- Видео 772
- Просмотров 580 427
Bakandamiya Radio & TV
Добавлен 1 ноя 2019
www.bakandamiya Radio &tv
Hakanan wasu ke ikirarin su dattawan arewa ne alhalin babu mai iya sadaukar da ran shi akan arewa

Просмотров: 5
Видео
Makircin Turawan yamma yahana Najeriya zaman lafiya - Hon. Sani Liti Yankwani.
Просмотров 907 часов назад
Makircin Turawan yamma yahana Najeriya zaman lafiya - Hon. Sani Liti Yankwani.
Yan kwani yayı kira ga Gwamnan Katşına da ya roki Gwamnan Kaduna daya taimaka ya biya Yan Fansho.
Просмотров 759 часов назад
Yan kwani yayı kira ga Gwamnan Katşına da ya roki Gwamnan Kaduna daya taimaka ya biya Yan Fansho.
Mun zanta da wani mutum a Magamar Jibia Jin abun da ya haddasa gobarar da akayi yau ta gas.
Просмотров 11День назад

Don ALLAH! Don ALLAH!! Don ALLAH!!! Jama'a mu kalli wannan clip ɗin

Na kashe sama da Miliyan 7 domin sayen magunguna da ake tallafa ma marassa shi a Karamar Hukumar Ktn
Просмотров 75День назад
Na kashe sama da Miliyan 7 domin sayen magunguna da ake tallafa ma marassa shi a Karamar Hukumar Ktn
Jibia Town was known to be a major business hub among border towns in Northern Nigeria
Просмотров 149День назад
with bustling and bubbling commercial activities as a result of transborder businesses between residents and visitors from Neighbouring African countries.
Swash organizes one day workshop for civil society organizations and other stakeholders in Katsina.
Просмотров 21День назад
Swash organizes one day workshop for civil society organizations and other stakeholders in Katsina.
wani matashi ya shiga hunnun Yan sanda a Jihar Kano inda ake zargin shi da aikata laifin danfara.
Просмотров 11914 дней назад
wani matashi ya shiga hunnun Yan sanda a Jihar Kano inda ake zargin shi da aikata laifin danfara.
Ya kamata Gwamnan Katsina ya tuna da alkawalin da yayi game da tsaro ya kalli hali da Muke ciki
Просмотров 5914 дней назад
Ya kamata Gwamnan Katsina ya tuna da alkawalin da yayi game da tsaro ya kalli hali da Muke ciki
Yanda Yan bindiga suke kashe mutane a Karamar hukumar Jibia kuma babu wani Dan siyasar da ya damu.
Просмотров 19414 дней назад
Yanda Yan bindiga suke kashe mutane a Karamar hukumar Jibia kuma babu wani Dan siyasar da ya damu.
Matsalolin tsaro dake addabar al'ummar Jibia wata mata tayima masu reke da kujerun siyasa kaca-kaca
Просмотров 25614 дней назад
Matsalolin tsaro dake addabar al'ummar Jibia wata mata tayima masu reke da kujerun siyasa kaca-kaca
Bandits attacked Jibia local government area of kâtsina state, killing two local security.
Просмотров 1,8 тыс.14 дней назад
Bandits attacked Jibia local government area of kâtsina state, killing two local security.
Hon. Sani Liti Yan kwani yayi raddi ga duk malaman dake da'awar hukunta yaran aka saki
Просмотров 3114 дней назад
Hon. Sani Liti Yan kwani yayi raddi ga duk malaman dake da'awar hukunta yaran aka saki
Stakeholders monitor polio immunization,observe little non compliance.
Просмотров 2414 дней назад
Stakeholders monitor polio immunization,observe little non compliance.
Dan Sara sukar daya sarema wani yaro hannu sabo da wayar salula yashiga komar Yan sanda a Katsina.
Просмотров 10121 день назад
Dan Sara sukar daya sarema wani yaro hannu sabo da wayar salula yashiga komar Yan sanda a Katsina.
Gidauniyar Usman Nadada Tabada Tallafin Kayan Tsaftace Asibitoci Na Miliyoyin Nairori a Katsina.
Просмотров 10021 день назад
Gidauniyar Usman Nadada Tabada Tallafin Kayan Tsaftace Asibitoci Na Miliyoyin Nairori a Katsina.
Hon. Sani Liti Yan kwani yayi Allah wadai game da cin zarafin yara kanana da Gwamnatin Tarayya yayi!
Просмотров 29621 день назад
Hon. Sani Liti Yan kwani yayi Allah wadai game da cin zarafin yara kanana da Gwamnatin Tarayya yayi!
Wannan kuma abun nashi yayi yawa ga fashi ga garkuwa da mutane ga laifin fyade to ga shi dai hannu
Просмотров 29121 день назад
Wannan kuma abun nashi yayi yawa ga fashi ga garkuwa da mutane ga laifin fyade to ga shi dai hannu
Yan sanda a Katsina sun cika hannu da wani matashin da ake zargin da yin garkuwa da kanin baban shi
Просмотров 85021 день назад
Yan sanda a Katsina sun cika hannu da wani matashin da ake zargin da yin garkuwa da kanin baban shi
Dole mu yabama Kwamishinan Yan sanda na Katsina bisa kokarin da yake yimamu game da kore mamu shanu.
Просмотров 1,2 тыс.28 дней назад
Dole mu yabama Kwamishinan Yan sanda na Katsina bisa kokarin da yake yimamu game da kore mamu shanu.
Jami'an Yan sanda a Jihar Katsina sun kama wasu matasan da ake zargin da yin wata gaggarumar sata.
Просмотров 295Месяц назад
Jami'an Yan sanda a Jihar Katsina sun kama wasu matasan da ake zargin da yin wata gaggarumar sata.
Wai naji ana cewa Gwamna Radda baya ba mutanen Katsina kwangila ina iya fadin mutun 100 wanda ya ba
Просмотров 62Месяц назад
Wai naji ana cewa Gwamna Radda baya ba mutanen Katsina kwangila ina iya fadin mutun 100 wanda ya ba
Dabbobi sama da 500 ne Yan banga suka kore mamu kuma duk wanda yanemi hakin shi sai su kashe shi.
Просмотров 41 тыс.Месяц назад
Dabbobi sama da 500 ne Yan banga suka kore mamu kuma duk wanda yanemi hakin shi sai su kashe shi.
Kwace kwangilar aikin hanyar Kankara daga hannun Yakubu Lado hakan dai-daine - Hon. Sani Yan-kwani.
Просмотров 12Месяц назад
Kwace kwangilar aikin hanyar Kankara daga hannun Yakubu Lado hakan dai-daine - Hon. Sani Yan-kwani.
Talauci yayi yawa tattalin arziki ya tabarbare Sabo da rashin Shugabanin kirki - Hon. Sani Yan kwani
Просмотров 49Месяц назад
Talauci yayi yawa tattalin arziki ya tabarbare Sabo da rashin Shugabanin kirki - Hon. Sani Yan kwani
A gabana Dikko Radda ya kai ziyara a wata Asibiti yabada kudi araba ma matasa lafiya aka cucesu.
Просмотров 89Месяц назад
A gabana Dikko Radda ya kai ziyara a wata Asibiti yabada kudi araba ma matasa lafiya aka cucesu.
Hukumar Yan sanda a Katsina sunyi taron sauraran korafe korafe ga mutane domin kawo cigaba ga tsaro
Просмотров 224Месяц назад
Hukumar Yan sanda a Katsina sunyi taron sauraran korafe korafe ga mutane domin kawo cigaba ga tsaro
Gwmnoni suna kokari akan tsaro musamman na Katsina ya kamata Tinubu ya maida hankali a samu tsaro
Просмотров 105Месяц назад
Gwmnoni suna kokari akan tsaro musamman na Katsina ya kamata Tinubu ya maida hankali a samu tsaro
Shugaban Yau ne sun lalata Ilimi a Najeriya Saboda son zuciya - Hon. Sani Liti Yan kwani.
Просмотров 33Месяц назад
Shugaban Yau ne sun lalata Ilimi a Najeriya Saboda son zuciya - Hon. Sani Liti Yan kwani.
Masha Allah 🤲
Allah yataimakeku police sawa
Kawai a kashe su in ana so giyara kasa nan ,in ba fisari za ku wanke da kashi ba.
Gaskiya banga lokacin da za,adena ta addanci ba inhar baza,adinga harbesu ba atunanina ko gwamna meci akasamu da temakon yan ta,adda za,a harbeshi amma ina
Yanzu masu amfani da wan nan makaman ace wai ankaisu kotu kuma wasu suje belinsu karshe kotu taki zartar da hukuncin kisa akansu meye hakan yake nufi rashin sanin darajar talakawa ne kokuma sunada manya masu zuwa su karbosu
Tambayata anan ita ce, duba da irin halin kunci da al'umar yankin karamar hukumar Faskari Suka shiga na rasa rayuka da dukiyoyi da kuma muhalli musamman mutanen kauye. Shin ko akwai wani kokari da kuke bangaren Gwamnatin jiha ko tarayya don ganin cewa an taimaki wadannan bayin Allah sun samu saukin rayuwa?
Assalamu Alaikum Wa Rahmatullah Ina yi ma bakandamiya TV barka da rana tare da babban bakonta na wannan mako wato Deputy Speaker Hon. Shehu Dalhatu Tafoki , Dqnmajilisa Mai wakiltar karamar hukumar mu ta Faskari
She ebu bazaku nunan fuska sheba
They shd be eliminated
Policemen are active in making arrest, but none of the arrested culprits will be shown punished eg to be killed, as they does to others. ...
0ppp moi lions p mm mm mme 0 ne
kukashesu
allah,yakarashige,muku,gaba
allah,ya,kara,tonamusu,asiyri
allah,yakaratemaka,muku
Allah yasaka masa da alkairi
Masha Allah.
Alhmdllh
Masha Allah