Dimokuradiyya Tv
Dimokuradiyya Tv
  • Видео 1 030
  • Просмотров 813 041
LABARAN DUNIYA
Labaran Duniya Daga nan Dakin Watsa Labarai na DimokuradiyyaTv
Просмотров: 3 552

Видео

HARIN SOKOTO
Просмотров 772 часа назад
To sai dai da alama an sami banbancin magana tsakanin Gwamnan Jihar da rundunar Sojoji inda ta musanta kai harin.
Matsalar kishiya...
Просмотров 52 часа назад
Dokar haramtawa Maza karin Aure a kasar Morocco.
TAKAITATTUN LABARAN DUNIYA
Просмотров 342 часа назад
Daga nan Dakin Watsa Labarai na DimokuradiyyaTv
Wata 20 ke nan aka kwashe ana gwabza rikici a Sudan tsakanin sojojin ƙasar da kuma na RSF
Просмотров 324 часа назад
A rahotonta da ƙungiyar ta IPC da majalisar Ɗinkin Duniya ta yi bitarsa ta fitar, ya nuna cewa mutane dubu dari 6 da 38 ne ke fuskantar matsananciyar yunwa yanzu haka a Sudan, yayin da wasu miliyan 8 da dubu ɗari ke gab da fuskantar matsalar.
LABARAN DUNIYA
Просмотров 74 часа назад
Labaran Duniya Daga nan Dakin Watsa Labarai na DimokuradiyyaTv
Kiristoci a Jihar Yobe sun samu tallafi daga matar shugaban kasa domin su yi bikin Kirismeti
Просмотров 134 часа назад
Kiristoci a Jihar Yobe sun samu tallafi daga matar shugaban kasa domin su yi bikin Kirismiti. Wakilin Dimokuradiya TV Muhammad Gambo Damaturu yana dauke da cikakken Rahoton.
TAKAITATTUN LABARAN DUNIYA
Просмотров 424 часа назад
Daga nan Dakin Watsa Labarai na DimokuradiyyaTv
213 SUN MUTU WAJEN RABON SHINKAFA
Просмотров 307 часов назад
Fiye da mutane 213 sun rasa rayukansu sakamakon turmutsutsi daban-daban a Najeriya cikin shekaru 11 da suka gabata, kamar yadda bincike ya nuna.
HAUSA BA DABO BA
Просмотров 177 часов назад
Mai ake nufi da 'Sururu'?
LABARAN DUNIYA
Просмотров 47 часов назад
Labaran Duniya Daga nan Dakin Watsa Labarai na DimokuradiyyaTv
FADI MUJI
Просмотров 137 часов назад
Shin da gaske Siyan kayayyakin abinci a boye shi ke ta'azzara tsadar abinci a fadin kasarnan?
LABARAN DUNIYA
Просмотров 177 часов назад
Takaitattun Labaran Duniya Daga nan Dakin Watsa Labarai na DimokuradiyyaTv
LABARAN DUNIYA
Просмотров 259 часов назад
Labaran Duniya Daga nan Dakin Watsa Labarai na DimokuradiyyaTv
REMI TINUBU TA RABAWA KIRISTOCI KAYAN ABINCI
Просмотров 5619 часов назад
Gwamnan Jihar Kaduna Sanata Uba Sani ya zama babban mai masaukin baki inda mai dakin Shugaban kasa, Sanata Oluremi Tinubu ta raba kayayyakin abinci ga Kristoci don bukukuwan Kirsimati da Sabuwar shekara.
KUN TABA SHAN SHAYIN TAZARGADE?
Просмотров 2221 час назад
KUN TABA SHAN SHAYIN TAZARGADE?
Rahotan ofishin Inshorar lafiya
Просмотров 3921 час назад
Rahotan ofishin Inshorar lafiya
Gwamnatin Tarayya zata sake ciyo sabon bashi
Просмотров 58День назад
Gwamnatin Tarayya zata sake ciyo sabon bashi
LABARAN DUNIYA
Просмотров 7День назад
LABARAN DUNIYA
Kwamishinan kasafi da tsare-tsare na jihar Kaduna Monrovia
Просмотров 14День назад
Kwamishinan kasafi da tsare-tsare na jihar Kaduna Monrovia
Gwamnan Kaduna Ya rattaba hannu kan kasafi
Просмотров 36День назад
Gwamnan Kaduna Ya rattaba hannu kan kasafi
LABARAN DUNIYA
Просмотров 7День назад
LABARAN DUNIYA
LABARAN DUNIYAi
Просмотров 1214 дней назад
LABARAN DUNIYAi
Hukuncin ɗaurin shekara guda ga duk wanda ya yi kunnen ƙashi.
Просмотров 11114 дней назад
Hukuncin ɗaurin shekara guda ga duk wanda ya yi kunnen ƙashi.
Majalisar Dokokin Jihar Kaduna ta fara zama da Shugabannin hukumomi.
Просмотров 2621 день назад
Majalisar Dokokin Jihar Kaduna ta fara zama da Shugabannin hukumomi.
TARON COP29
Просмотров 27Месяц назад
TARON COP29
KASASHEN MUSULMAI DA LARABAWA
Просмотров 94Месяц назад
KASASHEN MUSULMAI DA LARABAWA
ANA KWANA A GONAKI A JIHAR YOBE
Просмотров 27Месяц назад
ANA KWANA A GONAKI A JIHAR YOBE
TALAKAN AREWA
Просмотров 44Месяц назад
TALAKAN AREWA
TARON MASU RUWA DA TSAKI NA HUKUMAR KADIRS
Просмотров 44Месяц назад
TARON MASU RUWA DA TSAKI NA HUKUMAR KADIRS

Комментарии

  • @yusufddeewan1212
    @yusufddeewan1212 15 дней назад

    Wannan bashine mafitaba mafita shine kawai asaukakawa mutane yadda zasu iya saye inya zama available mutane basa cikin KUNCIN da yinwa Babu Wanda zaiboye

  • @ishaqindia
    @ishaqindia 26 дней назад

    Awani gari yake ne, zanso in ganshi gaskiya

  • @muhammadshuaib3914
    @muhammadshuaib3914 3 месяца назад

    Allah yasaka Miki yarinya kwana bakwai yana marke 😢😢

  • @muttakausman8400
    @muttakausman8400 3 месяца назад

    Thanks God im not a hausa..😮

  • @IbrahimAbdullahi-x5h
    @IbrahimAbdullahi-x5h 3 месяца назад

    Mtchwwww Wannan Yarinyar Yar Rainin Hankali Ce Daga Jin Duk Maganganun Ta Nakarya Ne

  • @ibrahimahmadpress9766
    @ibrahimahmadpress9766 3 месяца назад

    Hmm Mata kenan tab

  • @muazumuhammad6091
    @muazumuhammad6091 3 месяца назад

    Allah yakeuta

  • @muazumuhammad6091
    @muazumuhammad6091 3 месяца назад

    Assalamu alaikum

  • @AishaIbrahim-f6s
    @AishaIbrahim-f6s 3 месяца назад

    Allah sarki

  • @muhusinaabdulmumini9956
    @muhusinaabdulmumini9956 3 месяца назад

    Allah yabaka lfy baba inda rabon kawarke inkuma barabon warkewa Allah yasa mucika da imani

  • @AWWALSANIBAKORI
    @AWWALSANIBAKORI 3 месяца назад

    shegiya munafuka karyakike walh 🙄🙄

  • @saifullahiusmandingyadi6699
    @saifullahiusmandingyadi6699 4 месяца назад

    Wannan yarinyar makaryaciya ce. Duk wanda yaji bayaninta yasan abunda take fada akwai kurakurai bila'adadin

  • @rabiabdulkadir1331
    @rabiabdulkadir1331 4 месяца назад

    Shegiya makaryaciyar banza

  • @Al_IRFAN2
    @Al_IRFAN2 4 месяца назад

    Haba duk wani mai hankali yasan yarinyar nan kariya take ita dakanta ta shiga dakin kuma tanason abun😅

  • @BashirSallau-tb2bw
    @BashirSallau-tb2bw 4 месяца назад

    Nai Dan Hausa

  • @Sam-kamba
    @Sam-kamba 4 месяца назад

    Waya Daya ake magana yanzun Kun ce Wani sati zaki saka mana cikkakiyar Hira munan Muna Jira. It's been more than a month you didn't show the full interview why na,

  • @zulkifluabello2742
    @zulkifluabello2742 4 месяца назад

    To kubamu nanbarku mana

  • @ajimilawan5151
    @ajimilawan5151 4 месяца назад

    Yarinya akwai hadin kanta

  • @aminahassan5922
    @aminahassan5922 4 месяца назад

    Kai Jama'a Allah ka shirya mana zuri'a amma daji wannan ma yarinyar karya take yi da yardar ta komai ya faru wlh ta riga ta saba duk yadda akayi...kwana takwas ba wanda yaji motsinki a cikin gidan bayan kince kuma da mutane in ba da yardar ki ba?ya kike wanka ko shiga bayan gida da sauran abubuwan da suka zama dole a bil Adama?In mai magana wawa ne majinta ba wawa bane yarinya

  • @SaiBar-r6s
    @SaiBar-r6s 4 месяца назад

    Yarinya taji dadin abu kawai sotake adaura aure su jone

  • @sharhabiluibrahimdaniya2773
    @sharhabiluibrahimdaniya2773 4 месяца назад

    Durun uwarta da yaddan ta wlh

  • @NURAPHANCY
    @NURAPHANCY 4 месяца назад

    Hmmmm Da Hadin Kanata

  • @UmarShuaibu-u5y
    @UmarShuaibu-u5y 4 месяца назад

    Wllh kuwa hakane Allah yakaramana imanie🙏

  • @rukayyaabubakar6097
    @rukayyaabubakar6097 4 месяца назад

    إنا الله وإنا إليه راجعون

  • @MuhammadHassan-ec8xc
    @MuhammadHassan-ec8xc 4 месяца назад

    Allah Ubangiji ya shirya zuri a

  • @rukayyaabubakar6097
    @rukayyaabubakar6097 4 месяца назад

    إنا لله وإنا إليه راجعون 😭😭😭

  • @Zeenatabubakar
    @Zeenatabubakar 4 месяца назад

    Allah ya shirya mana zuriar mu ita kuma Allah ya shiryeta

  • @YahayaSulaimon-uw5cf
    @YahayaSulaimon-uw5cf 4 месяца назад

    𝘒𝘢𝘳𝘺𝘢𝘵𝘢𝘬𝘦 𝘸𝘢𝘯𝘯𝘢𝘯 𝘺𝘢𝘳𝘪𝘯𝘺𝘢𝘳 𝘥𝘢𝘮𝘢 𝘺𝘢𝘳 𝘩𝘢𝘯𝘯𝘶𝘤𝘦

  • @mayg7415
    @mayg7415 5 месяцев назад

    Wannan matan kanta akwai tambaya. Wanda ZA yi abubuwan da ta yi, ita ma ba mutiniyar kirki bache

  • @PlatDigil
    @PlatDigil 5 месяцев назад

    Shegiya munafuka karuwa banza

  • @ZanginaAbdullahi
    @ZanginaAbdullahi 5 месяцев назад

    masha Allah

  • @AishaIsah-z1o
    @AishaIsah-z1o 5 месяцев назад

    Hhhhmmmm

  • @mustyzakitv5275
    @mustyzakitv5275 5 месяцев назад

    Sunana mustapha usman MM KD matashin producer kumasannan shugaban company shirya film din Hausa dakenan kaduna state mesuna MM KD FILM ENTERTAINMENT DAKENAN KADUNA KUMANINE PRODUCER COMPANY NABIBIYI YOU TUBE DINKUKUMA NAGA IRIN AIKINIDAKUKE SAKAWA AGASKIYA WANNAN BANJIDADIN YANDANAGA KUNASAKA ABUBUWA MASUMAHINMANCIBA AMMAN BAKWASAMUN MAKALLATA SOSAI INANUFIN MUTANE BASAKALLO SOSAI DUK DACEWA ABUBUWANKUMASU MAHINMANCINE SBD HAKANINAYI KISHINKU INASAN WANNAN TASHARTAKU INSHA ALLAHU TAKAFU TAYISUNA FIYEDA TUNANINKU SBD HAKA INKUNBANDAMA ZANKAWOMAKU CIGABA AWANNAN TASHAR DAYARDAN ALLAH GA NOMBER WAYATANAN TA WHAT'S 08067195788

  • @welcomeramadan3111
    @welcomeramadan3111 5 месяцев назад

    Sonzuciya bacinta

  • @doctordodo3742
    @doctordodo3742 5 месяцев назад

    Shawara ta gaskiya itace kar takoma masa in beyi rantsuwar sake hali ba. Allah ya kubutar da ita da ta yanke hukuncin komawa gidan 'yayen ta. Idan ta koma masa kuma yaci gaba da halin sa, toh zai iya bata cutar da zai bata mata rayuwa har abadin abada koma ya kaita lahira tun da wala 'Allah bai ma sa ' protection/condom' idan ya na saduwa da ita ta bayan. Allah ya sa mudace. Duniya yau sai wanda Allah ya tsirar .

  • @baffashuaibug.2862
    @baffashuaibug.2862 5 месяцев назад

    Bisa alamu tanayin wannan harkar ace har kwana takwas batayi tunanin kubutaba Kuma sun fito waje amma taki guduwa zuwa gidansu , Hmmm Idan mace ta isa aure kawai a aurarda ita

  • @YesBeHuman
    @YesBeHuman 5 месяцев назад

    Gaskiya karya take tunda har ta yarda ta ha'inci Allah don kare kunyarta tunda ta san ya haramta me ciki ta yi aure.

  • @nuhudanango920
    @nuhudanango920 6 месяцев назад

    Mungode

  • @abdullahiabdulrubbish3542
    @abdullahiabdulrubbish3542 6 месяцев назад

    Ke yarinya ke kika cuci kanki Allah ya shirya Allah ya tsare

  • @Abdoulayetoure-b4y
    @Abdoulayetoure-b4y 6 месяцев назад

    😂😂😂makaryacia

  • @JIKANDAULA
    @JIKANDAULA 6 месяцев назад

    Allah ya shirya

  • @yusufrobbentv4136
    @yusufrobbentv4136 7 месяцев назад

    Ikon allah

  • @AbubakarIsah-tt8gc
    @AbubakarIsah-tt8gc 8 месяцев назад

    Mumu

  • @AbubakarIsah-tt8gc
    @AbubakarIsah-tt8gc 8 месяцев назад

    Allah ya Baku Lafia Yan basaja

  • @FARUKUTURAKI
    @FARUKUTURAKI 8 месяцев назад

    Suma yan wannan kungiya sun taba zaluntata

  • @tamimouharouna
    @tamimouharouna 8 месяцев назад

    Karya take makaryatan banza

  • @tamimouharouna
    @tamimouharouna 8 месяцев назад

    Karya take yi da yardata

  • @nasiruel-hussaini.7724
    @nasiruel-hussaini.7724 8 месяцев назад

    Kaya sun Dan Fara sauka.

  • @UsmanAbdullahi-bb1co
    @UsmanAbdullahi-bb1co 8 месяцев назад

    Allah Ya shirya mana zuria.