- Видео 47
- Просмотров 442 773
Gargajiya Tv
Нигерия
Добавлен 16 дек 2016
Tashar Da Take Samar Da Wakoki Da Wasanni Na Gargajiya Massu Sanya Nisha Don ilmantuwa Da al'adun Hausawa, Yi "Subscribe" Domin kasancewa Damu, Sai Ka Danna Kararrawa 🔔🔔 Domin Samun sabbabbin Wakoki da Da Video Da Gargajiyar Hausawa Da Zarar Mun Dora
Alh Garba Sufa ~ Collection 3 / wakokin garba sufa / sufa / wakokin gargajiya / gargajiya
Alh Garba Sufa ~ Collection 3 / wakokin garba sufa / sufa / wakokin gargajiya / gargajiya
Просмотров: 1 774
Видео
Alh Sani Dan Indo Collection 8 ~ Wakokin Dan Indo ~ wakokin gargajiya ~ Gargajiya Tv
Просмотров 1,3 тыс.4 года назад
Alh Sani Dan Indo Collection 8 ~ Wakokin Dan Indo ~ wakokin gargajiya ~ Gargajiya Tv
Damben Yaro Abba Da Sarkin Dambe a kano
Просмотров 334 года назад
Damben Yaro Abba Da Sarkin Dambe a kano
Dan Maraya Jos - Mutuwa Rigar Kowa / Gargajiya / wakokin gargajiya / Wakokin hausa / hausa gargajiya
Просмотров 9 тыс.4 года назад
Dan Maraya Jos - Mutuwa Rigar Kowa / Gargajiya / wakokin gargajiya / Wakokin hausa / hausa gargajiya
Dan Maraya Jos - Wa Yasan Gobe / Gargajiya / wakokin gargajiya / Wakokin hausa / hausa gargajiya
Просмотров 9 тыс.4 года назад
Dan Maraya Jos - Wa Yasan Gobe / Gargajiya / wakokin gargajiya / Wakokin hausa / hausa gargajiya
Dan Maraya Jos - 'Yan Amalanke / Gargajiya / wakokin gargajiya / Wakokin hausa / hausa gargajiya
Просмотров 6 тыс.4 года назад
Dan Maraya Jos - 'Yan Amalanke / Gargajiya / wakokin gargajiya / Wakokin hausa / hausa gargajiya
Damben Sarkin Gidan Damben Kano | Dambe | Gargajiya Tv
Просмотров 764 года назад
Damben Sarkin Gidan Damben Kano | Dambe | Gargajiya Tv
Ali kanin Bello Ya kada Ibola - Dambe | Gargajiya Tv
Просмотров 854 года назад
Ali kanin Bello Ya kada Ibola - Dambe | Gargajiya Tv
Final - Damben Mota 2019 Yadda ta kaya | Dambe | Gargajiya Tv
Просмотров 2424 года назад
Final - Damben Mota 2019 Yadda ta kaya | Dambe | Gargajiya Tv
Bahagon Dan Kanawa da Sani Mai Kifi | Dambe
Просмотров 2354 года назад
Bahagon Dan Kanawa da Sani Mai Kifi | Dambe
Bahagon Sama'ila ya Buge Dan Inda | Dambe
Просмотров 1324 года назад
Bahagon Sama'ila ya Buge Dan Inda | Dambe
Dan Maraya Jos - Karan Mota / Gargajiya / wakokin gargajiya / Wakokin hausa / hausa gargajiya
Просмотров 6 тыс.4 года назад
Dan Maraya Jos - Karan Mota / Gargajiya / wakokin gargajiya / Wakokin hausa / hausa gargajiya
Dan Maraya Jos - Soja / Gargajiya / wakokin gargajiya / Wakokin hausa / hausa gargajiya
Просмотров 12 тыс.4 года назад
Dan Maraya Jos - Soja / Gargajiya / wakokin gargajiya / Wakokin hausa / hausa gargajiya
Dan Goma / Motar Alpha / Gargajiya / wakokin gargajiya / Wakokin hausa / hausa gargajiya
Просмотров 4,8 тыс.4 года назад
Dan Goma / Motar Alpha / Gargajiya / wakokin gargajiya / Wakokin hausa / hausa gargajiya
Dan Goma / Tsohuwar Karuwa / Gargajiya / wakokin gargajiya / Wakokin hausa / hausa gargajiya
Просмотров 15 тыс.4 года назад
Dan Goma / Tsohuwar Karuwa / Gargajiya / wakokin gargajiya / Wakokin hausa / hausa gargajiya
Alh Surajo Mai Asharalle ~ Ku Bugamin Tambura / Gargajiya TV / wakokin gargajiya / Wakokin hausa
Просмотров 7 тыс.5 лет назад
Alh Surajo Mai Asharalle ~ Ku Bugamin Tambura / Gargajiya TV / wakokin gargajiya / Wakokin hausa
Alh Muhammadu Dan Anace ~ 06 / Gargajiya / wakokin gargajiya / Wakokin hausa / hausa gargajiya
Просмотров 27 тыс.5 лет назад
Alh Muhammadu Dan Anace ~ 06 / Gargajiya / wakokin gargajiya / Wakokin hausa / hausa gargajiya
Alh Muhammadu Dan Anace ~ 04 / Gargajiya / wakokin gargajiya / Wakokin hausa / hausa gargajiya
Просмотров 10 тыс.5 лет назад
Alh Muhammadu Dan Anace ~ 04 / Gargajiya / wakokin gargajiya / Wakokin hausa / hausa gargajiya
Alh Muhammadu Dan Anace ~ 05 / Gargajiya / wakokin gargajiya / Wakokin hausa / hausa gargajiya
Просмотров 30 тыс.5 лет назад
Alh Muhammadu Dan Anace ~ 05 / Gargajiya / wakokin gargajiya / Wakokin hausa / hausa gargajiya
Alh Muhammadu Dan Anace ~ 02 / Gargajiya / wakokin gargajiya / Wakokin hausa / hausa gargajiya
Просмотров 7 тыс.5 лет назад
Alh Muhammadu Dan Anace ~ 02 / Gargajiya / wakokin gargajiya / Wakokin hausa / hausa gargajiya
Alh Muhammadu Dan Anace ~ 03 / Gargajiya / wakokin gargajiya / Wakokin hausa / hausa gargajiya
Просмотров 13 тыс.5 лет назад
Alh Muhammadu Dan Anace ~ 03 / Gargajiya / wakokin gargajiya / Wakokin hausa / hausa gargajiya
Alh Sani Dan Indo ~ Hashimu Ummaru ~ Wakokin Dan Indo ~ dan indo ~ wakokin gargajiya ~ Gargajiya Tv
Просмотров 1,9 тыс.5 лет назад
Alh Sani Dan Indo ~ Hashimu Ummaru ~ Wakokin Dan Indo ~ dan indo ~ wakokin gargajiya ~ Gargajiya Tv
Alh Ali Makaho ~ Kaza Mai Kwai a Rijiya ~ Wakokin Ali Makaho ~ wakokin gargajiya ~ Gargajiya Tv
Просмотров 55 тыс.5 лет назад
Alh Ali Makaho ~ Kaza Mai Kwai a Rijiya ~ Wakokin Ali Makaho ~ wakokin gargajiya ~ Gargajiya Tv
Alh Ali Makaho ~ Dare Duniya Labari ~ wakokin Ali Makaho ~ wakokin gargajiya ~ Gargajiya Tv
Просмотров 17 тыс.5 лет назад
Alh Ali Makaho ~ Dare Duniya Labari ~ wakokin Ali Makaho ~ wakokin gargajiya ~ Gargajiya Tv
Alh Audu Waziri ~ Sarkin Karaye Abubakar ~ Gargajiya ~ wakokin gargajiya ~ Gargajiya Tv
Просмотров 2,7 тыс.5 лет назад
Alh Audu Waziri ~ Sarkin Karaye Abubakar ~ Gargajiya ~ wakokin gargajiya ~ Gargajiya Tv
Alh Ali Makaho ~ Warewa ~ Wakokin Ali Makaho ~ wakokin gargajiya ~ Gargajiya Tv
Просмотров 14 тыс.5 лет назад
Alh Ali Makaho ~ Warewa ~ Wakokin Ali Makaho ~ wakokin gargajiya ~ Gargajiya Tv
Tace ba za tayi aure qauye ba...... To tayi a birnin mana 😂😂😂
Allah sarki
❤
Ag
Allah ya jikan maza!
Allah ya gafartawa mawakan gargajiya amin
Allahu Akbar Allah yajikan Dr ya kyauta makwancinsa
Usman iliyasu
Thanks for sharing
This is a special song and golden voice.
Jiya ba yau
Jiki na ya fara rawa...😅
Dan allah ku kawo mana na yar gagara
Allah Sarki Rayuwa! Allah Ya Kyautata Makwanci Ya Kae Haske Amintacce Gabarin Su Baki Daya... Muna Godia Muke Gare Ku... Live Long Karaye Live Long Karaye Emirates Council...
Madalla dai… lamba daya..🙌 fasihi dan anace.. ALLAH ta’ala YA gafarta musu da mu gaba daya.. Ameen
Da wadannan nada rai, da ba wanda ya isa yayi rashin imanin da ake yiwa talakawa a jahar Zamfara.
Allah ya jikan wannan fasihi.
Inajin Najidadin wannan tasha don Allah munaso asamana waqoqin jibo nakwakwi
A Wacce shekara Dan anace ya rasu? Don Allah ku Nemo mana wakokin Mai turare masu tsawon minti 30 zuwa Sama da bube
0
Allah ya Jikan Dr Alh Adamu Dan Marayan Jos.
Rayuwa kenan abinda kafi karfi watarana sai yafi karfin ka. Ikon Allah kaday ke dawwama.
Hakika maganar ka gaskia cec
Allahu akbar Allah yajikanshi da rahama yasa aljannah ce makomarsa amin ameen ya Allah
شكرا جزيلا
Allah yajikan Dr Dan Maraya Jos
good
Allah y biya muna godiya
Alhamdulillahi
Masha Allah
Salam
Wlsm
Allah ya jikan malan
Ameen thumma Ameen
Good evening
Good evening how are you ?
Nima nabaka babbar rigah sabuwa kar Yar maleeh
Matukar Godiya
MAMANBAKAiy
NiGERkobi
Godiya
Karla manta ka danna Subscribe
Alimakahohausa1986
Ka kyauta da kasamo mana wakokin kassu!
Muna Godiya kar Manta ka yi mana Subscribe da kuma talla
Allah ya jikan mlm Akilu Aliyu Dan Allah kusa mn saki a hannun mumini .da kiyari ya karyani
Insha ALLAH Zamu Saka kai dai kawai kayi Subscribe ka Danna kararrawa all zaka samu sako da zarar mu dora
Allah sarki duniya shekara da yawa Allah ya jikan mazan jiya godeya muke gargajiya tv
Kar a Manta ayi Subscribe
thank you for this one it's very nice
Hope you Subscribe
Allah Gafartama kassu zurmi. Please kuyi uploading waqar Halima 'yar Buzaye. Bansan sunan mawaqin ko mawaqiyarba amma anayin kidan da garaya ne ko Gurumi.
Gaskia Dole sai ka san sunan mawakin shine xamu samu damar Nemo maka wakar Mun gode da kasancewa damu. Kar ka manta kayi Subscribe
Allah ya da alheri mun gode sosai kuma muna neman sauran wakokin dan anace kamar wakar sa ta ado dan kore da sauran su
Ok In Allah ya Yadda Zamu Cigaba da kokari
@@GargajiyaTv ok mun gode sosay da irin kokorin da kukeyi don tunatar damu iyayyan mu da yadda suka rayu a baya ..muna alfary da wannan tasha ta ku
@@GargajiyaTv mungode kwarai
Muma mun Gode da kasancewa da kukeyi damu
Kidan maza
Da kyau!
Allah ya jikan maza, Hassan kwali telex tudun jukun zaria
Kidin tauri sai kassu zurmi
Jiya ba yau ba.
Gaskia kam
Don Allah kusamana wakar ratata sarkin maganacr
In Allah Ya Yadda Zan Saka NA gode Na je Makatanta ne Shiyasa ko mai ya tsaya Amma na dawo na dawo In Allah Ya Yadda komai Zai Ci gaba Dan Allah Kayimin Tallah Wajen Abokai da Yan uwa domin Shawara ko tambaya Zaka iya samuna a whatsapp *08037001408*
Kuma Ya sunan Mawakin
Allah Ya jikan Malam (Dr.). Allah Ya gafarta masa. Amin.
Ameen
Ok