- Видео 95
- Просмотров 129 524
Kasar Zazzau A Jiya da Yau
Нигерия
Добавлен 26 апр 2019
Wannan Channel din mun bude shi ne Dan kawo muku tarihin Masarautar zazzau,
tarihin Malamai,Yan Kasuwa, Yan Siyasar kasar
Zazzau, Hawan dawaki na Salla karama da Babba da dai Sauransu. KAR KU MANTA KUDANNA SUBSCRIBE
tarihin Malamai,Yan Kasuwa, Yan Siyasar kasar
Zazzau, Hawan dawaki na Salla karama da Babba da dai Sauransu. KAR KU MANTA KUDANNA SUBSCRIBE
shiri na musaman tare da Hajiya Hawa'u Dalhatu Mohammed Bursar na Jami'ar Jahar Kaduna KASU
shiri na musaman tare da Hajiya Hawa'u Dalhatu Mohammed Bursar na Jami'ar Jahar Kaduna KASU
Просмотров: 32
Видео
Shiri na Musamman Tare da Mai Girma Marafan Dawakin Zazzau Alh. Shehu Turaki
Просмотров 11021 день назад
Shiri na Musamman Tare da Mai Girma Marafan Dawakin Zazzau Alh. Shehu Turaki
KO KUNSAN Kashi na Daya (1)
Просмотров 15Месяц назад
Shiri na musamman da zaku dunga sanin Attajiran kasar Zazzau
Kasaitace Dan Sarki a Kasar Zazzau Kashi na Daya (1)
Просмотров 59Месяц назад
Kasaitace Dan Sarki a Kasar Zazzau Kashi na Daya (1)
VIDEO: Ku Kalli Hira na Musamman Tare da Mai Girma Wamban Zazzau Alhaji Abdulkarim Muhammadu Aminu
Просмотров 141Месяц назад
VIDEO: Ku Kalli Hira na Musamman Tare da Mai Girma Wamban Zazzau Alhaji Abdulkarim Muhammadu Aminu
Shiri na Musamman Tare da Prof Sheikh Ahmad Abdallah OON Magajin Garin Nupe
Просмотров 316 месяцев назад
SHIRI NA MUSAMMAN TARE DA MAGAJIN GARIN NUPE. Tare da Prof Sheikh Ahmad Abdallah OON Magajin Garin Nupe. Za muji tarihin rayuwan shi da kuma yadda za'a gyara harkar ilimi a kasar nan da sauran batutuwa da dama. Ku kasan ce da mu domin kallon cikakken shirin zuwa gobe in Allah ya kai mu.
Shiri na Musamman Tare da Barr Abdullah Zubairu Abduullahi Registrar Nuhu Bamalli Polytechnic Zaria
Просмотров 10110 месяцев назад
Shiri na Musamman Tare da Barr Abdullah Zubairu Abduullahi Registrar Nuhu Bamalli Polytechnic Zaria
Shiri na Musamman Tare Da Mai Girma Dan Galadiman Wazirin Zazzau Alh Shitu Dikko
Просмотров 12910 месяцев назад
#07january2024
Shiri na musamman tare da Alhaji Shehu Iya Sai'du Tafidan Dawakin Na Farko A Masarautar Zazzau
Просмотров 6610 месяцев назад
Shiri na musamman tare da Alhaji Shehu Iya Sai'du Tafidan Dawakin Na Farko A Masarautar Zazzau
Shiri na Musamman Tare Da Mai Girma Garkuwan Kudun Zazzau Dr Muhammad Sani Uwaissu Shika
Просмотров 9510 месяцев назад
Shiri na Musamman Tare Da Mai Girma Garkuwan Kudun Zazzau Dr Muhammad Sani Uwaissu Shika
Shiri na musamman Tare Da Mai Girma kuliyan Zazzau Justice Ishaq Aliyu Bello
Просмотров 6911 месяцев назад
SHIRI NA MUSAMMAN TARE DA KULIYAN ZAZZAU Kamar yadda muka saba kawo muku shiri na musamman da Hakimai ko Malamai ko attajirai, yan kasuwa da yan siyasa waɗanda suke bada gudunmawa a kasar Zazzau dama ƙasa baki daya, Yau ma wannan shafi yasamu ganawa da Maigirma Kuliyan Zazzau Justice Ishaq Aliyu Bello da yardar Allah. Gadai yanda hiran ta kasance, ayi kallo da saurare lafiya. Head of admins #07...
Wakar Magajin Garin Zazzau Alh Mu'azu Nuhu Bamalli, Daga Bakin Magaji Banga Zazzau
Просмотров 4,7 тыс.11 месяцев назад
Wakar Magajin Garin Zazzau Mu'azu Nuhu Bamalli,Daga Bakin Magaji Banga Zazzau
Kasar Zazzau a jiya da yau a Tashar Queen FM Zaria
Просмотров 1911 месяцев назад
Kasar Zazzau a jiya da yau a Tashar Queen FM Zaria
Mushaƙata da Wakan Madakin Zazzau Malam Munir Jaafaru OFR mni
Просмотров 46911 месяцев назад
Mushaƙata da Wakan Madakin Zazzau Malam Munir Jaafaru OFR mni
Maigirma Shamakin Zazzau Malam. Aminu Dantsoho ya Cika 30 a Wannan sarauta ta Shamakin Zazzau.
Просмотров 378Год назад
Maigirma Shamakin Zazzau Malam. Aminu Dantsoho ya Cika 30 a Wannan sarauta ta Shamakin Zazzau.
Sarkin Zazzau Ya yi Magana Kan Kisan Masu Maulidi a Tudun Biri igabi Jahar kaduna
Просмотров 112Год назад
Sarkin Zazzau Ya yi Magana Kan Kisan Masu Maulidi a Tudun Biri igabi Jahar kaduna
Sarkin Zazzau Ya yi Magana Kan Kisan Masu Maulidi a Tudun Biri igabi Jahar kaduna
Просмотров 50Год назад
Sarkin Zazzau Ya yi Magana Kan Kisan Masu Maulidi a Tudun Biri igabi Jahar kaduna
Fira Da Marigayi Magajin Garin Zazzau Amb Mansur Nuhu Bamalli
Просмотров 119Год назад
Fira Da Marigayi Magajin Garin Zazzau Amb Mansur Nuhu Bamalli
Mai Martaba Sarkin Zazzau a wajen Jawabin VC Na ABU Zaria a wajen Yayan Dalibai 2023
Просмотров 92Год назад
Mai Martaba Sarkin Zazzau a wajen Jawabin VC Na ABU Zaria a wajen Yayan Dalibai 2023
Jawabin Kaɗɗamar da Littafin Tarihin Sarkin Zazzau Malam Jafaru ɗan Isiyaku
Просмотров 41Год назад
Jawabin Kaɗɗamar da Littafin Tarihin Sarkin Zazzau Malam Jafaru ɗan Isiyaku
Muhammadu Madakin Zazzau | Wakar Munir Jaafaru daga bakin Shatan Zazzau
Просмотров 2612 года назад
Muhammadu Madakin Zazzau | Wakar Munir Jaafaru daga bakin Shatan Zazzau
Wakar Sarkin Zazzau Marigayi Jafaru Dan Isiyaku- Shatan Zazzau
Просмотров 3152 года назад
Wakar Sarkin Zazzau Marigayi Jafaru Dan Isiyaku- Shatan Zazzau
Wanene Sarkin Zazzau Malam Ja'afaru Dan Isiyaku - Prof Ango Abdullahi (Magajin Rafin Zazzau)
Просмотров 2342 года назад
Wanene Sarkin Zazzau Malam Ja'afaru Dan Isiyaku - Prof Ango Abdullahi (Magajin Rafin Zazzau)
Illolin Shaye Shaye Ga Matasa Episode 2
Просмотров 302 года назад
Illolin Shaye Shaye Ga Matasa Episode 2
Illolin Shaye Shaye Ga Matasa Episode 1
Просмотров 362 года назад
Illolin Shaye Shaye Ga Matasa Episode 1
Mai Martaba Sarkin Zazzau Amb Ahmad Nuhu Bamalli Ranan Hawan daushen Karamar Sallah 2022
Просмотров 8372 года назад
Mai Martaba Sarkin Zazzau Amb Ahmad Nuhu Bamalli Ranan Hawan daushen Karamar Sallah 2022
Allah ya gafarta masu
Allah ya jikan Dan uwanka alh Bashir aminu
Good yayi Dadi sosai
Allah yajikansa da rahama
Agashsheka da wannan namijin hazaka.
J7kkln
Very interesting
Fatan alkhairi
Zahra Ebisobe4
Zahra Ebisobe4
ZahraEgisobe4
Ina isar da gasisuwa ga Alhaji Buhari Auwalu, shugaban rediyon taraiya na Kaduna. Masha Allah
Allah yajikansa. Yakai haske kabarinsa
Gaskiya wannan waƙar taburgeni
Bonsoir a tou le monde
1s Vichy t&
Masha Allah Alhamdulillah ✍
Thanks a lot prince Umar Shehu Idris … MAY ALLAH REWARD U ABUNDANTLY 🤲 Ameen Ya Rabbi
Yariman Zazzau Alhaji Munir Jaafaru is one of the best friends I knew and met in Nigeria, he is very sincere and honest, its an HONOR for me to know him , he deserves the best good luck
Allah shi taimakeka mu burkiloli mana alfahari da kai kuma muna fatan allah ya karamaka daukaka. Kukana shine ba a son daukar mutanan zaria aiki akamfani triple dake kasuwan sabon gari zaria don allah kasa baki aruka daukar muta nan zaria.allah shi karama nasara.
Masha Allah, waka kam tayi dadi sosai, Allah ya kara basira
Indai waka ce abar wa dan kwairo
Allah ya jikan ka 😭😭
Allah ya jikan da idrisu
Ka dinga daga muryar ka @rashid.
Inshallah zaa gyara
Allah ya ci kama Burin ka, ya kuma taqaita ma jira✊✊✊. #YarimanZazzau
Allahu Akbar rayuwa kinan watarana sai labari
MashaAllah mun kalla kuma munyi subscribe Muna fatan kuma zaku taimakawa channel dinmu mai suna HIBBIN NABIY TV da subscribe Dan musamu mukai labari muma Muna godiya Allah kara daukaka
Allah ya albarkaci kasar zazzau
Allah Sarki😭😭😭
Allah yamaka rahama sarki
saukalafiya mai zazzau