Freedom Radio Kano
Freedom Radio Kano
  • Видео 597
  • Просмотров 185 612
Kadan daga shirin Labaran Rana tare da Samira Sa'ad Zakirai.
Domin ci gaba da samun shirye-shiryenmu a kan lokaci ta manhajar WhatsApp ku yi following Channel dinmu ta wannan link da ke kasa.
👇👉whatsapp.com/channel/0029Va9qkqr89ineI29apS2H
#Kannywood #FreedomRadioNigeria #Kano #Kaduna #Abuja #Hausa #Arewa #BBCHausa #DWHausa #LabaranDuniya #DaDumiDumi #duet #Maiduguri #Gusau #Sokoto #Yobe #Kebbi #HausaFilm #Fina-finai #Izzarso #BakoriTV #DadinKowa #KwanaCasain #GidanSarauta #Aduniya #hausaseries
Просмотров: 2

Видео

Dikko Raɗɗa ya ci kaso 90 cikin 100 na magance matsalolin da Katsina ta ke fuskanta.
Просмотров 1613 часов назад
Dikko Raɗɗa ya ci kaso 90 cikin 100 na magance matsalolin da Katsina ta ke fuskanta - Hon. Nasiru Al-mustapha Jibia Domin ci gaba da samun shirye-shiryenmu a kan lokaci ta manhajar WhatsApp ku yi following Channel dinmu ta wannan link da ke kasa. 👇👉whatsapp.com/channel/0029Va9qkqr89ineI29apS2H #Kannywood #FreedomRadioNigeria #Kano #Kaduna #Abuja #Hausa #Arewa #BBCHausa #DWHausa #LabaranDuniya #...
Ina kira ga Yan Majalisunmu na Kano ta Tsakiya su yi koyi da Sanata Hanga wajen kulawa da Makabartu.
Просмотров 3713 часов назад
Ina kira ga Yan Majalisunmu na Kano ta Tsakiya su yi koyi da Sanata Hanga wajen kulawa da Makabartu - Hon. Surajo Alhassan Umar Domin ci gaba da samun shirye-shiryenmu a kan lokaci ta manhajar WhatsApp ku yi following Channel dinmu ta wannan link da ke kasa. 👇👉whatsapp.com/channel/0029Va9qkqr89ineI29apS2H #Kannywood #FreedomRadioNigeria #Kano #Kaduna #Abuja #Hausa #Arewa #BBCHausa #DWHausa #Lab...
Ina shawartar Sanata Barau ya je ya yiwa al'ummarsa aiki, domin Abba ba sa'ansa ba ne.
Просмотров 4613 часов назад
Ina shawartar Sanata Barau ya je ya yiwa al'ummarsa aiki, domin Abba ba sa'ansa ba ne - Ibrahim Mu'azzam Sanata Domin ci gaba da samun shirye-shiryenmu a kan lokaci ta manhajar WhatsApp ku yi following Channel dinmu ta wannan link da ke kasa. 👇👉whatsapp.com/channel/0029Va9qkqr89ineI29apS2H #Kannywood #FreedomRadioNigeria #Kano #Kaduna #Abuja #Hausa #Arewa #BBCHausa #DWHausa #LabaranDuniya #DaDu...
Tsagin Al'amin Litil a PDPn Kano sun yi sabon zaben shugabannin Jam'iyyar na Mazabu
Просмотров 3413 часов назад
Tsagin Al'amin Litil a PDPn Kano sun yi sabon zaben shugabannin Jam'iyyar na Mazabu , tare da rokon mahukuntar jam'iyyar su tabbatar da zaben. Alh. Labaran Baba ne ya bayyana hakan a yau bayan kammala fitar da samako. Domin ci gaba da samun shirye-shiryenmu a kan lokaci ta manhajar WhatsApp ku yi following Channel dinmu ta wannan link da ke kasa. 👇👉whatsapp.com/channel/0029Va9qkqr89ineI29apS2H ...
Gidaje da hanyoyi sun rushe a Kano sakamakon ambaliya da zaizayar kasa.
Просмотров 2992 часа назад
Yayin da ake ci gaba da samun mamakon ruwan sama, unguwanni da dama a Kano na cikin fargaba sakamakon ibtila'in rushewar gidaje da mamayar da ruwa ke yiwa hanyoyi. A wasu yankunan ma har an samu asarar rayuka baya ga waɗanda aka samu ibtila'in zaizayar ƙasa. Freedom Radio ta ziyarci unguwar Darerawa Ƴan mata gabas da ke Ƙaramar Hukumar Fagge, ɗaya daga yankunan da zaizayar ƙasar ta ta'azzara a ...
Muna kira ga Madugun Kwankwasiyya ya dauko Bashir Sanata a Birni domin ci gaban matasa - Sani Naci
Просмотров 632 часа назад
Muna kira ga Madugun Kwankwasiyya ya dauko Bashir Sanata a Birni domin ci gaban matasa - Hon Sani Naci Koki Domin ci gaba da samun shirye-shiryenmu a kan lokaci ta manhajar WhatsApp ku yi following Channel dinmu ta wannan link da ke kasa. 👇👉whatsapp.com/channel/0029Va9qkqr89ineI29apS2H #Kannywood #FreedomRadioNigeria #Kano #Kaduna #Abuja #Hausa #Arewa #BBCHausa #DWHausa #LabaranDuniya #DaDumiDu...
Auwalu Waro Mai Zane daga gidan Sardauna ya ce suna cikin alheri tunda sun tiƙa su Little da ƙasa
Просмотров 392 часа назад
Auwalu Waro Mai Zane daga gidan Malam Ibrahim Shekarau ya ce yau suna cikin alheri tunda sun tiƙa su Little da ƙasa a zaɓen Shugabannin Mazaɓu Domin ci gaba da samun shirye-shiryenmu a kan lokaci ta manhajar WhatsApp ku yi following Channel dinmu ta wannan link da ke kasa. 👇👉whatsapp.com/channel/0029Va9qkqr89ineI29apS2H #Kannywood #FreedomRadioNigeria #Kano #Kaduna #Abuja #Hausa #Arewa #BBCHaus...
Ogan Ɓoye ne amsa domin ci gaba da inganta rayuwar matasan Kwankwasiyya - Khadija Garba Muhammad
Просмотров 582 часа назад
Ogan Ɓoye ne amsa domin ci gaba da inganta rayuwar matasan Kwankwasiyya - Khadija Garba Muhammad Domin ci gaba da samun shirye-shiryenmu a kan lokaci ta manhajar WhatsApp ku yi following Channel dinmu ta wannan link da ke kasa. 👇👉whatsapp.com/channel/0029Va9qkqr89ineI29apS2H #Kannywood #FreedomRadioNigeria #Kano #Kaduna #Abuja #Hausa #Arewa #BBCHausa #DWHausa #LabaranDuniya #DaDumiDumi #duet #M...
Masu neman takara ku kwantar da hankalinku Kwankwasiyya uwa ɗaya uba ɗaya mu ke - Engr. Muhammad
Просмотров 862 часа назад
Masu neman takara ku kwantar da hankalinku Kwankwasiyya uwa ɗaya uba ɗaya mu ke - Engr. Muhammad Kabir Musa Domin ci gaba da samun shirye-shiryenmu a kan lokaci ta manhajar WhatsApp ku yi following Channel dinmu ta wannan link da ke kasa. 👇👉whatsapp.com/channel/0029Va9qkqr89ineI29apS2H #Kannywood #FreedomRadioNigeria #Kano #Kaduna #Abuja #Hausa #Arewa #BBCHausa #DWHausa #LabaranDuniya #DaDumiDu...
PDP ɓangaren Amb. Aminu Wali ta zargi tsagin Malam Shekarau a yin zalunci a zaɓen Shugabannin Mazaɓu
Просмотров 3472 часа назад
PDP ɓangaren Amb. Aminu Wali ta zargi tsagin Malam Shekarau da na Bello Hayatu Gwarzo da yi musu zalunci a zaɓen Shugabannin Mazaɓu. Ga bayanin da Muhammina Baƙo Lamiɗo ya yi. Domin ci gaba da samun shirye-shiryenmu a kan lokaci ta manhajar WhatsApp ku yi following Channel dinmu ta wannan link da ke kasa. 👇👉whatsapp.com/channel/0029Va9qkqr89ineI29apS2H #Kannywood #FreedomRadioNigeria #Kano #Kad...
A ajiye siyasa da son zuciya a bai wa Engr. Nasiru Abdul'aziz takarar shugabancin Kibiya
Просмотров 562 часа назад
Lokaci ya yi a ajiye siyasa da son zuciya a bai wa Engr. Nasiru Abdul'aziz takarar shugabancin Kibiya - In ji Comr. Hashim Bacha Domin ci gaba da samun shirye-shiryenmu a kan lokaci ta manhajar WhatsApp ku yi following Channel dinmu ta wannan link da ke kasa. 👇👉whatsapp.com/channel/0029Va9qkqr89ineI29apS2H #Kannywood #FreedomRadioNigeria #Kano #Kaduna #Abuja #Hausa #Arewa #BBCHausa #DWHausa #La...
Sarkin Kakakin Sarkin Kano Malam Yusuf Haruna Yusuf Maimashi ya bayyana yadda sarautar ta samo asali
Просмотров 1174 часа назад
Sarkin Kakakin Sarkin Kano Malam Yusuf Haruna Yusuf Maimashi ya bayyana yadda sarautar Sarkin Kakaki ta samo asali a Masarautar Kano. Ya kuma amsa tambayoyi da dama kan sarautar. Domin ci gaba da samun shirye-shiryenmu a kan lokaci ta manhajar WhatsApp ku yi following Channel dinmu ta wannan link da ke kasa. 👇👉whatsapp.com/channel/0029Va9qkqr89ineI29apS2H #Kannywood #FreedomRadioNigeria #Kano #...
Zamani Abokin Tafiya Ep 39 | 06-09-2024 - Abdurrahman Hamisu Namadina | Freedom Radio Kano.
Просмотров 184 часа назад
Zamani Abokin Tafiya Ep 39 | 06-09-2024 - Abdurrahman Hamisu Namadina | Freedom Radio Kano. Domin ci gaba da samun shirye-shiryenmu a kan lokaci ta manhajar WhatsApp ku yi following Channel dinmu ta wannan link da ke kasa. 👇👉whatsapp.com/channel/0029Va9qkqr89ineI29apS2H #Kannywood #FreedomRadioNigeria #Kano #Kaduna #Abuja #Hausa #Arewa #BBCHausa #DWHausa #LabaranDuniya #DaDumiDumi #duet #Maidug...
Yan gudun Hijira da ambaliya ta rushe musu gidaje sun cika makarantun a jihar Jigawa.
Просмотров 454 часа назад
Yan gudun Hijira da ambaliya ta rushe musu gidaje sun cika makarantun a jihar Jigawa.
Rahoto kan yadda mutane ke siyan magunguna mara inganci sabanin wanda aka rubuta musu a Asibiti.
Просмотров 234 часа назад
Rahoto kan yadda mutane ke siyan magunguna mara inganci sabanin wanda aka rubuta musu a Asibiti.
Rahoto kan yadda karin farashin man fetur ya shafi masu kasuwancin zamani ta 'Online'.
Просмотров 257 часов назад
Rahoto kan yadda karin farashin man fetur ya shafi masu kasuwancin zamani ta 'Online'.
Rahoto kan yadda kayan masarufi ya yi tashin goron zabi, bayan karin farashin man fetur.
Просмотров 617 часов назад
Rahoto kan yadda kayan masarufi ya yi tashin goron zabi, bayan karin farashin man fetur.
Kaburbura a Makabartar Abbatuwa na fuskantar rubtawa.
Просмотров 267 часов назад
Kaburbura a Makabartar Abbatuwa na fuskantar rubtawa.
Hadaddiyar kungiyar Yan Jari Bola ta jihar Kano ta kafa kwamitin da zai yaki masu sayen kayan sata.
Просмотров 227 часов назад
Hadaddiyar kungiyar Yan Jari Bola ta jihar Kano ta kafa kwamitin da zai yaki masu sayen kayan sata.
Jam’iyyar NNPP a nan Kano ta yi martani game da kudin da hukumar zaben jihar KANSIEC ta sanya.
Просмотров 717 часов назад
Jam’iyyar NNPP a nan Kano ta yi martani game da kudin da hukumar zaben jihar KANSIEC ta sanya.
Zamani Abokin Tafiya Ep 38 | 05-09-2024 - Abdurrahman Hamisu Namadina | Freedom Radio Kano.
Просмотров 277 часов назад
Zamani Abokin Tafiya Ep 38 | 05-09-2024 - Abdurrahman Hamisu Namadina | Freedom Radio Kano.
Jam'iyyar APC a Kano ta ce ta shiga zaɓen Ƙananan hukumomi mai zuwa.
Просмотров 697 часов назад
Jam'iyyar APC a Kano ta ce ta shiga zaɓen Ƙananan hukumomi mai zuwa.
Har yanzu garin lemon bevi mix ne kan gaba wajen karin kuzari da farin chikin iyali
Просмотров 37 часов назад
Har yanzu garin lemon bevi mix ne kan gaba wajen karin kuzari da farin chikin iyali
Domin samun walwala da sanyaya zuchiya ku kasanche da garin lemon bevi mix
Просмотров 107 часов назад
Domin samun walwala da sanyaya zuchiya ku kasanche da garin lemon bevi mix
Yadda ganawar Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima da masu ruwa da tsaki kan harkokin man fetur
Просмотров 687 часов назад
Yadda ganawar Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima da masu ruwa da tsaki kan harkokin man fetur
Ba korafi a wakilcin Ali Madaki ga ƴan Dala - In ji Comr. Usman Muhammad Sa'udi.
Просмотров 307 часов назад
Ba korafi a wakilcin Ali Madaki ga ƴan Dala - In ji Comr. Usman Muhammad Sa'udi.
shirin Ga Wuri Ga Waina na wannan mako 05-09-2024
Просмотров 1027 часов назад
shirin Ga Wuri Ga Waina na wannan mako 05-09-2024
Hon. Ali Dankaka shi yafi dacewa da zaman shugaban karamar Hukumar Wudil saboda alheransa
Просмотров 337 часов назад
Hon. Ali Dankaka shi yafi dacewa da zaman shugaban karamar Hukumar Wudil saboda alheransa
Kungiyar tuntuba ta Arewa ACF ta yi kira da babbar murya ga mahukuntan kasar nan.
Просмотров 449 часов назад
Kungiyar tuntuba ta Arewa ACF ta yi kira da babbar murya ga mahukuntan kasar nan.

Комментарии