- Видео 386
- Просмотров 64 751
SHEIKH ABDALLAH MAHMUD ADAM
Добавлен 26 окт 2014
Assalamu Alaikum Warahamatullahi wa barakatuhu
Insha Allah Wannan Tashar Zata Riƙa gabatar da Videos da Audios na karatuttukan musulunci .
Facebook,👇
Sheikhabdullahmahamudadam
Cikin ikon Allah,zamu riqa Samar wa jama ar dake biye damu, darrusan musulunci domin amfanin musulmai ,harma da Yan uwammu waɗanda ba musulmai ba.
Kuma insha Allahu, dukkan karatuttukan da za a gabatar zasu kasance suna da asali daga ALQUR`ANI da ingantattun
HADISAI na Annabi MUHAMMAD SALLALLAHU ALAIHI WA SALLAM.
MUNA ROƙON ALLAH SUBHANAHU WA TA ALA YA TAIMAKEMU ,YA ƙARFAFA MANA IKHLASI TARE DA SAUƙAƙA MANA AL AMURANMU BAKI DAYA.
ALLAH KASA MU DA MASU AMFANI DA WANNAN TASHA MUYI TARAYYA A ALJANNATUL FIRDAUS.
WASSALAMU ALAIKUM WARAHAMATULLAH.

Allah yataimaki hamas Allah yataimaki muslunci da musulmi
Masha Allah
Allah yakara fly Malam
Gaskiya malam ka faɗi gaskiya... Allah ya kewta
Gaskiyane malan
❤
Malan yaci kudi
Kai munafikine
Dan allah mutane musulmi ne ku kubar zagih annabi yahana
Shege munafiki dan ƙaruwa
Shege dan shegiya karya kake shege dan karuwa
Nigeria 🇳🇬 sai Bello turji 💪🏼
Munafuki wawa
Munafuki
😂😂😂wawa
Jazakallahu kairan
Jazakumullahu Khairan bauchi Nigeria
Allah ya temaka Malam.
Allah kabamu ilmi me amfani
Masha Allah Baraka lahufyka malm jazaka lahuhirin Amin ya Allah ❤❤❤
Masha Allah malam Allah yasakamaka daalhiri Amin ❤❤❤
Masha Allah malam Allah yakarika Amin ya Allah ❤❤❤
Malam Allah yakamuna zaman Lafiya aakasar mu Niger Nigeria Amin ❤❤❤
Masha Allah tabarakallh ya malam Allah ya yawaitama na irinku acikin al.umma
@@sanisalisu6667 Muna Godiya sosai
Masha Allah
Malam lalley sunsankansu waanda zaajawo kanmubari
Allah ya zama gata malam
😢😂😂😂😂😂😂😂😂❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Allaah yasaka da Alkhairi
Ameen ya rabi
Bamujawoka malam😅😂😅😂mu san waanda za ajawo😅😂
ALLAH ya bada lada malam
Allah ya bada lada
Allah yabada lada ya qara hada kan ahlussunnah
A daura pul din karatun 😢😢❤ Dan allah
Allah yaka da alkhairi malam
Allah yakara lfy
Allah yakaremu, da shiga wuta
Allah yabada Lada mallam
allah yasaka da alhairi malam
Alhadulilahi allha mungode maka 1:43
Allah YA shirya mana zuriyar mu.
Allah ya saka da alkhairi Allah ya saya a'cikin mizanin kyawawan ayyuka.
Masha Allah. Ubangiji Allah ya Qarawa Mallam lafiya. Allah ya sakada alkayri ya sa a'mizanin kyawawan ayyuka.
Jazakumullaahu Khairan
Mashalla
Allah yasa mudace
Amee
Allaah Ya sakawa malam da alheri
Muna godiya mlm
Malam muna godiya Jzk khairan.