ZAUREN BABA TV
ZAUREN BABA TV
  • Видео 232
  • Просмотров 494 665
SDC OF NUEEA KANO
On 24th May 2024, about 10:00am at NUT secretariat, Kano. Nigeria Union of Agriculture and Allied Employees (NUAAE), Kano Branch held its Quadrennial State Delegates Conference (SDC) 2024. Where representatives of government bodies and sister unions were attended
Просмотров: 56

Видео

BIKIN SAUKAR MAHADDATA 29 NA MIRQATIL ISLAM YAKASAI
Просмотров 1073 месяца назад
BIKIN SAUKAR MAHADDATA 29 NA MIRQATIL ISLAM YAKASAI
Lungu da Sako (Haseefa treat and more)
Просмотров 708 месяцев назад
Shirin Lungu da Sako, shiri ne da muka kirkiro shi domin nusar da al'umma musamman matasa kan mayar da hankali kan dogaro da kai, ta hanyar yin sana'a ko kasuwanci da makamantansu. Acikin shirin mukan tattauna da matasa daban daban da suka dogara da sana'a kuma suka yi nasara ba tare da dogaro da aikin gwamnati ba.
MURNAR ZUWANSA SAW
Просмотров 2288 месяцев назад
Wakar yabon Annabi SAW ta Makarantar Ansarul Islam Yakasai Kantudu, Kano. wadda aka buga ta a shekarar 2023 kuma aka haska ta a ranar Mauludin makarantar 21-10-2023 Mal. Bello Nahanu shine wanda ya rubuta ta Kuma Aminu Habibu, Saminu Bashir Yakasai, Aisha Nuraddin da kuma Amina Ammani suka rera.
LABARAI DA RAHOTANNIN SHEKARA
Просмотров 339 месяцев назад
Ana haska wannan shiri a duk shekaran ranar Mauludin makarantar Ansarul Islam Yakasai, Kano. kuma hakan yana cikin jerin shirye shiryen da suke gabatarwa a wannan rana don ilimantarwa, nishadantarwa da kuma fadakar da al'ummar da suka taru a wannan waje musamman daliban makaranta. hukumar wannan makaranta ita ke tsara wannan shiri kuma ta shirya shi.
Kissar Halakar da giwaye (أصحاب الفيل)
Просмотров 759 месяцев назад
Kissar Halakar da giwaye (أصحاب الفيل)
Spelling bee Competition by JSS Student of Mirqatu Science Sec. Sch. Yakasai
Просмотров 299 месяцев назад
Spelling bee Competition by JSS Student of Mirqatu Science Sec. Sch. Yakasai
MAIDEN GRADUATION OF MIRQATU SCIENCE SEC SCHOOL YAKASAI
Просмотров 819 месяцев назад
MAIDEN GRADUATION OF MIRQATU SCIENCE SEC SCHOOL YAKASAI
Soyayyar Habibi
Просмотров 559 месяцев назад
Wakar yabon Annabi SAW ta Makarantar Ansarul Islam Yakasai Kantudu, Kano. wadda aka buga ta a shekarar 2023 kuma aka haska ta a ranar Mauludin makarantar 21-10-2023
Baitawa Global Enterprises /Lungu da sako
Просмотров 1109 месяцев назад
Shirin Lungu da Sako, shiri ne da muka kirkiro shi domin nusar da al'umma musamman matasa kan mayar da hankali kan dogaro da kai, ta hanyar yin sana'a ko kasuwanci da makamantansu. Acikin shirin mukan tattauna da matasa daban daban da suka dogara da sana'a kuma suka yi nasara ba tare da dogaro da aikin gwamnati ba.
HIRA TA MUSAMMAN DA KAWU DOGARAI AIZIKIRI
Просмотров 3010 месяцев назад
HIRA TA MUSAMMAN DA KAWU DOGARAI AIZIKIRI
KOTUN ALKALI SHARU
Просмотров 5710 месяцев назад
KOTUN ALKALI SHARU
LABARIN WATA MATA MAI MAGANA DA AL-QUR'ANI
Просмотров 4910 месяцев назад
LABARIN WATA MATA MAI MAGANA DA AL-QUR'ANI
LABARAI DA RAHOTANNIN SHEKARA
Просмотров 2110 месяцев назад
LABARAI DA RAHOTANNIN SHEKARA
SAHIBUL MAQAMAL MAHMUD S.A.W.
Просмотров 19310 месяцев назад
SAHIBUL MAQAMAL MAHMUD S.A.W.
DAGA KANKA BA ZA'A KUMA BA S.A.W.
Просмотров 15310 месяцев назад
DAGA KANKA BA ZA'A KUMA BA S.A.W.
Spelling bee competitions by YAKSA
Просмотров 46Год назад
Spelling bee competitions by YAKSA
Mirqatu Mun Fito
Просмотров 84Год назад
Mirqatu Mun Fito
Wakokin Mal. Ahmad Sharfadi
Просмотров 41Год назад
Wakokin Mal. Ahmad Sharfadi
Bikin saukar Karatun Alqur'ani mai girma na Makarantar Ummul Fadhl Islamiyya
Просмотров 81Год назад
Bikin saukar Karatun Alqur'ani mai girma na Makarantar Ummul Fadhl Islamiyya
Khaleel Carpentry Work and Door Installation Company/Lungu da sako
Просмотров 105Год назад
Khaleel Carpentry Work and Door Installation Company/Lungu da sako
Tarihin kafuwar kungiyar Ushshaqun Nabiy SAW
Просмотров 85Год назад
Tarihin kafuwar kungiyar Ushshaqun Nabiy SAW
Shaqeeq Collection /Sako da Lungu E10
Просмотров 140Год назад
Shaqeeq Collection /Sako da Lungu E10
MAULUDIN KUNGIYAR USHSHAQUN-NABIY S.A.W. KANO
Просмотров 122Год назад
MAULUDIN KUNGIYAR USHSHAQUN-NABIY S.A.W. KANO
Wasan shagari a gidan na bango Sarkin Askar Kano
Просмотров 1,1 тыс.Год назад
Wasan shagari a gidan na bango Sarkin Askar Kano
kwadon wanzamai
Просмотров 498Год назад
kwadon wanzamai
cikakkiyar hira da Kura dan Malam
Просмотров 3,2 тыс.Год назад
cikakkiyar hira da Kura dan Malam
An gano cewa jarirai na cikin mahaifa suna murmushi idan mai juna biyu taci karas
Просмотров 60Год назад
An gano cewa jarirai na cikin mahaifa suna murmushi idan mai juna biyu taci karas