- Видео 613
- Просмотров 1 116 140
Al-WAHDA GLOBAL HERBAL SERVICES
Нигерия
Добавлен 14 май 2020
Al-WAHDA GLOBAL HERBAL SERVICES
Manufar wannan channel itace kawo maku bayanai da suka shafi magungunan gargajiya,Ilmantarwa, faɗakarwa tare da nishaɗantarwa.
Har ila yau zamu riƙa Kowa abubuwa masu amfanarwa domin Samar da al'umma dunƙulalliya mai haɗin kai ta yadda za a samu dawamammiyar zaman lafiya a faɗin Afrika gaba daya.

SIRRIN SUNAN ALLAH YA AZIZU. IDAN KA YI WANNAN ADDU'AR ZAKA NE ME NI KAYI MANI ADDU'A
A cikin wannan video mun yi bayanin addu'o'i masu matukar muhimmanci da tasiri sosai 🙏
{ Hash_Tag }
#annahjul_hameed #abbas_sadauki #kano_state #arewa #hausa #prof_ibrahim_maqari #hausa_comedian #arewa_top_10_tv #sheikh_dahiru_bauchi #ja_afar_adam #karatukan_malaman_dariqa #takaitacciyar_nasiha #arewa_tv #kannywood #musha_dariya #tijjaniyya #faira #izala #wahabiyawa #salafiyya #zumuncinmu_tv #ibro #tsohuwar_ajiya #shagirigiribau #ali_nuhu #adam_zango #rahama_sadau #sani_danja #sarkin_waka #rararara #hadiza_gabon #hafsat_idris #izzar_so #mubarakeey_tv #hausa_top_tv #shi_a #zakzaky #ambato_tv #dorayi_films_ltd #inda_ranka_tv #mansura_isah_tv #labarina #saira_movies #arewa_lite_tv #sirrin_are...

Просмотров: 774
Видео
Sirrin sunan Allah (ُيَا مُهَيْمِن). Ana yinsa domin gano ɓoyayyun lamura.
Просмотров 35012 часов назад
Sirrin sunan Allah (ُيَا مُهَيْمِن). Ana yinsa domin gano ɓoyayyun lamura.
Yadda za a Magance Cutar Daji cikin Sauki. FISABILLAH.
Просмотров 14314 часов назад
Assalamu Alaikum Warahamatullah. A cikin wannan takaitaccen video mun yi bayanin yadda ake magance cutar daji.
Yadda za ka Magance Matsalar yawan Bacci da Kasala
Просмотров 23416 часов назад
Yadda za ka Magance Matsalar yawan Bacci da Kasala
Wannan Sirrin yana da Matuƙar da Tasiri idan kana yin shi kullum.
Просмотров 35919 часов назад
Assalamu Alaikum Warahamatullah. Wannan wannan shirin mu kawo maku sirrin Sunan Allah ya Muminu. Wannan fa'idar tana da matukar tasiri wajen samun aminci daga dukkan sharrin. { Hash_Tag } #annahjul_hameed #abbas_sadauki #kano_state #arewa #hausa #prof_ibrahim_maqari #hausa_comedian #arewa_top_10_tv #sheikh_dahiru_bauchi #ja_afar_adam #karatukan_malaman_dariqa #takaitacciyar_nasiha #arewa_tv #ka...
Yadda za ka lalata Sihiri a jikin ka nan take. FISABILLAH
Просмотров 54119 часов назад
Yadda za ka lalata Sihiri a jikin ka nan take. FISABILLAH
Idan ka roƙi Allah a waɗannan lokutan zaka samu biyan buƙata in Sha Allah.
Просмотров 39021 час назад
Assalamu Alaikum Warahamatullah. Idan ka roƙi Allah a waɗannan lokutan zaka samu biyan buƙata. #arewa #magani #duet #abbas_sadauki #adam_a_zango_official_tv #ali_nuhu #hausa #addua #annahjul_hameed #ambato_tv
KAYI WANNAN AIKI DA YARDAN ALLAH ZA A DACE.
Просмотров 483День назад
Assalamu Alaikum Warahamatullah. Wannan wannan shirin mu kawo maku sirrin Sunan Allah ya Salam . #annahjul_hameed #abbas_sadauki #kano_state #arewa #hausa #prof_ibrahim_maqari #hausa_comedian #arewa_top_10_tv #sheikh_dahiru_bauchi #ja_afar_adam #karatukan_malaman_dariqa #takaitacciyar_nasiha #arewa_tv #kannywood #musha_dariya #tijjaniyya #faira #izala #wahabiyawa #salafiyya ...
IDAN KA YI WANNAN ADDU'AR ZAKA FITA DAGA DUK WATA MATSALAR DA KAKE CIKI.
Просмотров 773День назад
IDAN KA YI WANNAN ADDU'AR ZAKA FITA DAGA DUK WATA MATSALAR DA KAKE CIKI.
Yadda za Ɓata Sihiri tare da Samun kariyar daga Maƙiya
Просмотров 139День назад
Yadda za Ɓata Sihiri tare da Samun kariyar daga Maƙiya
Sirrin Sunan Allah ( ُالقُدُّوس ) Domin samun biyan buƙata.
Просмотров 38614 дней назад
Sirrin Sunan Allah ( ُالقُدُّوس ) Domin samun biyan buƙata.
SIRRIN SUNAN ALLAH AL-MALIKU DOMIN MALLAKA, SAMUN SHUGANCI KO WANZUWA AKAN WANI MUƘAMI.(KUN FAYAKUN)
Просмотров 77814 дней назад
A cikin wannan takaitaccen video mun yi bayanin Sirrin sunan Allah Ya Maliku .
SIRRIN SUNAN ALLAH { YA RAHIM }. Ana samun biyan buƙata Kun Fayakun.
Просмотров 67314 дней назад
Assalamu alaikum Warahamatullah. A wannan video mun yi bayanin Sirrin sunan Allah Ya Rahiimu wanda ake amfani da shi wajen neman biyan buƙata. #magani #duet #hausa #viralvideo #addua
Wannan Sunayen Allah; Suna da matuƙar Tasiri. Ku jaraba za ku ba mu labari.
Просмотров 46214 дней назад
A cikin wannan takaitaccen video mun yi bayanin dangane da sunan Allah Ya Rahmanu wannan ake roƙon Allah da shi a samu biyan buƙata. #addua #arewa #magani #duet #trending
YADDA ZA KA ƁATA SIHIRI KOWANI IRI CIKIN SAUƘI DA KUMA JINNUL-ASHIQ (NAMIJIN DARE)
Просмотров 32114 дней назад
YADDA ZA KA ƁATA SIHIRI KOWANI IRI CIKIN SAUƘI DA KUMA JINNUL-ASHIQ (NAMIJIN DARE)
SIRRIN YA ALLAH: (KUN FAYAKUN) Ana yin wannan sirrin akan kowace irin buƙata Muhimmiya.
Просмотров 1,6 тыс.14 дней назад
SIRRIN YA ALLAH: (KUN FAYAKUN) Ana yin wannan sirrin akan kowace irin buƙata Muhimmiya.
MAGANIN SANYI SADIDAN. SANYIN INFECTION,SANYI MESA FITAR FARIN RUWA
Просмотров 44014 дней назад
MAGANIN SANYI SADIDAN. SANYIN INFECTION,SANYI MESA FITAR FARIN RUWA
SIRRIN "WALLAHU GALIBUN ALA AMRI" KUN FAYAKUN. FISABILLAH
Просмотров 5 тыс.21 день назад
SIRRIN "WALLAHU GALIBUN ALA AMRI" KUN FAYAKUN. FISABILLAH
Addu'o'in Samun Arziƙi. Idan kana yin wannan addu'a zaka rabu da talauci har abada. Fisabillah
Просмотров 347Месяц назад
Addu'o'in Samun Arziƙi. Idan kana yin wannan addu'a zaka rabu da talauci har abada. Fisabillah
MAGANIN SANYIN ƘASHI, CIWON GWIWA, CIWON BAYA DA ƘAFAFUWAN.
Просмотров 196Месяц назад
MAGANIN SANYIN ƘASHI, CIWON GWIWA, CIWON BAYA DA ƘAFAFUWAN.
Yadda ake Haɗin Ma'ajunul-Shifa Domin warware cutukan Sihiri, Maita, Kambum-Baka da rashin lafiya.
Просмотров 290Месяц назад
Yadda ake Haɗin Ma'ajunul-Shifa Domin warware cutukan Sihiri, Maita, Kambum-Baka da rashin lafiya.
YADDA ZA AYI AMFANI DA RUWAN ZAMZAM A SAMU WARAKA DAGA CUTUKA MASU WUYAN MAGANI.
Просмотров 146Месяц назад
YADDA ZA AYI AMFANI DA RUWAN ZAMZAM A SAMU WARAKA DAGA CUTUKA MASU WUYAN MAGANI.
INGANTACCEN MAGANIN FITSARIN KWANCE DA SANYIN MARA, ƘANƘANCEWAR GABA .
Просмотров 397Месяц назад
INGANTACCEN MAGANIN FITSARIN KWANCE DA SANYIN MARA, ƘANƘANCEWAR GABA .
Alamomin da zaka gane an yi maka Sihiri.
Просмотров 238Месяц назад
Alamomin da zaka gane an yi maka Sihiri.
ADDU'AR KARIYA DAGA HASSADA, SIHIRI MAITA MAITA. FISABILILLAH
Просмотров 175Месяц назад
ADDU'AR KARIYA DAGA HASSADA, SIHIRI MAITA MAITA. FISABILILLAH
ABIN DA ZA KA YI KA RINƘA SAMUN BIYAN BUƘATA DA GAGGAWA DUK SANDA KA YI ADDU'A.
Просмотров 3072 месяца назад
ABIN DA ZA KA YI KA RINƘA SAMUN BIYAN BUƘATA DA GAGGAWA DUK SANDA KA YI ADDU'A.
Allah Ya Saka da Alheri
Amin ya Rabb. Mun gode sosai
👍🙏
Allah yasaka da alhairi malam
Amin ya Hayyu Ƙuyyumu 🤲
ما شاء الله
😢😢
Macha allah
Masha Allah
Mun gode sosai
Allah ya saka da alheri Mlm, Allah ya qara basira ameen.
Amin. Allah ya biya buƙata. Thanks 🙏
Jazakallahu khairan
Amin ya Hayyu ya Ƙuyyumu. Shukran 🙏
❤❤❤❤🎉
Thanks 🙏
Allhmdulilh
Malam Allah yasaka maka da alhairi Allah ya qaramaka Basira da jamaa Muslims Amen
Amin ya Hayyu ya Ƙuyyumu. Muna godiya sosai Allah ya biya maku dukkan buƙatunku na alheri
@@AlWahdaGlobalHerbalServices amen ya allah
Jazakallahu khairan
Malam munagodiya sosai
Madalla. Muma muna godiya
Slm fatan alheri ga mlm Allah ya qara basira ameen, Ya jikan Magaba, ya qara baiwa ameen.
Mun gode da waɗannan kyawawan addu'o'inku. Allah ya biya buƙata 🙏
Nagode sosai Naji dadin wannan sirrin Allah yasaka da alheri ❤❤❤
Ma sha Allah. Allah ya biya buƙata ya yaye mana damuwa ta duniya da lahira. Thanks 🙏
Jazakallahu khairan
Mun gode. Allah ya biya buƙata ya yaye damuwa ya ƙara lafiya da yalwan arziki🙏
@@AlWahdaGlobalHerbalServices Aameen ya hayyu ya qayyum
Allahumma sali alaa muhammad wa ali muhammad wa ajil farjahum, Allah yasa ka da alheri yaja kwana ya qara albarka rayuwa ya jikan Maga Bata ameen.
Muna godiya da addu'o'inku. Allah ya saka da alheri
Allahumma sali alaa muhammad wa ali muhammad wa ajil farjahum, Allah yasa ka mlm da alheri ameen.
Allah saka da alkhairi
Amin ya Rabb. Mun gode da addu'a
Ma shaa Allah
Mun gode sosai Allah ya biya buƙata
Allah ya biya
Insha Allah
Madalla. Mun gode sosai. Allah ya biya maku buƙatunku na alheri
Slm fatan alheri ga mlm Allah ya saka da alheri yaja kwana ya qara albarka rayuwa ya jikan Maga Bata ameen
Amin ya Rabb. Mun gode sosai da waɗannan addu'o'i masu albarka. Allah ya biya bukata.
Allah yasaka da alhairi
Amin na gode
Allah ya kara lfy shehi
Amin ya Rabb. Mun gode
Allah ya saka da alkhairi malam
Allah ya saka da alheri
Amin ya Hayyu ya Ƙuyyumu BirahmatiKa ya Arhamur-Rahimin. Mun gode sosai 🙏
Masha mungode
@@SumayyaMuhammad-j6m Muna godiya
جزاك ربي بالفردوس الأعلى ووالديك وزريتك وجميع المسلمين
شكرا جزيلا. نسأل أن يوفقكم ويسعدكم جميعا.
Allah ya kara ilimi
Amin ya Hayyu ya Ƙuyyumu
Muna godiya mlm sosai allah yakara girma
Amin ya Hayyu ya Ƙuyyumu
Mashaa allah
Malam Allah yasaka da alheri toh zaka iyayi domin rage kiba
Wannan addu'a ce da ake yi domin neman biyan buƙata a wajen Allah. Allah ya sa mu dace
@@AlWahdaGlobalHerbalServicesjazakallahu khair
Allah yasaka da mafificin alkhairi bijahi nabiyikal mustapha s a w Amin yahaiyu yaqaiyumu jazakallahu Khairan Masha Allahu barakallahu
جزاك الله خير ا
Allah shi biya
Sallallahu alaihi Wasallam
Man kanamfari da Man zaitun amma man kanamfarin yafi yawa
Dan Allah inaso
Ok . Ka tuntuɓe mu ta nambar mu
Munagodiyya
Jazakumullah
Ku shiga wannan link ɗin domin sauke wannan app ɗin a PlayStore ❤❤❤ play.google.com/store/apps/details?id=com.boyayyunasirai.dev&pcampaignid=web_share
Barka malan kace anashan habbatasoda a nunu maganin aljani to malan nunu harme tsami lafiya lau
Da nono ake sha ba dole sai yayi tsami ba. Idan nono ne shi ke nan ko da tsami ko babu
ke nandai koda tsami ko ba tsami wanda yassamu ayi aiki da shi bama tsala ko
Ma sha allah
Malan mugode
Mutum bazai iya yi acikin ruwa ba sai zamzam? Sannan bazaka iyayi ka ajiye ba yanda amfaninsa na tashi saidai kasha?
Zaka iya yi da kowani irin ruwa amma yana da kyau mu sani cewa ruwan zamzam ya fi kuma yana da tasiri na musamman. Ana iya yi a ajiye ayi amfani da shi duk lokacin da amfaninshi ya ta so sai a sha.
@@AlWahdaGlobalHerbalServices yauwa nagode
❤❤❤allah yasakamaka da alkairi
Lokacin da ya fara maganar Maganin cin ruwa 5:59
Masha'allah