- Видео 219
- Просмотров 60 456
Beenharun Autofix
Нигерия
Добавлен 7 сен 2023
Salam sunana engineer
Ibrahim haruna director na beenharun automobile service Dake Abuja a Nigeria
Muna gyaran motocine irin su Toyota, Lexus,Honda,Accura, Nissan Infinity,Peugeot,Renault,mistubushi,Mazda, forda,kia, Hyundai, Chevrolet da dai sauransu
Na bude wannan channel din ne domin wayar da kan Yan uwana hausawa masu gyaran mota da masu tuka mota akan abinda ya shafi motoci, musamman na zamani wadanda ke bada ciwon Kai wajen gyara Wani lokaci. Sai kaga abinda Bai Kai ya kawo ba yasa mutum ya hakura da motanshi ko Kuma kaga ana gara Daban matsala Daban.
Ka danna mana subscribe Dan samun shirye shiryen mu masu matukar amfani da taimakon mutane da zamu ringa kawowa duk sati.
Sannan kuna mana like da Dan bamu kwarin gwuiwa guri ci GABA da kawo maku shirye shiryen mu
Sannan kuna taimaka ma Yan uwa hausawa da shere da mutane da yawa su amfana.

Видео
yadda muke sa gear box a work shop na larabawa
Просмотров 4414 дней назад
yadda muke sa gear box a work shop na larabawa
yadda nake hada engine a work shop na Saudi
Просмотров 15914 дней назад
yadda nake hada engine a work shop na Saudi
yadda ake sauko da engine daga sama bayan an gama aiki
Просмотров 5521 день назад
yadda ake sauko da engine daga sama bayan an gama aiki
yadda ake wanke engine mota da kayan aiki na zamani
Просмотров 7821 день назад
yadda ake wanke engine mota da kayan aiki na zamani
yadda ake amfani da kayan aiki na zamani
Просмотров 9421 день назад
yadda ake amfani da kayan aiki na zamani
yadda ake amfani da kayan zamani wurin sa engine a mota
Просмотров 4521 день назад
yadda ake amfani da kayan zamani wurin sa engine a mota
menene engine oil ya yake aiki a jikin mota wannan shine video na farko
Просмотров 79Месяц назад
menene engine oil ya yake aiki a jikin mota wannan shine video na farko
yadda ake bleeding na coolant bmw me anfani da electric water pump
Просмотров 45Месяц назад
yadda ake bleeding na coolant bmw me anfani da electric water pump
yadda ake gyaran karan steering na motoci Masu amfani da electric steering
Просмотров 97Месяц назад
yadda ake gyaran karan steering na motoci Masu amfani da electric steering
abubuwan da ke sa mota misfiring ko jacking da yadda za'a magance su
Просмотров 712 месяца назад
abubuwan da ke sa mota misfiring ko jacking da yadda za'a magance su
yadda ake danna pistune na caliper me anfani da electric hand break
Просмотров 802 месяца назад
yadda ake danna pistune na caliper me anfani da electric hand break
yadda ake timing setting of ford ranger 2.5 engine tundaga farko har karshe
Просмотров 2332 месяца назад
yadda ake timing setting of ford ranger 2.5 engine tundaga farko har karshe
yadda a magance matsalar rashin shiga gear na motar automatic
Просмотров 1252 месяца назад
yadda a magance matsalar rashin shiga gear na motar automatic
yadda ake magance matsalolin bakin hayaki na k jikin salenser wanda ke sa shan mai na karuwa a mota
Просмотров 6372 месяца назад
yadda ake magance matsalolin bakin hayaki na k jikin salenser wanda ke sa shan mai na karuwa a mota
yana da kyau mutum yasan gear na motar sa
Просмотров 612 месяца назад
yana da kyau mutum yasan gear na motar sa
yadda Salansa ke kawo matsalar mutuwar engine
Просмотров 992 месяца назад
yadda Salansa ke kawo matsalar mutuwar engine
yadda ake canza engine na ford ranger
Просмотров 653 месяца назад
yadda ake canza engine na ford ranger
yadda ake duba matsalolin mota da obd 2 irin su abs tire pressure da chassis na mota
Просмотров 323 месяца назад
yadda ake duba matsalolin mota da obd 2 irin su abs tire pressure da chassis na mota
yadda ake anfani da obd 2 scanner a duba life data na mota da wasu bayanan ma akan scanner
Просмотров 273 месяца назад
yadda ake anfani da obd 2 scanner a duba life data na mota da wasu bayanan ma akan scanner
yadda ake duba matsalolin abs da obd 2 scanner
Просмотров 463 месяца назад
yadda ake duba matsalolin abs da obd 2 scanner
yadda ake duba matsalar engine da gear da abs da tire pressure sensor
Просмотров 303 месяца назад
yadda ake duba matsalar engine da gear da abs da tire pressure sensor
yadda zaka gano matsalan mota bayan kayi scanning da yadda zaka magance ta
Просмотров 233 месяца назад
yadda zaka gano matsalan mota bayan kayi scanning da yadda zaka magance ta
bayani akan cng da kuma yadda ake hada shi cikakken bayani game da cng tun daga farko har karshe
Просмотров 2043 месяца назад
bayani akan cng da kuma yadda ake hada shi cikakken bayani game da cng tun daga farko har karshe
video na hudu yadda ake anfani da obd 2 scanner a duba menene matsalan mota
Просмотров 163 месяца назад
video na hudu yadda ake anfani da obd 2 scanner a duba menene matsalan mota
video na uku akan yadda ake duba mota da scanner
Просмотров 523 месяца назад
video na uku akan yadda ake duba mota da scanner
video na farko akan yadda ake scanning introduction
Просмотров 613 месяца назад
video na farko akan yadda ake scanning introduction
Beenharun autofix duniya
❤
❤❤❤❤❤
Hhhhhh😅😅😅😅
❤❤❤❤❤❤
❤❤❤❤❤❤❤❤
🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤❤
babu
Yayi dede oga adinga saka mana modern da sunan engine sabida mu qaru kuma koda anyi serching kaima video naka ze ze fito ga naka ga na turawa.kuma nima inason infara irin wannan da hausa ta fannin gear ya zanyi
Ka man magana a Whatsapp 07060477809
ALLAH yi barak🎉
Muna gdy 🙏
Very good engineer
Been harun ka koma saudia kenan masha Allah muna maka fatan alheri
allah ya bada sa a
Godiya muke oga❤❤❤
Masha allah oga ❤️❤️❤️❤️
💯💯💯🙏🙏🙏
❤️❤️❤️❤️
Masha allah oga
😂😂😂😂😂 sai oga
Allahu akabar kabiran
MashAllah 👍
ameen
😂😂😂
Time
Muna gdy
Muna Lafiya ya Saudiyya
Alhamdulillah
Hello
Masha allah oga
❤❤❤
Sai ku oga😂😂😂
😂😂😂
Gaskiya yayi kyau, Allah ya kara albarka da basira
Yau aikina kayi kenan
Allah ko oga
Godiya muke dan uwa.
Ana tare
@beenharunautofix ina matukar kawo maka visit one day One day inshallah
You are a good auto teacher.
Thanks
Mun gode sosayi ❤❤bin Harun
Asalam alaykum don allh miyasa idan nakuna aysi Bata gudu
MashAllah 👍
❤❤❤
❤❤❤ 👍👍
❤❤❤👍👍👍
❤❤❤❤
Engineer zamani kenan, Allah ya taimaka
Ameeen na gode
Masha Allah muna gdy da fadakarwa ubangiji Allah ya kara batsira da dauka ka..
Allah ya taimaka babban yaya
Ameeen
Maigida mugode Allah yakarabasira
Ameeen
Pls wane gari kakene
A Abuja nake dutsen Alhaji
Dan Allah, in transmission oil ya yi kadan a Gear Box kuma anyi tafiya da motar kamar k/m 100, mai ze haifar?
Ba komai kayi toping nashi kawai
Na canza Oil ma, amma yana free a Gear 4, Yana select 1,2,3 sai ya yi free a 4
Pls. Ya za,asa + na battery ko -
Bakin waya guda biyu duk yadda kasa su daidai ne