Dare Dubu Da Daya 1001
Dare Dubu Da Daya 1001
  • Видео 118
  • Просмотров 133 149
Dare na 45
Dare na 45
Просмотров: 255

Видео

DARE NA 44 a cikin dare dubu da daya
Просмотров 3832 года назад
DARE NA 44 a cikin dare dubu da daya
DARE NA 43 a cikin dare dubu da daya
Просмотров 2752 года назад
Hikayar Tela
DARE NA 4 a cikin dare dubu da daya
Просмотров 1243 года назад
DARE NA 4 a cikin dare dubu da daya
Dare na 42
Просмотров 1743 года назад
Dare na 42
DARE NA UKU 3 a cikin dare dubu da daya
Просмотров 1303 года назад
Hikayar Dattijo Mai-karnuka Biyu
DARE NA BIYU 2 a cikin dare dubu da daya
Просмотров 2593 года назад
HIKAYAR DATTIJO MAI BAREWA
Dare na 41
Просмотров 2483 года назад
Dare na 41
Dare Na 40 A Cikin Dare Dubu Da Daya
Просмотров 3143 года назад
Dare Na 40 A Cikin Dare Dubu Da Daya
Dare Na Daya 1B kashi na biyu 2
Просмотров 1323 года назад
Dare Na Daya 1B kashi na biyu 2
Dare na Daya 1A Episode 1001 Nights ألف ليلة وليلة
Просмотров 2633 года назад
ci gaba ruclips.net/video/l5umrmAAw8U/видео.html
Dare na 39 a cikin dare dubu daya
Просмотров 3873 года назад
Dare na 39 a cikin dare dubu daya
Dare na 38
Просмотров 2683 года назад
Dare na 38
Maganin Karfin Maza A cikin Alqurani - malaman kano
Просмотров 7393 года назад
kanawa sun binciko maganin karfin maza a cikin alqurani
Dare na 37 a cikin dare dubu da daya
Просмотров 2553 года назад
Karshen hikayar masunci kuma farko hikayar tela, mai-kusimbi, bayahude, kukun sarki, banasare da.....
Labarin Wasu Kwarata a Cikin Garin Kano - Daga Bakin Shekh Malam Aminu Daurwa
Просмотров 253 года назад
Labarin Wasu Kwarata a Cikin Garin Kano - Daga Bakin Shekh Malam Aminu Daurwa
DARE NA 36 A A CIKIN DARE DUBU DA DAYA, EPISODE 36 IN 1001 ARABIAN NIGHTS ألف ليلية وليلة
Просмотров 1843 года назад
DARE NA 36 A A CIKIN DARE DUBU DA DAYA, EPISODE 36 IN 1001 ARABIAN NIGHTS ألف ليلية وليلة
Matan Da Suka Kashe Mazajensu a Dalilin Auren Dole - Malam Aminu Daurawa
Просмотров 623 года назад
Matan Da Suka Kashe Mazajensu a Dalilin Auren Dole - Malam Aminu Daurawa
DARE NA 35 A CIKIN DARE DUBU DA DAYA EPISODE 35 OF 1001 ARABIAN NIGHTS
Просмотров 2703 года назад
DARE NA 35 A CIKIN DARE DUBU DA DAYA EPISODE 35 OF 1001 ARABIAN NIGHTS
Dare na 34 episode
Просмотров 2913 года назад
Dare na 34 episode
Dare na 33 a cikin dare Dubu Da Daya episode 33 of 1000 Arabian nights
Просмотров 3203 года назад
Dare na 33 a cikin dare Dubu Da Daya episode 33 of 1000 Arabian nights
DARE NA 28 A CIKIN DARE DUBU DAYA EPISODE 28 IN 1001 ARABIAN NIGHTS
Просмотров 2063 года назад
DARE NA 28 A CIKIN DARE DUBU DAYA EPISODE 28 IN 1001 ARABIAN NIGHTS
Dare na 27 a cikin dare Dubu Da Daya episode 27
Просмотров 3163 года назад
Dare na 27 a cikin dare Dubu Da Daya episode 27
Dare na 32 a cikin dare Dubu Da Daya episode 32
Просмотров 3023 года назад
Dare na 32 a cikin dare Dubu Da Daya episode 32
DARE NA 31 A CIKIN DARE DUBU DA DAYA EPISODE 31 IN 1001 ARABIAN NIGHTS
Просмотров 3533 года назад
DARE NA 31 A CIKIN DARE DUBU DA DAYA EPISODE 31 IN 1001 ARABIAN NIGHTS
DARE 30 A CIKIN DARE DUBU DA DAYA, EPISODE 30 OF 1001 ARABIN NIGHTS
Просмотров 3063 года назад
DARE 30 A CIKIN DARE DUBU DA DAYA, EPISODE 30 OF 1001 ARABIN NIGHTS
Alqur'ani
Просмотров 493 года назад
Alqur'ani
Zargin Luwadi Da Yara, An Bawa Wani Uba 30,000 an yi Luwadi da dansa
Просмотров 4,9 тыс.4 года назад
Zargin Luwadi Da Yara, An Bawa Wani Uba 30,000 an yi Luwadi da dansa
DARE NA 29 A CIKIN DARE DUBU DA DAYA
Просмотров 4774 года назад
DARE NA 29 A CIKIN DARE DUBU DA DAYA
Idan ka fasa sa Kamani Allah ya Tsinewa uwarka albarka - wani malamai ya Fusata Kan Matsalar Tsaro
Просмотров 1444 года назад
Idan ka fasa sa Kamani Allah ya Tsinewa uwarka albarka - wani malamai ya Fusata Kan Matsalar Tsaro

Комментарии

  • @AminuYakubu-b6t
    @AminuYakubu-b6t 29 дней назад

    Allah saka da alkhairi

  • @MahamandanMalam
    @MahamandanMalam 2 месяца назад

    Ya allah ka kunyatarda duk Wanda yakeso Yaga bayan mussulmi

  • @HamedBello-o2r
    @HamedBello-o2r 2 месяца назад

    Kaji gaskiya

  • @HamedBello-o2r
    @HamedBello-o2r 2 месяца назад

    Allah ya Saka modibbo

  • @abubakrassidiq5170
    @abubakrassidiq5170 4 месяца назад

    Dan Allah ataimaka min da soft copy na littafin

  • @pluvrich_pluv5466
    @pluvrich_pluv5466 4 месяца назад

    Bayan wannan baka sake karanta labari ba?

  • @AhmedHaruna-lw8hv
    @AhmedHaruna-lw8hv 6 месяцев назад

    Ahmadu haruna

  • @auwalmusa9511
    @auwalmusa9511 8 месяцев назад

    ALHMDLLH MALLAM

  • @suleimanbello2083
    @suleimanbello2083 Год назад

    Duk ubanda yakira babanmu da Dan tatsine Allah ubangiji ya tsine Masa albarkah tare da shi da duk masu Goyan bayan haka لعنت الله عليكم

  • @suleimanbello2083
    @suleimanbello2083 Год назад

    Duk ubanda yakira babanmu da Dan tatsine Allah ubangiji ya tsine Masa albarkah tare da shi da duk masu Goyan bayan haka لعنت الله عليكم

  • @gsagta3394
    @gsagta3394 Год назад

    ❤❤❤❤❤😊

  • @aminumaikeke
    @aminumaikeke Год назад

    slm wayyo har yanzu dai lafiya?a tai Maka Yana dauke mana kewa!🎉🎉🎉🎉❤❤❤

  • @man_basho
    @man_basho Год назад

    Allah biya malan yahaya qur'an only Kuma kai mai wannan chanel din kamar yanda in izala suka ce sunan su ne in izala to kabari indan mutum ya fadi sunan sa sai ka gayama sa Malan sunan sa musilmi kawaii

  • @isaadam2516
    @isaadam2516 Год назад

    Kai wannan Mai karatun kakalenshi da iyayi yayi mishi yawa

  • @dunialabaridunialabari8644
    @dunialabaridunialabari8644 Год назад

    Wannan hkn gaskiya ne

  • @abdulmumunidramanisorgho1715

    Shi sunan shi musulmi baa tasineba

  • @mukhtarabdullahi4224
    @mukhtarabdullahi4224 2 года назад

    The only word of GOD is the quran

  • @tassitassi3273
    @tassitassi3273 2 года назад

    Masha allah gaskiya ne wannan malama

  • @abdullahhadiza5414
    @abdullahhadiza5414 2 года назад

    Muji shurum har yazu, wlh kana dadewa baka kawo litafi ba har mutu ya gaji da jira,

  • @abdullahhadiza5414
    @abdullahhadiza5414 2 года назад

    Dan Allah ha diga kawo mana shi ha kai kai,mugodai

  • @kingmasudwazzirie8992
    @kingmasudwazzirie8992 2 года назад

    Munajin dadin Littafin sosai karika kawo mana da wuri mana

  • @fkcfdudffghf7411
    @fkcfdudffghf7411 2 года назад

    Ran yaushe ake sawa

  • @fkcfdudffghf7411
    @fkcfdudffghf7411 2 года назад

    Ma Sha allah 🥰🥰🥰🥰🥰🙏🙏🙏🙏

  • @aminusabo2471
    @aminusabo2471 2 года назад

    Masussuka kana nufin Annabi saw ba ya magana kenan?

  • @fkcfdudffghf7411
    @fkcfdudffghf7411 2 года назад

    Jannat daga Saudi Arabia Dan allah asamana cigaba mungode

  • @alibaba3472
    @alibaba3472 2 года назад

    7 est 7 7 7 7 7 7 6

  • @nurajafar8366
    @nurajafar8366 2 года назад

    Mesassaqa ƙaton ƙauye

  • @balarabedalhagaya2250
    @balarabedalhagaya2250 2 года назад

    Alhamdu lillah rabbil alamin

  • @miste_max
    @miste_max 2 года назад

    Allah ya kara was malam Yahaiya ilimi da tsoron Allah amin, gaskiya wannan hanyace mai kyau sosai wajen fadakar da mu musulmin duniya Allah ya saka da alkhairi.

  • @fkcfdudffghf7411
    @fkcfdudffghf7411 2 года назад

    Amma ai wasu Basu jiba

  • @fkcfdudffghf7411
    @fkcfdudffghf7411 2 года назад

    🥰🥰🥰🙏🙏🙏

  • @fkcfdudffghf7411
    @fkcfdudffghf7411 2 года назад

    🥰🥰🥰🙏🙏

  • @fkcfdudffghf7411
    @fkcfdudffghf7411 2 года назад

    🥰🙏🙏

  • @adamoumaimoko6678
    @adamoumaimoko6678 2 года назад

    Qur'an is the only book for worship God without any doubt in it🙏

  • @chabazkr7449
    @chabazkr7449 2 года назад

    Ma cha Allah malan yahaya mususuka Allah ya kar basira

  • @mustaphasurajosurajo6309
    @mustaphasurajosurajo6309 2 года назад

    Wannan mutumin bayaninsa akwai munafurci yace Shiba Dan tatsine bane ba dan kurAniyun bane Amma Kuma kowa yasan shi Dan kurAniyun ne Kuma wallahi Sunada kungiyar Masu fashimta irin tasu har sun hada kudi sun Gina makaranta

  • @umersalih7003
    @umersalih7003 2 года назад

    لك شكرا

  • @meenatnoor9249
    @meenatnoor9249 2 года назад

    Pls Dan Allah akawo mana cigaban Muna sauraro

  • @saminumusamashaallah27
    @saminumusamashaallah27 2 года назад

    Mubamu cidaadini bamu siyasaa duk litatafai daga qatosuke bukari Muslim muwada ahdlari ishimawai kurdabi jalalaini dasauran duk manzon Allah Bai sansuba shir yahudawane

  • @sulemanubale2396
    @sulemanubale2396 2 года назад

    Maqiya Allah malam litattafai

  • @abdullahhadiza5414
    @abdullahhadiza5414 2 года назад

    Gaskiya kana dadewa ba ha kawo mana chigaba ba,haka na kuma yana kashi wa mutane dayawa interest ha channel diku,gaskiya ,saboda ko ni nayi sharing diku da frds dina but saboda rashi kawo litafi ha kai ha kai,duk ya kashi musu interest

    • @DareDubuDaDaya
      @DareDubuDaDaya 2 года назад

      @hadiza kuyi hakuri wani uzri ne ya hana mu yin positing dare na 45 amma Insha'Allahu zuwa gobe da dare zamu ci gaba mun gode

    • @abdullahhadiza5414
      @abdullahhadiza5414 2 года назад

      Toh Allah ya taimaka

  • @wasilaahmeddarazokamila9470
    @wasilaahmeddarazokamila9470 3 года назад

    Masha ALLAH

  • @wasilaahmeddarazokamila9470
    @wasilaahmeddarazokamila9470 3 года назад

    Masha ALLAH

  • @wasilaahmeddarazokamila9470
    @wasilaahmeddarazokamila9470 3 года назад

    Kadin ga.brush a bakinka

  • @ahmadabdullahi9382
    @ahmadabdullahi9382 3 года назад

    Gaskiya a canja mae bada labarin nan koh ya canja salo

    • @DareDubuDaDaya
      @DareDubuDaDaya 3 года назад

      To zamu zamu nema idan mun samu zamu chanza

  • @abdullahhadiza5414
    @abdullahhadiza5414 3 года назад

    An koma bayya sosai, dare na 42 ya kamata

    • @DareDubuDaDaya
      @DareDubuDaDaya 3 года назад

      Zamu ci gaba, wannan muna yin shi ne sabida wadancan basu yi kyau ba

    • @abdullahhadiza5414
      @abdullahhadiza5414 3 года назад

      @@DareDubuDaDaya wlh suyi kyau ,duk shi muka saurara ai,kuma wlh muji dadi su.👍👍👍

    • @DareDubuDaDaya
      @DareDubuDaDaya 3 года назад

      To shikenan Yau zamu Daura na 42

    • @abdullahhadiza5414
      @abdullahhadiza5414 3 года назад

      Toh,Allah ya taimaka, muna kuma godiya sosai

  • @lawanibrahim6471
    @lawanibrahim6471 3 года назад

    Sahk yahaiya masusuka allah yakara lafiya danisankwna kuma munjidadi fahimta damu addinin allah mungaji dajin karya mungane gaskiya

  • @abdullahhadiza5414
    @abdullahhadiza5414 3 года назад

    Muna godiya sosai, Allah ya taimaka,but gaskiya kana dade bakayi posting ba,wada haka zai sa channel di,bazai daga chi gaba ba,sobada ba kowa ne zai yi subscribe ba

  • @abdllah7569
    @abdllah7569 3 года назад

    السلام عليكم ورحمة الله وبركاته جميع

  • @nazeier
    @nazeier 3 года назад

    🤝🤝🤝