JAMUS SUNYI MUGUN AIKI
Просмотров 366День назад
YAU ALHAMIS TA FARU DOGON SARKA DA SHA AIKE JAMUS SUNYI MUGUN AIKI
WALLAHI ANYI MUGEYEN BARNA LAGADA YAYI KISA KOWA YA KASHE KOWO GURAMADA JAMUS KUDU
Просмотров 1 тыс.День назад
WALLAHI ANYI MUGEYEN BARNA LAGADA YAYI KISA KOWA YA KASHE KOWO GURAMADA JAMUS KUDU
ALASAN YA FITO DA ITA FILI BAHAGON MAI TAKWASARA DA BAHAGON ZAYYANU SU SUKA TSAYAMIN A RAI
Просмотров 1,3 тыс.День назад
ALASAN YA FITO DA ITA FILI BAHAGON MAI TAKWASARA DA BAHAGON ZAYYANU SU SUKA TSAYAMIN A RAI
BAHAGON ZAYYANU SHI YA YA TSAYAMIN ARAI BAZAN TABA BUGE SAQAKAGO BA HAR ABADA SABODA YAFI KARFINA
Просмотров 6 тыс.14 дней назад
BAHAGON ZAYYANU SHI YA YA TSAYAMIN ARAI BAZAN TABA BUGE SAQAKAGO BA HAR ABADA SABODA YAFI KARFINA
ANYI BATACCIYA YANZU BAHAGON MANCA DA GARKUWAN DUTSE BAHAGON YAHAYAN YAYIWA KISA BIYU LOKACI DAYA
Просмотров 30014 дней назад
ANYI BATACCIYA YANZU BAHAGON MANCA DA GARKUWAN DUTSE BAHAGON YAHAYAN YAYIWA KISA BIYU LOKACI DAYA
YAU ASABAR ALASAN YAYI ABUN MAMAKI A AJON SHI YAKARA JAN KUNNE YAN DAMBEN GURAMADA YAKI YADOWO SABO
Просмотров 1,9 тыс.14 дней назад
YAU ASABAR ALASAN YAYI ABUN MAMAKI A AJON SHI YAKARA JAN KUNNE YAN DAMBEN GURAMADA YAKI YADOWO SABO
TAFARU TA KARE AJON ALASAN BAHAGON RAMADAN DA BAHAGON GAMBO BAHAGON YAN SANDA GARKUWAN DUTSE
Просмотров 3,6 тыс.14 дней назад
TAFARU TA KARE AJON ALASAN BAHAGON RAMADAN DA BAHAGON GAMBO BAHAGON YAN SANDA GARKUWAN DUTSE
YAU ASABAR ANFARA KATSAMIN DAMBE GARKUWAN DUTSE DA USHU BAHAGON MANCA BAHAGON GAMBO BAHAGON RAMADAN
Просмотров 41714 дней назад
YAU ASABAR ANFARA KATSAMIN DAMBE GARKUWAN DUTSE DA USHU BAHAGON MANCA BAHAGON GAMBO BAHAGON RAMADAN
YAU ZA AYI BATACCIYA AJON ALASAN GOBE YAN DAMBE SUN DIRO KUDU DA GURAMADA DA JAMUS
Просмотров 1,9 тыс.14 дней назад
YAU ZA AYI BATACCIYA AJON ALASAN GOBE YAN DAMBE SUN DIRO KUDU DA GURAMADA DA JAMUS
YAU DAMBE TAYI MUNI ALASAN DA ALJANI KA O'JE MUGUWAR KISA GARKUWAN GURMA YA HALAKA WANI BA ARE
Просмотров 3 тыс.14 дней назад
YAU DAMBE TAYI MUNI ALASAN DA ALJANI KA O'JE MUGUWAR KISA GARKUWAN GURMA YA HALAKA WANI BA ARE
YAU 16 -01-2025 LABARAN DAN GWAMBA YA FITO DA SABABBIN WAKOKI
Просмотров 1,2 тыс.14 дней назад
YAU 16 -01-2025 LABARAN DAN GWAMBA YA FITO DA SABABBIN WAKOKI
Lagada yakara zuwa da Wani sabon abun kunya GA abunda Yake faruwa kuji ta BAKIN shi
Просмотров 3,9 тыс.14 дней назад
Lagada yakara zuwa da Wani sabon abun kunya GA abunda Yake faruwa kuji ta BAKIN shi
ALASAN YA KIRA RUWA YACEWA BAHAGON MAI TAKWASARA DA BAHAGON ZAYYANU KARYA NE MOTA BA TASUBACE TAWACE
Просмотров 2,2 тыс.14 дней назад
ALASAN YA KIRA RUWA YACEWA BAHAGON MAI TAKWASARA DA BAHAGON ZAYYANU KARYA NE MOTA BA TASUBACE TAWACE
AUTAN DAN BUNZA DA NADADA SUNYI MUGUN DAMBE SABON GUNDUMI YA BUGE TUTURUNA
Просмотров 36214 дней назад
AUTAN DAN BUNZA DA NADADA SUNYI MUGUN DAMBE SABON GUNDUMI YA BUGE TUTURUNA
WASU KANANAN YARA DAGA JAMUS SUNYI WA GUARDIAN MUGUN AIKI SUM SUMAR MUSU DA MUTU HUDU
Просмотров 61614 дней назад
WASU KANANAN YARA DAGA JAMUS SUNYI WA GUARDIAN MUGUN AIKI SUM SUMAR MUSU DA MUTU HUDU
LABARAN DAN GWAMBA YABA MAI TAKWASARA HAKURI AKAN DAMBEN SU DA ALASAN AUTAN AUTA YAKUSA BUGE S/GUNDM
Просмотров 2,3 тыс.21 день назад
LABARAN DAN GWAMBA YABA MAI TAKWASARA HAKURI AKAN DAMBEN SU DA ALASAN AUTAN AUTA YAKUSA BUGE S/GUNDM
TASHIN HANKALI WANI KARAMIN YARO YAYIWA GURAMADA MUGUWAR BARNA AUTAN AUTAN DAN BUNZA
Просмотров 81021 день назад
TASHIN HANKALI WANI KARAMIN YARO YAYIWA GURAMADA MUGUWAR BARNA AUTAN AUTAN DAN BUNZA

Комментарии

  • @abubakarmuhammad6378
    @abubakarmuhammad6378 21 час назад

    Sai manu

  • @MahadiAdo-f6s
    @MahadiAdo-f6s День назад

    Allah yataymaka

  • @YusufAbubakar-z5h
    @YusufAbubakar-z5h День назад

    Bakowa uban fada🙅🙅🙅

  • @SurajoAdamu-h1h
    @SurajoAdamu-h1h 2 дня назад

    lokacy

  • @UmarRabiu0704
    @UmarRabiu0704 2 дня назад

    damben nan manu da bahagaon mancha yasin ba kisa bace

  • @UmarPopular-g7g
    @UmarPopular-g7g 2 дня назад

    Gurumada ba yawa Sai zafi

  • @UmarPopular-g7g
    @UmarPopular-g7g 2 дня назад

    Anyi Abun Kunya

  • @ShafiuAdamu-w2y
    @ShafiuAdamu-w2y 3 дня назад

    Hakane dan liti wallhi kayi magana mekyau

  • @AlexanderJames-jn2xv
    @AlexanderJames-jn2xv 3 дня назад

    Dan

  • @SaniNasiru-s6x
    @SaniNasiru-s6x 3 дня назад

    wallahi Dan liti yafisu hujah sabida babu abinda za ai indai na al uma ne wai ache saidai a ɗora ne babu zaɓe ba saboda su masu kuɗi ne wai haka su ke son Akira su da manya wllh su gyara idan su gyara

  • @JafarJafar-j6g
    @JafarJafar-j6g 4 дня назад

    Yayi kyau😊

  • @NuradaudaRomo
    @NuradaudaRomo 5 дней назад

    Wawa hakawai zakajamakan kabakinjini akan dambe

  • @NasiruUsman-uo5jf
    @NasiruUsman-uo5jf 6 дней назад

    Sl.m❤

  • @IbrahimYusuf-x1w
    @IbrahimYusuf-x1w 6 дней назад

    Kawo Muna Dan damben da akabiyama makka ko akabashi gidan Awannan lokacin babu donhaka agenda anfi taimakawa yandambe

  • @NafisaMusa-o8l
    @NafisaMusa-o8l 6 дней назад

    Amabakuma Ali kanen bello adalciba yaro yayimai rashin mutunci yazagi uwayinai amakukungiya danbakusan mutunci uwayenkuba bakudubahakaba

  • @bashirgandi0
    @bashirgandi0 6 дней назад

    Gsky akwai son zuciya acikin wannan kungiya ta Yan kallo tir da halin ku

  • @SuleimanTukur-y3x
    @SuleimanTukur-y3x 6 дней назад

    Allah sarki wai ita arewa ko ta ina yakarta akeyi aharkar danbe ma ba'a kyale arewaba

  • @NuraIbrahim-eu6lh
    @NuraIbrahim-eu6lh 6 дней назад

    Duk wanda aikata laifin da Ali kanen Bello ya akaita a hukunta shikawai

  • @isahaliyu4058
    @isahaliyu4058 6 дней назад

    Gsky Adam huntuwa da Abubakar sun iya interview

  • @Badamasi_Mairecord
    @Badamasi_Mairecord 7 дней назад

    Yakamata ƴan ƙungiya su cire son rai

  • @SadisuAbubakar-f6u
    @SadisuAbubakar-f6u 7 дней назад

    Kai karyane wlh danbe ba sana abache

  • @JubreelJeebson
    @JubreelJeebson 8 дней назад

    Up gurumada 💯✅

  • @MuhammadAdam-n9l
    @MuhammadAdam-n9l 10 дней назад

    SARKIN GARKUWA RODI

  • @IbrahimAlhassan-kx9ld
    @IbrahimAlhassan-kx9ld 13 дней назад

    Alhasan gurumada sunfi karfinka ba abinda zakayi kaiba Allah baniba insha allahu sai sun bugeka asokoto

  • @jameelibnadam1314
    @jameelibnadam1314 13 дней назад

    Dan Allah ku ringa bi ahankali wajen rubuta caption. Ka rasa Gane turanci ne ko Hausa.

  • @NazifiAliyu-cs2wy
    @NazifiAliyu-cs2wy 13 дней назад

    Hhh bahago yafadi Gsky wai fansa Sai a lahira

  • @khalidumar6743
    @khalidumar6743 13 дней назад

    Mutum kadaka kadaka sai dai kabarshi fansata sadai Alahira 😁😁😁😀

  • @KasimuYaroSokoto-i3m
    @KasimuYaroSokoto-i3m 14 дней назад

    Sakago sani dan gurumada

  • @Armayausaidu
    @Armayausaidu 14 дней назад

    Daman kasan ba kai kade Allah kiso ba da bahagon gambo ya bigeka kakama kuka

  • @MukhtarUsman-zl3wh
    @MukhtarUsman-zl3wh 14 дней назад

    Don Allah ku taimaka má yaron nan, Kuba shi shawara ya rage shayaye shaye Ya kusa haukacewa

    • @HamzaKaila-l7l
      @HamzaKaila-l7l 13 дней назад

      da alama zakayi giraman Kai kaikowa yarone

  • @MukhtarUsman-zl3wh
    @MukhtarUsman-zl3wh 14 дней назад

    Don Allah ku taimaka má yaron nan, Kuba shi shawara ya rage shayaye shaye Ya kusa haukacewa

  • @jafaribrahim3141
    @jafaribrahim3141 14 дней назад

    Wawa baqàuyen banza Wanda baida tarbiya dabba kawai Wanda baisan nimar abinciba

  • @AliyuUmarlolo
    @AliyuUmarlolo 14 дней назад

    Yayi

  • @NuraIshak-i5u
    @NuraIshak-i5u 15 дней назад

    To.atashi.lfy.

  • @saniarzikamanu9171
    @saniarzikamanu9171 16 дней назад

    Mtsss wannan tsohon Danbene

  • @ibrahimyusuf7467
    @ibrahimyusuf7467 17 дней назад

    You the best player 💯💯💯❤️

  • @UsmanHassan-g5o
    @UsmanHassan-g5o 17 дней назад

    Gaskiya ni labaran

  • @abubakaribrahim8166
    @abubakaribrahim8166 17 дней назад

    Lagada kai dubiya ne 😂😂😂😂 wai wiwiwi😂😂

  • @HassanGambo-j5o
    @HassanGambo-j5o 17 дней назад

  • @HassanGambo-j5o
    @HassanGambo-j5o 17 дней назад

  • @naseerhja9477
    @naseerhja9477 18 дней назад

    Hmm komai ka iya fadi, lokaci zaiyi alkalanci up Gurumada

  • @AbubakarMuhammadTukur-pi3hb
    @AbubakarMuhammadTukur-pi3hb 21 день назад

    Karyane Alhassan ya rotse

    • @iPHONE-16guys
      @iPHONE-16guys 20 дней назад

      @@AbubakarMuhammadTukur-pi3hb wlh ai qifadi ce a jikin alasan kuma yana tsoro kar dogo yayi masa rauni

  • @IbrahimOlala
    @IbrahimOlala 21 день назад

    Gaskiya ali kabaurgeni wallahi

  • @KabirDahiru-b2o
    @KabirDahiru-b2o 21 день назад

    Godiya muke sarki❤❤❤❤❤

  • @umar_haruna
    @umar_haruna 21 день назад

    Ku kirama Alasan Bahagon mai takwasara shine kawai yake maganin shi

  • @UmarUsman-o8y
    @UmarUsman-o8y 21 день назад

    ❤❤❤❤❤

  • @MokkaSorif-z5u
    @MokkaSorif-z5u 21 день назад

    Masha Allah Ali kanen bello

  • @MokkaSorif-z5u
    @MokkaSorif-z5u 21 день назад

    Abba jinjina

  • @BashirKader
    @BashirKader 21 день назад

    Karya yake

  • @IshaqmikailAdam
    @IshaqmikailAdam 21 день назад

    Wannan yaron fa tsoro kawai yaji

    • @iPHONE-16guys
      @iPHONE-16guys 21 день назад

      Gaske

    • @IshaqmikailAdam
      @IshaqmikailAdam 20 дней назад

      @iPHONE-16guys wlh tsorata yayi

    • @iPHONE-16guys
      @iPHONE-16guys 20 дней назад

      @IshaqmikailAdam wlh ai qifadi ce ajikin sa Kaga tunda andake sa yaqi faduwa yana tsoran kar dogo yayi masa rauni

    • @IshaqmikailAdam
      @IshaqmikailAdam 20 дней назад

      @iPHONE-16guys shine lissafin yaron Amman ai ko ba Dade ko bajima zata kara hada fansar nan ce dae sai an dauke ta

    • @iPHONE-16guys
      @iPHONE-16guys 20 дней назад

      @IshaqmikailAdam in sha allh