- Видео 78
- Просмотров 4 992
KTV HAUSA 24
Добавлен 2 янв 2020
Tashar Kainuwa TV Hausa 24 dake kan RUclips, tasha ce da muka samar domin taimakawa al'umma wajen samun sauƙi da mafita a al'amuransu na yau da kullum.
Muna samar da bayanai masu amfani wajen zamantakewar al'umma a fannoni daban-daban na rayuwa, kamar ilimi, kasuwanci, zamantakewar aure, kiwon lafiya, fasahar sadarwa da dai sauransu.
Muna da burin taimakawa mutane su inganta rayuwarsu ta hanyar koyar da dabaru da hanyoyi da za su taimaka musu wajen shawo kan ƙalubalen da suke fuskanta.
Za kuma ku iya bibiyar shafin jaridarmu na www.kainuwa24.com.ng domin samun ƙarin wasu bayanan harma da labarai masu kara-kai-na a shafukan sada zumunta.
Ku biyo mu don samun sabbin shirye-shirye masu ilimantarwa da nishaɗantarwa, ko kuma ku yi mana magana a manhajar WhatsApp akan lambar waya 09038766700
Muna samar da bayanai masu amfani wajen zamantakewar al'umma a fannoni daban-daban na rayuwa, kamar ilimi, kasuwanci, zamantakewar aure, kiwon lafiya, fasahar sadarwa da dai sauransu.
Muna da burin taimakawa mutane su inganta rayuwarsu ta hanyar koyar da dabaru da hanyoyi da za su taimaka musu wajen shawo kan ƙalubalen da suke fuskanta.
Za kuma ku iya bibiyar shafin jaridarmu na www.kainuwa24.com.ng domin samun ƙarin wasu bayanan harma da labarai masu kara-kai-na a shafukan sada zumunta.
Ku biyo mu don samun sabbin shirye-shirye masu ilimantarwa da nishaɗantarwa, ko kuma ku yi mana magana a manhajar WhatsApp akan lambar waya 09038766700
SHIRIN TARBIYYA TARE DA MALAMA AISHA AMINU AHALI
SHIRIN TARBIYYA TARE DA MALAMA AISHA AMINU AHALI
Просмотров: 27
Видео
Sheikh Kabiru Gombe Ya Fashe Da Kuka Lokacin Da Yake Wa'azi
Просмотров 329День назад
Yaƙin Hunain ya sa Sheikh Haruna Gombe zubar da hawaye. #izala_dariqa_waazi_muqabala_nasiha #sunnah #arewa
Dr. Umar Ibrahim Indabawa ya bayyana matsayarsa akan halaccin hoto.
Просмотров 8914 дней назад
#sunnah #hoto #drumaribrahim
MATSALOLIN MA'AURATA
Просмотров 1414 дней назад
Shiri ne da Malam Adam Lawan Giginyu ke amsa tambayoyi akan matsalolin da suka dabaibaye zamantakewar aure. Kuma kuna da damar turo da naku tambayoyin domin Malam ya amsa muku.
MATSALOLIN MA'AURATA - 004
Просмотров 1414 дней назад
TAMBAYA: Mun kasance mun san juna tun kafin mu yi aure da mijina, amma a yanzu haka ina cikin damuwa da tashin hankali domin bana samun kulawa daga gare shi sannan kuma ya koma kula-kulen mata. Gani kuma ina da ciki har wata bakwai?
MATSALOLIN MA'AURATA - 003
Просмотров 2114 дней назад
TAMBAYA: Ina zaune da mijina tsawon shekaru kuma muna da yara. Ina yin dukkan ƙoƙarina wajen ganin na gamsar da shi ko na kyautata masa ko na faranta masa amma baya nuna gamsuwarsa ko yabawarsa, sai dai idan an samu matsala ya kan wulaƙanta ni ko da a gaban yara ne........?
MATSALOLIN MA'AURATA - 002
Просмотров 4114 дней назад
Malam na yi yaji na koma gidanmu saboda matsalar da nake samu da mijina, amma a madadin ya zo biko sai ya aiko min da takardar sarki.
IDO BA MUSU BA (Ki Zamar Masa Mage, Ya Zamar Miki Zakara)
Просмотров 6521 день назад
IDO BA MUSU BA (Ki Zamar Masa Mage, Ya Zamar Miki Zakara)
Matsalolin Ma'aurata 001
Просмотров 41Месяц назад
ruclips.net/p/PL4EZC5H1iozeoBOHvSolPZVQJDhWfva0t&si=O9iu4gXvxzCfke4y
MATSALOLIN MA'AURATA 001 - MALAM LAWAN ADAM GIGINYU DA MALAMA AISHA AMINU AHALI
Просмотров 106Месяц назад
Shiri ne da Malam Adam Lawan Giginyu ke amsa tambayoyi akan matsalolin da suka dabaibaye zamantakewar aure. Kuma kuna da damar turo da naku tambayoyin domin Malam ya amsa muku.
IDO BAMUDU BA (Muhimmancin Zance Kafin Aure) 31 10 2023
Просмотров 31Месяц назад
ABUBUWAN DA AKA TATTAUNA A CIKIN SHIRIN SUN HADA DA 1. Mummunan Zance 2. Zancen Shiririta 3. Hira Mai Fa'ida 4. Fahimtar Juna Yayin Zance 5. Karantar Hali, Dabi'u Da Wayewa An Karanto Sakonnin Masu Sauraro, da sauran batutuwa da aka tattauna akan zance
IDO BA MUDU BA 17 10 2023
Просмотров 19Месяц назад
ABUBUWAN DA AKA TATTAUNA A CIKIN SHIRIN SUN HADA DA 1. Saurin Yadda Na Janyo Soyayya 2. Yin Uzuri Na Janyo Soyayya 3. Kyakkyawar Tarba Na Nuni Da Soyayya 4. Zuwa Wajen Mace A Karon Farko 5. Rashin Kyauta Na Kore Soyayya An kuma Tattauna Muhimman Abubuwa Game Da Zamantakewar Aure
INDO BA MUDU BA - TA INA KUKUDACE DA JUNA 20 02 2024
Просмотров 8Месяц назад
INDO BA MUDU BA - TA INA KUKUDACE DA JUNA 20 02 2024
IDO BA MUDU BA 19 12 2023 ADDU'AR AURE
Просмотров 18Месяц назад
IDO BA MUDU BA 19 12 2023 ADDU'AR AURE
Sallallahu alaihi wa sallam! Allah Ya kara mana soyayyar Annabin Rahama, Amin.
Allah Ya ƙara lafiya, Malam
Za mu iya sauke tambayoyinmu ta nan?
Kwarai. Za ku iya ajiye wa, kuma insha Allah Malam zai amsa muku.
𝗛𝗮𝗿𝘃𝗮𝗿𝗱 𝗨𝗻𝗶𝘃𝗲𝗿𝘀𝗶𝘁𝘆: Data Science: Machine Learning lnkd.in/eBPDfkqd Data Science: Probability lnkd.in/ecEFv-hE Data Science: Linear Regression lnkd.in/eSXXnvBC Data Science: R Basics lnkd.in/eCCu4pv7 Data Science: Visualisation lnkd.in/ez9ZERvW Introduction to Data Science with Python lnkd.in/eXNpHZ85 Data Science: Capstone lnkd.in/ek85CQSN 𝗦𝘁𝗮𝗻𝗳𝗼𝗿𝗱 𝗨𝗻𝗶𝘃𝗲𝗿𝘀𝗶𝘁𝘆: R Programming Fundamentals lnkd.in/eYrsBwAH Statistical Learning with R lnkd.in/e6s6GCRC Statistical Learning with Python lnkd.in/ehDVz6pi Mining Massive Data Sets lnkd.in/eHAtE2uU Databases: Relational Databases and SQL lnkd.in/eC8SKwkx Databases: Semistructured Data lnkd.in/eywttbPv Databases: Advanced Topics in SQL lnkd.in/eFE7ZA7H 𝗠𝗜𝗧 𝗨𝗻𝗶𝘃𝗲𝗿𝘀𝗶𝘁𝘆 (𝗢𝗖𝗪): AI 101 lnkd.in/eyfc2MYU Artificial Intelligence lnkd.in/eBwQcchv Introduction To Algorithms lnkd.in/exFuGj9C Introduction to Computational Thinking and Data Science lnkd.in/eZd6mEqx Introduction to Machine Learning lnkd.in/eBSmSDFd Machine Learning with Python: from Linear Models to Deep Learning lnkd.in/etEygmKY Understanding the World Through Data lnkd.in/esuH2xT6 Machine Vision lnkd.in/ewN8gcEn
1. Introduction to Artificial Intelligence This course explores artificial intelligence (AI), focusing on its significance, machine learning, deep learning, and how Amazon incorporates AI into its products. Link: www.classcentral.com/course/introduction-to-artificial-intelligence-73431
2. Introduction to Blockchain This course is for beginners interested in how blockchain can benefit businesses. It covers key concepts, advantages, and real-world examples of blockchain solutions. Link: www.classcentral.com/course/introduction-to-blockchain-73913
3. Data Analytics Learning Plan This plan helps professionals design, build, secure, and maintain analytics solutions. It enables quick answers from data and prepares you for the AWS Certified Data Analytics - Specialty exam. Link: www.classcentral.com/course/data-analytics-learning-plan-71021…
4. Getting started with DevOps on AWS This course is for technical learners interested in the basic concepts of DevOps on AWS. You will explore the culture, practices, and tools used in a DevOps environment. Link: www.classcentral.com/course/getting-started-with-devops-on-aws-72991
5. Machine Learning Terminology and Process This course covers basic machine learning concepts and data processing steps. We detail each step and explain common terms and techniques used in machine learning projects. Link: www.classcentral.com/course/machine-learning-terminology-and-process-74056
6. DevOps Engineer Learning Plan This plan helps professionals deploy secure applications quickly on AWS. It covers version control, infrastructure as code, and CI/CD, preparing you for the AWS Certified DevOps Engineer exam. Link: www.classcentral.com/course/devops-engineer-learning-plan-71038
7. Machine Learning Learning Plan This plan offers digital training on machine learning services and cloud infrastructure, preparing you for the AWS Certified Machine Learning - Specialty exam. Link: www.classcentral.com/course/machine-learning-learning-plan-71022
8. AWS Cloud Quest: Cloud Practitioner Gain hands-on experience and learn to build real-life solutions with AWS services. Link: www.classcentral.com/course/aws-cloud-quest-cloud-practitioner-266651
9. Machine Learning Terminology and Process This course covers basic machine learning concepts and the data process. Each step and common term in an ML project is explained in detail. Link: www.classcentral.com/course/machine-learning-terminology-and-process-74056
Malam Allah ya karabasira
Ayimana sabon video akan Sim card
Yayi duhu gaskiya kuduba ba a ganewa
Video Bai fitaba
Macha Allah
Allha yasaka da alhairi bayani haka nayi Wana tun 2019 godiya
Masha Allah. Muna godiya muma
Mungode da wannan ilimi da aka bamu fi sabilillahi. Allah ya kara daukaka
Allahumma Amin. Muna godiya.
Wannan video yana da fadakarwa sosai Allah ya kara basira 👍
Amin
Am first to comment on ur channel. I hope u should keep enlighten ppl.