- Видео 101
- Просмотров 209 001
Mahadar Hausa: Ina Muka Nufa?
Добавлен 3 дек 2019
Видео
Asalin Kalmar Hausa Fulani (Malam Kabir Ahmad S Kuka)
Просмотров 1,6 тыс.2 года назад
Kun san asalin kalmar Hausa Fulani?
Mace Mai Kamar Maza Aisha Bakari Gombi
Просмотров 1982 года назад
Mace Mai Kamar Maza Aisha Bakari Gombi
Asalin Kalmar Ramadan
Просмотров 382 года назад
Wadanne falala neke dauke dasu daga bakin Dr Jabir maihula
Waiwaye adon tafiya: Mu Ji Tsoron Allah
Просмотров 792 года назад
Waiwaye adon tafiya: Mu Ji Tsoron Allah
V.
NIGER 🇳🇪 ❤
Amadou dan barno agadez
Ina alfahari da gobirawa
Bogir ikon Allah
Gobir ikon Allah
Mtsww
Babu wata ƙabila Hausa-fulani. Yanjaridar kudancin Najeriya ne suka ƙirkiro wannan hadin gambiza. Amma akwai ƙabilar Hausa akwai ƙabilar fulani.
Ll''l n
banda sokoto, sokoto ba kasar hausa bace, Gobir ce kasar hausa
Merci beaucoup le Niger
Vive ls niger
Wanan maganar bayajidda qaryace tsagwaronta babu qamshin gaskiya ko kadan cikinta kai mai karatu kayi hankali ka duba zaka gane gaskiya da qarya ance wai bayaji da to minene bayaji da to kagani kenan hausace bayaji kenan tun gabanin annabi musa alaihissalam akwai hausawa anan quasar hausa wadda ake cewa ya aura itace ta 61cikin sarakunan hausawa bayajidda yazo qarsar hausa shekara 900 miladiyya issa dan maryam to tayaya za adauki mutane wawaye kamar dabbobi qaryace qaryace tsagwaronta babu qamshin gaskiya ko kadan cikinta
🥰🥰🥰
To shi baya jiddan hausa yake ji ko me 🤔
Bayajin hausa
Chamssia Abdoulaye
Masha Allah
ƙasar mu Niger 🇳🇪
MashaAllah hausawa abin mamaki
Masha Allah ina lafahara dakasataniger4
Good
MashaAllah 🥰 🥰
Masha Allah ♥️🌶️♥️🇳🇪🌶️
mashaallah
Ilove you niger🇳🇪🥰😢🥰
Maqaryata ko asuda
Masu yada qarya qabilunku yanqalilanne saisurutun tsiya don bahaushe Da ba ama sanshi wayebane matsorata magul mata
Kai dan taada bafulatani matsiyata barayi banza
To in mu hausawa matsiya ta ne to kae me isa ka koyi hausar
Kai Baka da hankali shiyasa to meyasa kake magana da yaran shashasha kawai 😂
To kagayamin Wanda asalinsa yake yake KO larabawa ma kawomusu akai bakada Ilimi shiyasa kaje kaji karatu MUNA alfahari da kabilar mu Hausa bamu da shedar banza kaje kayi karatu kaji
Tukururai Yan Zaman kashe wando dama acikiku suka fita diyan chegu jakai Yan najeriya kadai
Hhhhh
Wato shi bahaushe bayadakun nyar qarya bakudakunya maguzawa banza
Kai marashi kunya, Bello Dan Fodio ay ya fada cewa, goburawa sun fito da ga Misra ne. Ko ka iya karyata shi ? Zan kara baka haushi kuma: Shekara fiye da dari Hudu da haifuwa Usman bin Fodio an sami wani bahaushe dan Kasuwa, da ya je Makka da Sauran wasu mutane. Banyan sun yi hajji, sai su ka wuce kassar India a Gujurat ... Can kassar ya yaki ma su ibadar bautar gumaka. Mutanen India su na cewa ya yaki Wata aljana, Inda sai da kawnar sa mai suna "Mai Misra" ta kawo masa taimako da ga Africa. . Kaburburan Baba Ghor, da Bawa, da Mai Miriam ko Mai Misra suna samun ziyara ga musulmai na wannan gefe na India...
Halan kae ne bamagujen
@@Humy_ To bamaguje ko Maguz a sunan su na ainihi mutanen Farisa (Iran) ne ma su bauta wuta da aljannu. Su na aikata sihiri. Ta nan ne larabawa su ka sami kalmar "Majush". Hausawa da su ka fiddo kalmar "Maguzawa" su na kiran duk mai wannan tabi-a. Bugu da kari, bamaguje na ainihi ba ya tada moshe (naama ko da ya kwana biyu a daji a mace zay iya ci), ba ya kula da tsabta.. Dan bori arne ne amma daban da bamaguje na asali... Allah ya sanya da Hausawa ne su ke da kalmar su ba wani ya kawo mu su ita ba.. Alhamdu lilAhi...
Maqaryata
Kakanka ne makaryaci shege kayi yarenka waya san da da yaranmu kuke alfahari
S A W
Allahu akbar kasa ta 💪💪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇱🇾
Masha Allah
Masha allah Allah yadada kare mana bauchi da Nigeria bakidaya🥰
Dan allah kusa mana wakar bauchi garin yakubu abun alfahari
MAchaallah
Les nigerien se nous 🇳🇪
🇳🇪🇳🇪🇳🇪✌✌🇳🇪💔✌🇳🇪🇳🇪
Masha allahu muna godiya
Allahu Akbar ça a l'air bien
الله اكبر الله اكبر
Masha Allah munagodiya
masha allah
Karya
Dan uwa saboda me?
Waye yake mka qaryar
Masha alh barikallah
Gaskiyane
Gaskiya 🇳🇪🤝
Fati Nijar
Mashallah
MashaAllah mun kalla kuma munyi subscribe Muna fatan kuma zaku taimakawa channel dinmu mai suna HIBBIN NABIY TV da subscribe Dan musamu mukai labari muma Muna godiya Allah kara daukaka