Al WASIYYA TV
Al WASIYYA TV
  • Видео 40
  • Просмотров 81 535
Darajan sayyidina Usman a idon Malaiku
Allah ya saka da alkhairi malam yayi bayyanin darajan sayyidina usman a gun Allah da malaikun sa, sannan dalilin da annabi yake kunnyar sa.
Allah ya sadamu da annabi S.A.W.
Просмотров: 22

Видео

Sirrin neman biyan buqata da samun gafara
Просмотров 11721 день назад
Allah ya jikan malam yayi cikken bayani game da salatul tasbihi , ya akeyin ta sanna wane falala take dauke da ci. Allah ya kai rahma kabarin malam 🙏🙏 ameen.
Addu'an neman tsari sharrin mutum, aljani da mugun
Просмотров 1921 день назад
Allah ya saka wa malam da alkhairi ya yi jawabi akan wan da ya lazumci wannan addu a zai samun kariya da ga ko wane irin sharri da samun tsira duniya da lahira. @al wasiyya tv,
Addu'a da tafi faidah ta shafi Duniyah da lahira
Просмотров 1421 день назад
malam ya fadakar akan addu a da ta hada samun alkhairan duniya da lahira. @al wasiyya tv,
Aiyukan da Akeyi a daren Lailatul qadir 720p
Просмотров 17Месяц назад
Aiyukan da Akeyi a daren Lailatul qadir 720p
koso 99 suna tapka asara na billions ( Lahira ko duniyah )
Просмотров 952 месяца назад
sheikh Ahmad tijjani ( gruntun ) cikin wa azinsa ya yi fadakarwa akan addini. inda yace " ko bilion dubu mutum yasamu in baiyi addini bah yayi asara sannan ko naira goma yasamu in yayi addini toh yaci ribah, domin addinih ya kawoci duniyah.
Sirrin karban addua cikin gaggawa tauhidi, lokaci
Просмотров 1042 месяца назад
malam yayi dogon jawabi akan sirrin karban addu'a , in da ya fadi muhimman cin abubuwa uku bayan tahidi ( locaci yanayi da salon yin addu'a ) . Allah yasaka masa da alkhairi. @alwasiyyatv,
komai na annabi yafi anfanin social media
Просмотров 293 месяца назад
sheikh aminu Ibrahim daura wa ya fadakar da masu yin social media su din ka tallata ko su kare mutuncin addininsu domin anfanuwa da loca cin su ( duniya da lahira ) . Allah ya ba mu ikon aikata wa. ameen 🙏
malam ya gina company a zaria daga abuja
Просмотров 8333 месяца назад
Allah yajikan malam ( sheikh Mohammad Albani zaria ) ya kwaurar da office na ci daga abuja zuwa zaria , sunnan yafidi hujjan sa a bayyane cikin hikimah. Allah ya masa rahma Ameen summa ameen.
sirrin zaman duniya danka ko matanka
Просмотров 803 месяца назад
danka da matar ka suyakata su taimaka maka ( tunda kudinka akansu yake karewa ) Don me zaka daga hankalin ka don wani bai taimaka ma bah. @AlWASIYYATV
dan saudiya ya zo Nigeria karatu (zaria ) @Sheikh albani zaria
Просмотров 13 тыс.5 месяцев назад
Allah ya jikam malam ( sheikh albani zaria Rahimahullah ) dan saudiya ya biyo malam Nigeria karatu (zaria ) ya fada a makircin zendikai. hukumar sss sunji kunnya a gun malam.
ABCD kaset 02 (Sharin baturi ya ji tsoron cigowa kano)
Просмотров 2,3 тыс.5 месяцев назад
ABCD kaset 02 (Sharin baturi ya ji tsoron cigowa kano) Allah ya kai haske kabarin malam (@Sheikh albani zaria, )
kunji dalilin da yasa A B C D bai cigo kasarmu. @online @AnnasihaTv
Просмотров 1,5 тыс.5 месяцев назад
Allah ya kai rahma kabarin malam, yayi maganganu da dama wadanda ayeu suke faru bayan ya bar duniya. ya Allah kasaka masa da jannatul sa imeen.🙏🙏🙏
yadda ake gane malamin (safi ko sihiri) @tv @YouTube.
Просмотров 3,5 тыс.5 месяцев назад
Allah ya jikan malam ( Ameen) karatun yau yane fadakar da al ummah yadda ake bambance malamin safi, ko sihiri . malamin sunnah da malamin tsubbu daga bakin sheikh Mohammed auwal Adam ( albani zaria ( Rahimahullah))
Ranar sallah idi eid fitr 23 720p tare da malam anas Idris Muhammad
Просмотров 672 года назад
Ranar sallah idi eid fitr 23 720p tare da malam anas Idris Muhammad
Aiyukan da Akeyi a daren Lailatul qadir 720p
Просмотров 942 года назад
Aiyukan da Akeyi a daren Lailatul qadir 720p
tafsir surah tahrim vol 2. Tareda sheikh Ahmad tijjani guruntun
Просмотров 882 года назад
tafsir surah tahrim vol 2. Tareda sheikh Ahmad tijjani guruntun
tafsir surah tahrim vol 1. Tareda malam Ahmad Tijjani (guruntun )
Просмотров 672 года назад
tafsir surah tahrim vol 1. Tareda malam Ahmad Tijjani (guruntun )
HADITH 15 1080p tareda malam anas Muhammad Idris
Просмотров 772 года назад
HADITH 15 1080p tareda malam anas Muhammad Idris
HADITH 14 1080p tareda malam anas Muhammad Idris
Просмотров 842 года назад
HADITH 14 1080p tareda malam anas Muhammad Idris
HADITH 13 1080p tareda malam anas Muhammad Idris
Просмотров 462 года назад
HADITH 13 1080p tareda malam anas Muhammad Idris
HADITH 12 1080p malam anas muhammad idris
Просмотров 522 года назад
HADITH 12 1080p malam anas muhammad idris
Maganin sihiri ( maita kanbun baka ko aljani )
Просмотров 14 тыс.2 года назад
Maganin sihiri ( maita kanbun baka ko aljani )
Albani waliyin Allah ( ai munfikarfin yiwa wani aiki .....
Просмотров 7 тыс.2 года назад
Albani waliyin Allah ( ai munfikarfin yiwa wani aiki .....
Bikin Budar Daji ("kasar Niger") Maguzanci Ne inji shehu Dan fodio.
Просмотров 772 года назад
Bikin Budar Daji ("kasar Niger") Maguzanci Ne inji shehu Dan fodio.
HADISI NA (2). CIKIN ARBAUNA HADITH TARE DA MALAM ANAS IDRIS .
Просмотров 5262 года назад
HADISI NA (2). CIKIN ARBAUNA HADITH TARE DA MALAM ANAS IDRIS .
HADISI NA (3). CIKIN ARBAUNA HADITH. TARE DA MALAM ANAS IDRIS
Просмотров 3712 года назад
HADISI NA (3). CIKIN ARBAUNA HADITH. TARE DA MALAM ANAS IDRIS
HADISI NA (4). CIKIN ARBAUNA HADITH. TARE DA MALAM ANAS IDRIS MUHAMMAD.
Просмотров 2502 года назад
HADISI NA (4). CIKIN ARBAUNA HADITH. TARE DA MALAM ANAS IDRIS MUHAMMAD.
HADISI NA (6). CIKIN ARBAUNA HADITH. TARE DA MALAM ANAS IDRIS MUHAMMAD.
Просмотров 1732 года назад
HADISI NA (6). CIKIN ARBAUNA HADITH. TARE DA MALAM ANAS IDRIS MUHAMMAD.
HADISI NA (7). CIKIN ARBAUNA HADITH. TARE DA MALAM ANAS IDRIS MUHAMMAD
Просмотров 2232 года назад
HADISI NA (7). CIKIN ARBAUNA HADITH. TARE DA MALAM ANAS IDRIS MUHAMMAD

Комментарии