- Видео 68
- Просмотров 82 734
kundin Labaran Musulunci
Добавлен 14 мар 2022
Welcome to "Kundin Labaran Musulunci"
🌟 🌿✨
🌟 🌿✨
Allura ta Tunu Garma Saurara kaji wannan Bayanin kan Assalafy Garo kan Tarihin Niman iliminsa.
Allura ta Tunu Garma Saurara kaji wannan Bayanin kan Assalafy Garo kan Tarihin Niman iliminsa. kalli cikakken video donjin Wannan Abu.
Просмотров: 145
Видео
Yanzu Yanzu Zazzafar Raddi Izuwaga Dr. idris kan Raddin da yike Prof. Isah Ali Pantami
Просмотров 38219 часов назад
Yanzu Yanzu Zazzafar Raddi Izuwaga Dr. idris kan Raddin da yike Prof. Isah Ali Pantami daga Mal. Salisu AA bauchi. kalli cikakken video donjin Wannan Abu. #dridris #dridrisabdulaziz #dutsentanshi #bauchi #pantami
Saurara kaji Sirrin Samun Farin ciki da Kwanciyar hankali Daga Sheikh Ibrahim Daurawa.
Просмотров 10019 часов назад
Saurara kaji Sirrin Samun Farin ciki da Kwanciyar hankali Daga Sheikh Ibrahim Daurawa. kalli cikakken video donjin Wannan Abu. #daurawa
Yanzu Yanzu Zazzafar Raddin Malan Sani isa Izuwaga Assalafy Garo da Sauran Malamai
Просмотров 20321 час назад
Yanzu Yanzu Zazzafar Raddin Malan Sani isa Izuwaga Assalafy Garo da Sauran Malamai masu Raddi ga MalamanShi. kalli cikakken video donjin Wannan Abu.
Me ƙararren Kwana Allah ka Amsa Yanzu Yanzu Addu'ar Alaranma Salihu Zaria Izuwaga Shuwagabannin kasa
Просмотров 26721 час назад
Me ƙararren Kwana Allah ka Amsa, Yanzu Yanzu Addu'ar Sheikh Alaranma Salihu Zaria Izuwaga Shuwagabannin kasa. kalli cikakken video donjin Wannan Abu.
Wallahi Bazai yuwu Bah, Yanzu Yanzu Sakon Sheikh Alaranma Salihu Zaria Izuwaga Shuwagabannin kasa.
Просмотров 27621 час назад
Wallahi Bazai yuwu Bah, Yanzu Yanzu Sakon Sheikh Alaranma Salihu Zaria Izuwaga Shuwagabannin kasa. kalli cikakken video donjin Wannan Abu. #tinubu #nigeria #nigerianpolitician
Izuwaga Samari Yan Mata Sunyi Yawa A Gari Maza Ku Dage Kuyi Aure Saƙon Sheikh Abdullah Gadon ƙaya.
Просмотров 146День назад
Izuwaga Samari Yan Mata Sunyi Yawa A Gari Maza Ku Dage Kuyi Aure Saƙon Sheikh Abdullah Gadon ƙaya. kalli cikakken video donjin Wannan Abu. #gadonkaya
Zuwan Sheikh Kabir Haruna Gombe wajan Dinner Yanzu Yanzu Tsokacin Sheikh Adam Abdullahi Adam.
Просмотров 398День назад
Zuwan Sheikh Kabir Haruna Gombe wajan Dinner Yanzu Yanzu Tsokacin Sheikh Adam Abdullahi Adam.kalli cikakken video donjin Wannan Abu.
Dalilin Zuwan Sheikh Kabir Haruna Gombe wajan Dinner ya'yan kwankwaso da Mangal
Просмотров 300День назад
Dalilin Zuwan Sheikh Kabir Haruna Gombe wajan Dinner Daga Gareshi. kalli cikakken video donjin Wannan Abu. #kwankwaso #kwankwasiyya #kano #mangal
Yanzu Yanzu Zazzafar Raddin prof. ibrahim Maqari Izuwaga Sheikh Kabir Gombe kan Zuwa Dinner.
Просмотров 986День назад
Yanzu Yanzu Zazzafar Raddin prof. ibrahim Maqari Izuwaga Sheikh Kabir Gombe kan Zuwa Dinner. kalli cikakken video donjin Wannan Abu. #maqari #pantami #kabirugombe #kwankwaso #kwankwasiyya
Aye Yaudaranmu Kukeyi, Zazzafar Raddin Sheikh Alkali Salihu Zaria kan Zuwan Dinner Manyan yan Siyasa
Просмотров 472День назад
Aye Yaudaranmu Kukeyi, Zazzafar Raddin Sheikh Alkali Salihu Zaria kan Zuwan Dinner Manyan yan Siyasa. kalli cikakken video donjin Wannan Abu. #kwankwaso #kwankwasiyya #alaranmasalihuzaria #salihuzaria #yansiyasa #kano
Zuwan Sheikh Kabiru Gombe da Ahmad Suleiman Dinner, Saurara Nasiha & Tsokacin prof. isa Ali Pantami.
Просмотров 1,2 тыс.День назад
Zuwan Sheikh Kabiru Gombe da Ahmad Suleiman Dinner, Saurara Nasiha tareda Tsokacin prof. isa Ali Pantami. kalli cikakken video donjin Wannan Abu. #pantami #kwankwaso #kano
Yanzu Yanzu Zazzafar Raddin Sheikh Musa Lukuwa Akan Malaman Dakeci Da Addi.
Просмотров 655День назад
Yanzu Yanzu Zazzafar Raddin Sheikh Musa Lukuwa Akan Malaman Dakeci Da Addi. kalli cikakken video donjin Wannan Abu.
Daga kin Gaskiya sai Bata Saurara kaji tsokacin Dr. idris kan Huto da Izuwaga Malamai wajen Dinner.
Просмотров 1,6 тыс.День назад
Daga kin Gaskiya sai Bata Saurara kaji tsokacin Dr. idris kan Hukuncin Daukar Huto da Izuwaga Malamai wajen Dinner. kalli cikakken video donjin Wannan Abu.
Zuwan Sheikh Kabiru Gombe da Ahmad Suleiman Dinner, Saurara Tsokacin Dr. Hussain Kano.
Просмотров 746День назад
Zuwan Sheikh Kabiru Gombe da Ahmad Suleiman Dinner, Saurara Tsokacin Dr. Hussain Kano.
Yanzu Yanzu Martanin Prof. ibrahim Maqari kan Hukuncin Daukar Huto izuwaga Malaman Ahlusunnah.
Просмотров 990День назад
Yanzu Yanzu Martanin Prof. ibrahim Maqari kan Hukuncin Daukar Huto izuwaga Malaman Ahlusunnah.
Yanzu Yanzu Zazzafar Raddin Dr idris Izuwaga prof Isa Ali Pantami kan Amsar Sauratan Gargajiya
Просмотров 4,6 тыс.День назад
Yanzu Yanzu Zazzafar Raddin Dr idris Izuwaga prof Isa Ali Pantami kan Amsar Sauratan Gargajiya
Hukuncin Yin Gwajin Kwayoyin Halitta (Genotype) Kafin Yin Aure Daga Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa.
Просмотров 2,6 тыс.День назад
Hukuncin Yin Gwajin Kwayoyin Halitta (Genotype) Kafin Yin Aure Daga Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa.
Karatun Littafin (ƙawa'idul-Asasiyyah) القواعد الا سا سية.
Просмотров 33 тыс.День назад
Karatun Littafin (ƙawa'idul-Asasiyyah) القواعد الا سا سية.
Daga kin Gaskiya sai bata Saurara kaji Nasihar Prof. isa Ali Pantami Izuwaga malaman Ahlusunnah.
Просмотров 48914 дней назад
Daga kin Gaskiya sai bata Saurara kaji Nasihar Prof. isa Ali Pantami Izuwaga malaman Ahlusunnah.
Raba Gardama kenan Saurara kaji kan Hukuncin Daukar Huto tareda Sheikh Alkasim Hoturo.
Просмотров 7814 дней назад
Raba Gardama kenan Saurara kaji kan Hukuncin Daukar Huto tareda Sheikh Alkasim Hoturo.
Yanzu Yanzu Zazzafar Raddin Sheikh Sani isa Izuwaga Sani Assalafy Garo kan Hukuncin Daukar Huto.
Просмотров 40814 дней назад
Yanzu Yanzu Zazzafar Raddin Sheikh Sani isa Izuwaga Sani Assalafy Garo kan Hukuncin Daukar Huto.
Gwara Mutun yayi Zina da ya Dau Huto Saurara kaji Malan Sani Assalafy Garo kan Hukuncin Daukar Huto.
Просмотров 23314 дней назад
Gwara Mutun yayi Zina da ya Dau Huto Saurara kaji Malan Sani Assalafy Garo kan Hukuncin Daukar Huto.
Saurara kaji Dalilin dayasa Malaman Bahaushe yacika Sakin Matansa daga Sheikh Ibrahim Daurawa.
Просмотров 18814 дней назад
Saurara kaji Dalilin dayasa Malaman Bahaushe yacika Sakin Matansa daga Sheikh Ibrahim Daurawa.
Hukuncin Masu Boye kayan Abinci da Masurufi, Saurara kaji Hukuncin Su daga Sheikh Ibrahim Daurawa.
Просмотров 72114 дней назад
Hukuncin Masu Boye kayan Abinci da Masurufi, Saurara kaji Hukuncin Su daga Sheikh Ibrahim Daurawa.
Daga Kin Gaskiya sai Bata Saurara kaji Gaskiyar Magana kan Hukuncin Daukar Huto.Rijiyar Lemo.
Просмотров 19714 дней назад
Daga Kin Gaskiya sai Bata Saurara kaji Gaskiyar Magana kan Hukuncin Daukar Huto.Rijiyar Lemo.
Daliban Sheikh Ja'afar Kunci Amana, Saurari tsokacin Dr. idris Izuwaga Dalibansa.
Просмотров 29214 дней назад
Daliban Sheikh Ja'afar Kunci Amana, Saurari tsokacin Dr. idris Izuwaga Dalibansa.
Hukuncin Daukar Huto:- Saurari Fahimtar da Fatawar Sheikh Ibrahim Disina.
Просмотров 2,2 тыс.14 дней назад
Hukuncin Daukar Huto:- Saurari Fahimtar da Fatawar Sheikh Ibrahim Disina.
Hukuncin Daukar Huto:- Saurari Fahimtar da Fatawar Dr. Muhammad Sani Rijiyar Lemo.
Просмотров 98614 дней назад
Hukuncin Daukar Huto:- Saurari Fahimtar da Fatawar Dr. Muhammad Sani Rijiyar Lemo.
Hukuncin Daukar Huto:- Saurari Fahimtar da Fatawar Sheikh Ja'afar Mahmud Adam.
Просмотров 8 тыс.14 дней назад
Hukuncin Daukar Huto:- Saurari Fahimtar da Fatawar Sheikh Ja'afar Mahmud Adam.
Malamaikenan
Kajikunya malam
Macha allah allah ya saka ma malan da alheri dunia da lahira ❤❤❤❤
Ameen summa Ameen
Hahahaha. Izala sallafiya wahabiyawa iskanchine bamayi dolene makiya manzon allah sallallahu alahihi wasallam Yan Boko Haram
Mungode da sauraro
Dr idris Allah biyaka ka kaché izala guidan charri
Mungode da sauraro
Kaji tsoron Allah
Mungode da sauraro
Dutsen Tanshi ga hassada ga qarya
Mungode da sauraro
😂
🎉
Mungode da sauraro
Haka yake
Mungode da sauraro
Slam,Gaskiyane Saidai!!!???
Allah yasa mudace
Wallahi Daman an fada cewa zakayi Raddi hum Subhanallah
wannan tsinanne mutumin dake zagin iyayen Annabi - kalli fuskar shege ko haske babu
Subhanallah
Ina sunnA anan
Kukiyaye de
Banza dakiki kafadi gaskiya kodayi ko
Aboye hassala
Wallahi Dr idris hassadan ka yayi yawa ina ruwan ka da wannan da karatu kawai ka koyar ya fi muka da wannan surutan da ba su da maana
Mungode da sauraro
Allah ya sakawa malam da Alkhairi
Ameen summa Ameen
😂😂😂😂😂
اسلام عليكم ورحمة الله وبركاته جزاك الله خير الجزاء يا معلم
Yawwa mungode da sauraro
Walhi duk abinda malam akan wannan lamarin gaskiya ne
Allah sa mudace
Masha allah munagodiya shehu masoyi manzon allah sallallahu alahihi wasallam 💔❤️💝💖💕💔💞💖💞💖💞💖
Mungode da sauraro
Up Sunnah
insha'Allah
😂😂😂😂😂 wadan san jaki yada Hassada yayimi Lekig
Mungode da sauraro kayi subscribing channel dinmu
Ameen
Mungode da sauraro
Sakallahu kairan
Mungode da sauraro
matsalolin da yan izala salafiyya kenan suke so mutane su shagala da su - hoto , carbi .. etc tur da yan ta'adda salafiyya izala mugayan mutane lalatattu
Mungode da sauraro
Idan dai kokarin tsayarda sunnan manzon Allah SAW shine ta'addanci to mun yarda mu yan taadda ne. Daga kawai ana kokarin tsayarda sunnan manzon Allah SAW sai kace mana Yan taadda? Kai mutumin banza ne bakada adalci. Muna saba in ta taso indai na addini ne sai an tattaunashi, ko kunki ko kunso.
Alhmdullhi
Masha Allah
Shege Idi arnen zamani makiyin iyayen manzon Allah s.a.w
Aboye hassala
Wallahi akwai cakwakiya a labarina
Allah ya kyauta
Ameen
Innal Hamda ake cewa pls
Okay thanks
Sakallahu kairan
Hoto ba haramun bane
Wallahul musta'an
Miye hujjaka🤔
MA SHA Allah,MlM Allah ya Kara maka lafiya da Nisan kwana ya Dora ka Akan magiyanka nafili da nanesa malm yagaji Alkhairi sosai,
Toh Ameen summa Ameen
Labarina is
Is what
Mun gode
❤❤❤❤❤❤❤
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
❤🎉
Kai don GIRMAN ALLAH KU DAINA SHIGA HARKAR MUTANE. KAI IDRIS WANNAN AI DANKA NE SHIMA WANNAN KARATU NE. KARE KO DA YAUSHE SAI YAYI HAUSHI. DANKA WALLAHI ZASU RAINA KA KANA KURANKAN KA DOCTOR SHIRMEN BANZA.
0:46
Toh Ina ruwanka? Ka kyaleshi mana, kaji da damuwanka
Mungode da sauraro
Aslm wannan gaskiya ne Malam, haka yake جزاك الله خير الجزاء يا معلم
Mungode da sauraro و لك
Prof. Isa Ali Pantami Allah yasa mudace
Ameen summa Ameen
Raba Gardama kenan Saurara kaji kan Hukuncin Daukar Huto tareda Sheikh Alkasim Hoturo. kalli cikakken video donjin Wannan Abu.
🎉🎉
Mungode da sauraro
Masha Allah
Mungode da sauraro
Assalamu alaikum warahmatullahi wabarkatuh, ya Allah ka qara wa malamanmu basira da imani, Allah yasa mu dace da daidai. Allah yayi albarka wa malamanmu, alhamdulillah bini'imatil islam
Ameen summa Ameen
Allah ya sakawa Sheikh da alheri.
Ameen summa Ameen
Ya kamata mu ahussunnah musani bazai taba yuwuwa ace duka malamanmu Sai sunzama a fahimta dayaba, Manyan malaman musulunci ba a fahimta daya suka mutuba,kowa da fahimtarsa Kuma hakan besa suna kallan juna da sharri ba,Allah yasa mu dace
Wannan Maganan naka Gaskiya neh Allah yasa mudace