Arewacin Kasar Hausa
Arewacin Kasar Hausa
  • Видео 487
  • Просмотров 4 497 852
Bako Ader : Gwamma Diyar Makera
Wakar "Gwamma Diyar Makera" ta Bako Ader, babban maroki kana shahararren mai gatana na yankin Ader (Tawa) da ke Jamhuriyar Nijar.
Просмотров: 491

Видео

Maman Barka Tasker : Nana Lagwai-Lagwai
Просмотров 34714 дней назад
Wakar "Nana Lagwai-Lagwai" ta mawakin garin Tasker na Jamhuriyar Nijar, Maman Barka. Malam Mamane Barka (1958/1959 - 21 November 2018) was a Nigerien musician, and one of the world's most prominent players of the biram. He died on 21 November 2018, aged 59. Malam Mamane Barka was born in 1958 or 1959 in Tesker, a town in the east of the then autonomous republic of Niger. He came from the nomadi...
Abdu Tambalio Zinder: Barahaza
Просмотров 24414 дней назад
Wakar "Barahaza" da shahararren mawakin jihar Damagaram (Zinder) da ke Jamhuriyar Nijar ya rera.
Mamar Kassey Niger : Daneejo
Просмотров 51821 день назад
Wakar "Daneejo" da shahararriyar kungiyar Mamar Kassey ta Jamhuriyar Nijar ta rera a yayin wani chasun da ta yi a Turai.
Taken Matasan Nijar : Samari da 'Yan Matan Nijar
Просмотров 26021 день назад
Taken Matasan Nijar mai sunan "Samari da Yan Matan Nijar" da kungiyar daliban Jami'ar Abdu Mu'min Dioffo na Yamay babban birnin Jamhuriyar Nijar ta rera.
Kungiyar Kainuwa Niger : Son Juna
Просмотров 271Месяц назад
Wakar "So Juna" da kungiyar Kainuwa ta Mitu Baban Pele ta rera a albarkacin bikin "Makon Al'ada" da aka shirya a Yamay babban birnin kasar Nijar.
Zarma-Songhay Niger : Yasey
Просмотров 1 тыс.Месяц назад
Wakar "Yasey" da 'yan matan Songhai wato Jihar Tilaberi da ke Jamhuriyar Nijar suka rera a albarkacin bikin "Makon Al'ada" da aka shirya a Yamay babban birnin kasar.
'Yan Matan Diffa : Ya Bismillah
Просмотров 291Месяц назад
Wakar "Ya Bismillah" da 'yan matan Manga wato Jihar Diffa da ke Jamhuriyar Nijar suka rera a albarkacin bikin "Makon Al'ada" da aka shirya a Yamay babban birnin kasar.
Matasan Nijar Sun Barje Gumi A Bikin "Makon Raya Al'adu 2024"
Просмотров 238Месяц назад
Yadda Matasan Jamhuriyar Nijar suka taka rawar a zo a gani a albarkacin kaddamar da bikin "Makon Raya Al'adu" na 2024 da aka shirya a Yamay, babban birnin kasar.
'Yan Matan Damagaram [Zinder] : Rabbana Ta'ala !
Просмотров 392Месяц назад
Wakar "Rabbana Ta'ala" da 'yan matan Damagaram wato Jihar Zinder da ke Jamhuriyar Nijar suka rera a albarkacin bikin "Makon Al'ada" da aka shirya a Yamay babban birnin kasar.
Matan Abzin [Agadas] : Tutar Nijar
Просмотров 796Месяц назад
Wakar "Tutar Nijar" da Matan Abzin wato Jihar Agadas da ke Jamhuriyar Nijar suka rera a albarkacin bikin "Makon Al'ada" da aka shirya a Yamay babban birnin kasar.
Zarma-Songhai Niger : Bakasinay
Просмотров 652Месяц назад
Wakar "Bakasinay" da kungiyar Annashuwa 2 ta rera da yarukan Hausa da Zabarmanci. Wannan kungiyar dai cigaban Annashuwa 1 ce, wadda marigayiya Hajiya Habsu Garba, zakakura kana hamshakiyar mawakiya yankin Adar da ke Jamhuriyar Nijar ta kafa gomman shekaru da suka shude.
Usman Abdurahman Niger : Kowa Ya Bar Gida !
Просмотров 2,7 тыс.4 месяца назад
Kadan kenan daga sabuwar wakar shahararren matashin mawakin Jamhuriyar Nİjar wato Usman Abdurahman Muhammad inkiya Kal. Ga wadanda ke son sauraran wakar zasu garzayawa shafin youtube na hamshakin mawakin ruclips.net/video/NGpwHEf-h-I/видео.html&ab_channel=KalOfficiel
Musa Na Mustafa Nijar : Sai Kayi !
Просмотров 3,9 тыс.6 месяцев назад
Wakar "Sai Tiani, Sai Kayi" da shalelen mawakan Jamhuriyar Nijar Musa Na Mustafa ya rera.
FATI NIGER : NIJAR & ECOWAS
Просмотров 13 тыс.10 месяцев назад
Wakar "NIJAR DA ECOWAS" ta gimbiyar mawakan Hausa, Fati Niger. Binta Labaran (professionally known as Fati Niger) is a Nigerien singer and actress who has earned the title "Gimbiyar Mawakan Hausa" (translated to "Princess of Hausa music"). She was born and bought up in Maradi, Niger where she had her Quranic education before moving to Nigeria to pursue her singing career. Fati Niger has produce...
Sogha Niger : Ir laabo !
Просмотров 3,3 тыс.Год назад
Sogha Niger : Ir laabo !
Samariya Niger : Zarmay Kul Kaayo !
Просмотров 4,3 тыс.Год назад
Samariya Niger : Zarmay Kul Kaayo !
Samariya Niger : Cikakkiyar Kasa !
Просмотров 6 тыс.Год назад
Samariya Niger : Cikakkiyar Kasa !
Sakon Zaman Lafiya da Gurmanci
Просмотров 729Год назад
Sakon Zaman Lafiya da Gurmanci
Sakon Zaman Lafiya da Larabci
Просмотров 476Год назад
Sakon Zaman Lafiya da Larabci
Sakon Zaman Lafiya da Kanuri
Просмотров 466Год назад
Sakon Zaman Lafiya da Kanuri
Sakon Zaman Lafiya da Abzinanci
Просмотров 1,6 тыс.Год назад
Sakon Zaman Lafiya da Abzinanci
Sakon Zaman Lafiya Da Fulatanci
Просмотров 716Год назад
Sakon Zaman Lafiya Da Fulatanci
Sakon Zaman Lafiya Da Zabarmanci
Просмотров 610Год назад
Sakon Zaman Lafiya Da Zabarmanci
Sakon Zaman Lafiya Da Hausa
Просмотров 696Год назад
Sakon Zaman Lafiya Da Hausa
Wakar Sojojin Nijar
Просмотров 1,1 тыс.Год назад
Wakar Sojojin Nijar
Maryam Ibrahim ('Yar Autar Mawakan Nijar)
Просмотров 2,1 тыс.Год назад
Maryam Ibrahim ('Yar Autar Mawakan Nijar)
Maman Barka Tesker : Beni Oui Oui [Beben Mashawarci]
Просмотров 1,6 тыс.Год назад
Maman Barka Tesker : Beni Oui Oui [Beben Mashawarci]
Maryama Kalu Niger
Просмотров 1,6 тыс.Год назад
Maryama Kalu Niger
Zarma-Songhai Niger : Nabo Nabo !
Просмотров 3,6 тыс.Год назад
Zarma-Songhai Niger : Nabo Nabo !

Комментарии