Gidan Labarai
Gidan Labarai
  • Видео 24
  • Просмотров 78 162

Видео

Sanarwa Ta Musamman Kan Sabuwar Gasar da Rarara Ya Saka Me Suna “Hausafulanichallenge”
Просмотров 1524 месяца назад
Sanarwa Ta Musamman Kan Sabuwar Gasar da Rarara Ya Saka Me Suna “Hausafulanichallenge”
Ganawar Sarki Ali Nuhu Tare da ‘Yan Film Na Kasar Niger 🇳🇪 Gwanin Birgewa
Просмотров 3524 месяца назад
Ku danna Subscribe da Kararrawa don Ganin Yadda ta Kasance.
Mutuwar Jaruma Fatee Slow ya Girgiza Masana’antar Kannywood Sosai
Просмотров 6 тыс.4 месяца назад
Mutuwar Jaruma Fatee Slow ya Girgiza Masana’antar Kannywood Sosai
Allah Ya Yiwa Tsohuwar Jarumar Kannywood Fatee Slow Rasuwa Innalillahi Wa’inna ilaihi Raji’un
Просмотров 5764 месяца назад
Allah Ya Yiwa Tsohuwar Jarumar Kannywood Fatee Slow Rasuwa Innalillahi Wa’inna ilaihi Raji’un
Sanusi Lamido Sanusi Ya Kafa Ya Tsare a Fadar Sa/Hakimai Arba’in Sunyi Masa Mubaya’a
Просмотров 1,2 тыс.4 месяца назад
Sanusi Lamido Sanusi Ya Kafa Ya Tsare a Fadar Sa/Hakimai Arba’in Sunyi Masa Mubaya’a
Zanga-Zanga ta Barke a Kano/Commissioner Sharia Ya Karyata Batun Sauke Sanusi Lamido Sanusi
Просмотров 7564 месяца назад
Zanga-Zanga ta Barke a Kano/Commissioner Sharia Ya Karyata Batun Sauke Sanusi Lamido Sanusi
Tsohuwar Matar Ado Gwanja Ta Sake Wani Auren Bayan Rabuwar Su Itada Gwanja
Просмотров 1,1 тыс.4 месяца назад
Tsohuwar Matar Ado Gwanja Ta Sake Wani Auren Bayan Rabuwar Su Itada Gwanja
Yadda Akayi Bikin Dawo da Sanusi Lamido Sanusi a Matsayin Sarkin Kano Karo na Biyu (2)
Просмотров 1534 месяца назад
Ku danna Subscribe da Kararrawa don Ganin Yadda Gwamnan Jihar Abba Kabir Yusuf ya Gudanar da Taron Nada Sarki Sanusi Lamido Sanusi a Matsayin Sarkin Jihar Kano na Goma Sha-Shida (16) a Government House.
An Rushe Masarautun Kano Guda Biyar/Za’a Dawo da Sarki Sanusi Lamido Sanusi Na Biyu
Просмотров 334 месяца назад
Ku danna Subscribe da Kararrawa 🔔 don Ganin Yadda ta Kasance.
Yanzu Murja Ta Bayyana Alaqar ta Da Gwamna Abba Gida-Gida/Lauyoyin Murja Sun Fita daga Sha’aninta
Просмотров 3414 месяца назад
Ku danna Subscribe da Kararrawa don Ganin Yadda Murja Ibrahim Kunya ta Bayyana Alaqar dake Tsakanin ta Ita da Gwamnan Jihar Kano Abba Gida-Gida da Kuma Yadda Rigima ta Sake Kunno Kai Tsakanin Murja da Lauyoyinta.
Abin Kunya Ne Ace Kamar Ni Na Gagari Gwamnatin Jihar Kano:Inji Murja Ibrahim Kunya
Просмотров 1,1 тыс.4 месяца назад
Ku danna Subscribe da Kararrawa don Ganin Yadda Murja Ibrahim Kunya ta Bayyana Wa Mutane Cewa Abin Kunya Ace Kamar Ita ta Gagari Gwamnatin Jihar Kano.
Yadda Jaruma Aisha Humaira Take Yawon Shakatawa a Kasar Qatar “Doha” Gwanin Birgewa
Просмотров 3914 месяца назад
Ku danna Subscribe da Kararrawa 🔔 don Ganin Yadda Jaruma Aisha Humaira Take Yawon Bude Ido a Qatar.
Bikin Bude Katafaren Shagon Matar Al-Amin Me Nasara:Sadik Sani Sadik
Просмотров 28 тыс.5 месяцев назад
Ku danna Subscribe da Kararrawa don Ganin Yadda Akayi Bikin Bude Katafaren Shagon Matar Sadik Sani Sadik Wanda Akafi Sani da Al-Amin Me Nasara a cikin Shirin Labarina.
Jaruman Kannywood Sun Cashe a Gurin ‘Yar Sani Danja da Mansurah Isa Gwanin Birgewa
Просмотров 11 тыс.5 месяцев назад
Ku danna Subscribe da Kararrawa don Ganin Yadda Jaruman Kannywood Suka Cashe a Gurin Bikin ‘Yar Sani Danja da Mansurah Isa.
Tirkashi Yanzu Teema Makamashi Ta Maka Mansur Makeup a Kotu Saboda Wallafa Hoton Fuskar Laila
Просмотров 3245 месяцев назад
Tirkashi Yanzu Teema Makamashi Ta Maka Mansur Makeup a Kotu Saboda Wallafa Hoton Fuskar Laila
Shagalin Bikin ‘Yar Sani Danja da Mansurah Isah Ya Kawatar Sosai Tare da Halartar Jaruman Kannywood
Просмотров 18 тыс.5 месяцев назад
Shagalin Bikin ‘Yar Sani Danja da Mansurah Isah Ya Kawatar Sosai Tare da Halartar Jaruman Kannywood
Adam Zango Ya Fara kawo Gyara da Cigaba a Masana’antar Kannywood Abin a Yaba Masa
Просмотров 4,2 тыс.5 месяцев назад
Adam Zango Ya Fara kawo Gyara da Cigaba a Masana’antar Kannywood Abin a Yaba Masa
Mansur Makeup Ya Wanke Kanshi Kan Zargin Dora Hoton Fuskar Laila a Hatsarin da Sukayi da Mijinta
Просмотров 3015 месяцев назад
Mansur Makeup Ya Wanke Kanshi Kan Zargin Dora Hoton Fuskar Laila a Hatsarin da Sukayi da Mijinta
Babiana Itama Tayi Martani Kan Wanda ya Wallafa Hoton Fuskar Laila Sanda Take Kwance a Asibiti
Просмотров 655 месяцев назад
Babiana Itama Tayi Martani Kan Wanda ya Wallafa Hoton Fuskar Laila Sanda Take Kwance a Asibiti
Teema Makamashi Tadau Alwashin Kama Wanda Ya Dauki Hoton Fuskar Laila a Gadon Asibiti a Social Media
Просмотров 1,4 тыс.5 месяцев назад
Teema Makamashi Tadau Alwashin Kama Wanda Ya Dauki Hoton Fuskar Laila a Gadon Asibiti a Social Media
Allah Yayiwa Yaron Laila Ta Labarina Rasuwa Sakamakon Hatsarin Motar Da Sukayi a Hanyar Kaduna
Просмотров 1,4 тыс.5 месяцев назад
Allah Yayiwa Yaron Laila Ta Labarina Rasuwa Sakamakon Hatsarin Motar Da Sukayi a Hanyar Kaduna
Tsohuwar Jarumar Kannywood Laila ta Cikin Labarina Sun Gamu da Mummunan Hatsarin Mota Ita da Mijinta
Просмотров 4035 месяцев назад
Tsohuwar Jarumar Kannywood Laila ta Cikin Labarina Sun Gamu da Mummunan Hatsarin Mota Ita da Mijinta
Sani Danja da Mansurah Isa Zasu Aurar da ‘Yar Su ta Farko: Iman Sani Danja
Просмотров 1125 месяцев назад
Sani Danja da Mansurah Isa Zasu Aurar da ‘Yar Su ta Farko: Iman Sani Danja

Комментарии